Africa news hausa

Africa news hausa muryar Africa

05/06/2024

Ga link na Blum slot na mutum 5 yasaura Mai niyya yashiga

21/05/2024
W-COIN TELEGRAM MININGTelegram Mining ne Sabo Fil Mai Suna W-COIN. Simple ne Kamar TAPSWAP da NOTCOIN.Shi W-COIN Yana Ka...
18/05/2024

W-COIN TELEGRAM MINING

Telegram Mining ne Sabo Fil Mai Suna W-COIN. Simple ne Kamar TAPSWAP da NOTCOIN.

Shi W-COIN Yana Kan Blockchain 3 ne, SOLANA, TON da ETHEREUM. Yanzu Haka Dudu-dudu Mutun 1,000,000 ne Sukayi Register. Saboda Haka Kafin Ayi Mana Nisa Muma ya Kamata mu Fara da Wuri Saboda mu Tara da Yawa.

Ga Link Nan Kuyi Register:👇

Su kansu W-COIN sunyi mamakin yadda mutane s**a amshi abin nasu hannu bibbiyu s**a ce "W-COIN serious now". A shekarun b...
17/05/2024

Su kansu W-COIN sunyi mamakin yadda mutane s**a amshi abin nasu hannu bibbiyu s**a ce "W-COIN serious now".

A shekarun baya duk wani link na tallafin gomnati da grant da kuma scholarship ba irin wanda bamu cike ba, amma yawancin mu bamu samu ko sisi ba. Sai gashi cikin ruwan sanyi minings suna amso mana kuɗi daga turawa suna kawo mana, ku damƙe mining da kyau akwai alkhairai aciki.

A sabbabin mining da ba'a jima da farawa ba yanzu, ku damƙe W-COIN, zai zo ya zama babban Mining da zai bada alkhairi mai yawa In shaa Allah.
https://t.me/wcoin_tapbot?start=NjQ4MjI1NjY3Mw==

A ranar 30th May TapSwap zasuyi launching pool dinsu, hakan na nufin za'a fara hadadar Taps kenan, kuma watakila suzo da...
12/05/2024

A ranar 30th May TapSwap zasuyi launching pool dinsu, hakan na nufin za'a fara hadadar Taps kenan, kuma watakila suzo da tsari irin na Notcoin voucher. Ma'ana su bada damar juya wani adadi na Taps zuwa voucher a dinga siyarwa.

Daya daga chikin dalilan da yasa nake kyautatawa TapSwap mining zaton samun alkhairi dashi shine sun samu goyon bayan Solana blockchain. Kasancewar a yanzu TapSwap shine mining dana sani na farko akan Solana blockchain da akeyi akan telegram, watakila hakan yasa Solana suyi duk mai yiwuwar domin ganin ya zama zakaran gwajin dafinsu, k**ar yanda Notcoin yake kokarin yi akan TON blockchain.

Zuwa yanzu Taps nawa kuka tara?

Wayanda basu fara mining na TapSwap ba ga bayaninsa a kasa 👇

Yanda Ake Rijistar TapSwap

1️⃣ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku 👇
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_6482256673

2️⃣ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.

3️⃣ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:

🗣 Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.

🤼 Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000 Taps. Ku tabbatar kunyi wayannan task.

🏅 Na uku wajen mining ne.

🔥 Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.

💢 Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.

Ga nan sabo Shima k**an not coin kwanan sa 9 da farawa kufara Kuma ku Tara dawuri sunansa W coin
11/05/2024

Ga nan sabo Shima k**an not coin kwanan sa 9 da farawa kufara Kuma ku Tara dawuri sunansa W coin

30/04/2024
Mabiya Ina muku godiya da gudumawan ku yau tapswap nakai 10 million, Kuma Ina daf da shiga legendary, gaskiya Wanda bai ...
27/04/2024

Mabiya Ina muku godiya da gudumawan ku yau tapswap nakai 10 million, Kuma Ina daf da shiga legendary, gaskiya Wanda bai fara ba yafara Kar ayi babu shi

https://t.me/tapswap_bot?start=r_6482256673
🎁 +2.5k Shares as a first-time gift

Daga: Kamal mak**a misauA fahimta ta wanna ba labari marar dadi bane game da batun korar Fatima Mai zogale da uwar dakin...
25/04/2024

Daga: Kamal mak**a misau

A fahimta ta wanna ba labari marar dadi
bane game da batun korar Fatima Mai zogale da uwar dakinta tayi sakamon wakan da rarara yayi Mata, daukaka ne yazo Mata, shi Kuma daukaka baya zuwa haka kawai saida jarabawa, akarshe Muna Kira ga dauda kahutu rarara yaduba lamarin ya tallafe ta da jari Mai karfi domin fara nata kasuwa na kashin kanta,

Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara baBabbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Dan Daudun ...
12/04/2024

Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba

Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Dan Daudun nan Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ba tare da zabin biyan tarar kudi ba.

Mai Shari'a Abimbola Awogboro ne ya yanke masa hukuncin daurin watanni 6 da aka k**a shi Bobrisky din tun makon jiya.

EFCC dai ce ta gurfanar da Bobrisky kan laifuka 6 da take zarginsa da aikatawa.

Yanzu haka Dr. Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi, ya dawo jihar Bauchi, bayan shafe tsawon lokaci ba'a san inda yake ba.
08/04/2024

Yanzu haka Dr. Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi, ya dawo jihar Bauchi, bayan shafe tsawon lokaci ba'a san inda yake ba.

Danmajalisar Jiha mai Wakiltar Karamar Hukumar Dala, Hon. Lawan Hussaini Dala zai Raba Kuɗi Kimanin Naira Miliyan 48 ga ...
08/04/2024

Danmajalisar Jiha mai Wakiltar Karamar Hukumar Dala, Hon. Lawan Hussaini Dala zai Raba Kuɗi Kimanin Naira Miliyan 48 ga Yan Mazabarsa.

Yan Dala Kuna cikin Alkhairi dumu dumu...

WATA SABUWA: A Safiyar Yau Litinin Babban Bankin Nijeriya ya sallami ma‘aikata 40 daga bakin aiki, A Wani Mataki Na Sauy...
08/04/2024

WATA SABUWA: A Safiyar Yau Litinin Babban Bankin Nijeriya ya sallami ma‘aikata 40 daga bakin aiki,

A Wani Mataki Na Sauya fasalin yadda ayyukan Bankin ke gudana.

Majiyar Karaduwa Post, Jaridar Daily Trust ta ce ma‘aikatan da aka sallama din sun fi yawa a bangaren Bankin da ake wa lakabi da Development Finance Department.

Majalisar jahar edo ta tsige mataimakin gwamnan jahar Philip shuaibu, ayau litinin da safe,Karin bayani na gaba
08/04/2024

Majalisar jahar edo ta tsige mataimakin gwamnan jahar Philip shuaibu, ayau litinin da safe,
Karin bayani na gaba

Not coin ta fashe din kuwa?
01/04/2024

Not coin ta fashe din kuwa?

FOUR ROBBERY SUSPECT ARRESTED IN MISAU, BAUCHI STATEToday being 21st February, 2024, at about 002:50hrs, NSCDC  received...
22/02/2024

FOUR ROBBERY SUSPECT ARRESTED IN MISAU, BAUCHI STATE

Today being 21st February, 2024, at about 002:50hrs, NSCDC received a distress call of robbery activity around old burial ground area Misau. On reaching the scene, the Corps discovered that one of the robbery suspects was apprehended by the community mob. The suspect confessed they are six in number. He was beaten by the mob to a pop and was taken to the General Hospital Misau where he was later certified dead by the medical Doctor.

Four members of the gang have been arrested by operative of the Corps namely:

1. Jamilu Ibrahim (m) 22 years, resident of Railway quarters, Bauchi.

2. Nuhu Ya,u (m) 19 years, resident of Unguwan Karofi Bauchi.

3. Abubakar Abdulmumin (m) 22 years, resident of Railway quarters, close to ECWA 2 church, Bauchi.

4. Alhassan Hussaini (m) 20 years, resident of Unguwan Kandahar, Bauchi.

Other member(s) are still at large.

*Exhibit*
1. Cutlasses
2. Locally made ammunition
3. Daggers/knives
4. Smart Phones
5. Charms

Signed:
DSC Fatima Adamu
Bauchi Command PRO

Mutane sun daka wawa akan motor Dangote a yankin Katsina a hanyarta na zuwa Nijar.
19/02/2024

Mutane sun daka wawa akan motor Dangote a yankin Katsina a hanyarta na zuwa Nijar.

Ga sabon airdrop task guda uku ne ba wahala za,ayi lunching nasa a ranar 24 ga February
10/02/2024

Ga sabon airdrop task guda uku ne ba wahala za,ayi lunching nasa a ranar 24 ga February

Blaster Swap is a decentralized exchange built natively on the Blast L2 network. Trade, earn, launch new tokens, and gamble with a full gas refund, while farming both $BLAST and $BLSTR rewards!

https://app.ogcom.xyz/invite/ItEzb1Mth92t_zo-Yan cripto ga sabon mining Wanda za,a samu alheri k**an avive da ice ku han...
27/01/2024

https://app.ogcom.xyz/invite/ItEzb1Mth92t_zo-

Yan cripto ga sabon mining Wanda za,a samu alheri k**an avive da ice ku hanzarta kuyi register ta link din nan dake sama

Hi! Join the most influential community in gaming. Grab OGC tokens every day for free and win draw for simple actions!

Bissmillahirrahmannirrahiim Qalarasulullahissallallahu'alaihiwassallam "Qala" tahhaaduua tahaabuoa rawahu ibn Asakiriin ...
18/01/2024

Bissmillahirrahmannirrahiim Qalarasulullahissallallahu'alaihiwassallam "Qala" tahhaaduua tahaabuoa rawahu ibn Asakiriin Manzon Allah tsira da amuncin Allah su tabbata agare sa "yace" kuyi kyautah kuyi soyayyah wanda ya ruwaito shi shi ne ib Asakiriin Sahihul hasnul hadhith

Sakon nasiha daga Amina Ahmad zamfara

Wannan baiwar Allah , ubangiji yasa muji Alheri a wannan gwamnati Amin, Mutumiyar kirki Barr hadizatu uwani mustapha, fi...
12/01/2024

Wannan baiwar Allah , ubangiji yasa muji Alheri a wannan gwamnati Amin,
Mutumiyar kirki Barr hadizatu uwani mustapha, first female chief registrar supreme court of nigeria, Allah kawo babban rabo amin
Kamal mak**a

12/01/2024

Kotun koli ta tabbatar da Abba gida gida

YANZU-YANZU: Kotun koli zata fara shari'ar jihar Kano. Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna, wa kuke yiwa fatan Nasara?
12/01/2024

YANZU-YANZU: Kotun koli zata fara shari'ar jihar Kano. Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna, wa kuke yiwa fatan Nasara?

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatar da Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi, a matsayin halastaccen zababban Gwamnan jih...
12/01/2024

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatar da Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi, a matsayin halastaccen zababban Gwamnan jihar Bauchi.

Introducing the latest Twitter Farming project $ENGAGE! If you missed out on $quest, here's another chance with $ENGAGE.
11/01/2024

Introducing the latest Twitter Farming project $ENGAGE!

If you missed out on $quest, here's another chance with $ENGAGE.

Discover Engage, where simplicity meets rewards for engaging and participating on the Twitter/X platform.

Andalatar da ministan Jin Kai Betta Edu
08/01/2024

Andalatar da ministan Jin Kai Betta Edu

Kotun koli zata yanke hukuncin kujera gwamnan kano ranar juma,a 12 January 2024Photo credit: k**al mak**a
07/01/2024

Kotun koli zata yanke hukuncin kujera gwamnan kano ranar juma,a 12 January 2024
Photo credit: k**al mak**a

Cikin satin da zamu shiga, ake tsammanin kotu zata yanke hukuncin karshe kan zaben Gwamnan jihar Kano. Tsakanin Gwamna A...
06/01/2024

Cikin satin da zamu shiga, ake tsammanin kotu zata yanke hukuncin karshe kan zaben Gwamnan jihar Kano. Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna, wa kuke yiwa fatan Nasara?

Address

ASOKORO
Asokoro

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Africa news hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Africa news hausa:

Videos

Share

Category


Other Asokoro media companies

Show All

You may also like