12/12/2025
Kai tsaye darasi na 152 na Littafin Riyadus-Salihin min Kalami Sayyidil Mursalin. Wannan littafi mai daraja yana tattara hadisan Annabi Muhammad (SAW) game da hanyoyin ibada da kyawawan halaye.
Ku biyo mu kai tsaye don samun ilimi mai amfani da ja-goranci zuwa hanyar gaskiya. Ku yada wannan shirye-shiryen zuwa ga iyalanku da abokanku domin su ma su amfana.
Media and Publicity Committee,
Masjidul Ansar Centre,
21st Jumada Al-Thani, 1445 AH (12th December, 2025).