Nura Ali

Nura Ali Hello ladies and gentlemen good afternoon so I'm very happy today because I was achieve my mind I don't said anything by thank God.

10/01/2025

Dan Allah kastaya kasau rari wanna

Dan Allah menene wanna
09/01/2025

Dan Allah menene wanna

New style
06/01/2025

New style

05/01/2025
05/01/2025

Ya Allah ka kara mana soyayyar Annabi Muhammadur Rasulillahi ( s a w)

03/01/2025

If you are not busy type ( s a w) and follow NuRa Ali please

03/01/2025

Lailahaillah Muhammadur Rasulillahi
S A W

Dan Allah kai like da share
03/01/2025

Dan Allah kai like da share

31/12/2024

MAFI TSADAR ADDU'O I GUDA (12) DA S**A ZO A HADISAN MANZON ALLAH (S.A.W)

*1. LA'ILAHA ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMDA WA HUWA ALA KULLI SHAY'IN QADIR (10 ko 100)*

Manzon Allah (S.A.W) yace wanda ya fadi wannan 100 za a kankare masa zunubai dari kuma za a rubuta masa kyawawan aiki dari Kuma a wannan rana bawani da zaizo da wani aikin alheri kamar nasa sai wanda ya fadi fiye da abinda ya fada kuma za tsareshi daga sharrin shaidan da duk wani abun qi Kuma yace babu wani zikiri ko addu'a kamar Hailala

*2. LA'ILLA HA ILLALLAHU MALIKUL HAQQUL MUBIN. (100)*

Manzon Allah(S.A.W) yace duk wanda ya fadi wanann sau dari a rana bashi ba talauci kuma za'a tsareshi daga fitinar kabari

*3. BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM, LA HAULA WALA QUWATA ILLA BILLAHIL ALIYUL AZEEM. (100)*

Manzon Allah(S.A.W) ya cewa da Sayyadina Aliyu ba wanda zai fadi wannan kalmomi duk wata masifa ko bala'i duk rintsi sai ya fita.

Annabi Alaihisalam yace wanda yake karanta Lahaula bashi ba talauci kuma kanzi ce daga kanzi na aljanna tana toshe kofofi saba'in na bala'i da cuta mafi kankanta ciki shine bacin rai da damuwa kuma yace: duk wanda samun arziki yayi masa wuya to ya yawaita yin LAHAULA...

Kuma duk wanda yake karanta BISMILLAH (21) bayan isha'i cutar annoba ko ta dauka bazata taba kamashi ba kuma bazai mutuwar fuju'a ba

*4. SUBAHANALLAHI WA BI HAMDIHI. (100)*

Shine Tasbihin Annabi Nuhu shi kuma mala'iku suke Allah yake arzuta dukkan halitta dashi.

*5. HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL(450)*

Shine Tasbihin da Annabi Ibrahima yayi lokacin da aka jefa shi wuta Allah ya mayar masa da ita sanyi itace Shabai sukayi lokacin yaqin Badar Annabi yayi nasara kuma basu ji tsoron kafirai ba duk da sunfisu yawa.

*6. LA ILA HA ILLA ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAL ZALIMIN (sau 41 ko 100)*

Manzon Allah(S.A.W) yace: "Addu'a Annabi Yunusa lokacin da ke cikin kifi babu wani mumini da zai roki Allah wani abu dake damunsa face Allah ya maganata masa kuma yace Ismullahil Azeem sunan

31/12/2024

Musulmi
Kadai zai
Iya gane abun da nake nufi
2️⃣4️⃣4️⃣3️⃣4️⃣

31/12/2024

2 ,4 ,4 , 3 4
Musulmi kadai zai gane abun dana rubuta.

Send a message to learn more

Address

Beli
Azare
BAUCHI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Ali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share