Anka24 Tv Channel

Anka24 Tv Channel Anka24 Tv Domin Nishadantarwa fada Karwa da Ilmantarwa

18/12/2024

Tafsir A Rana Ta Ukku A Masallacin Sarafa Dake Karamar Hukumar Mulki Ta Anka Tare Da Malamin Addini Mal Maccido Musa Akarami Anka

15/12/2024

Cigaban Tafsir Na Biyu Tare Da Malamin Addini Mal Maccido Musa Akarami Anka Wanda Ke Gudana Masallacin Sarafa

Zuwa Anjima Zamu Kawo Maku Tafsir Na Biyu Tare Da Malamin Addini Mal. Maccido Musa Akarami Anka Anka24 Tv ChannelTakuce
12/12/2024

Zuwa Anjima Zamu Kawo Maku Tafsir Na Biyu Tare Da Malamin Addini Mal. Maccido Musa Akarami Anka
Anka24 Tv Channel
Takuce

Rubuta Sunan Film Dinda Katuna Lokacin da Idanuwanka Sukayi Arba Da Wannan Television 📺
10/12/2024

Rubuta Sunan Film Dinda Katuna Lokacin da Idanuwanka Sukayi Arba Da Wannan Television 📺

Yau take Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya!Taken na bana shi ne "Haɗin Gwiwa Tare da Matasa don Gyara Gobe".
09/12/2024

Yau take Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya!

Taken na bana shi ne "Haɗin Gwiwa Tare da Matasa don Gyara Gobe".

Ana Cigaba dasa hotunnan Good Luck Jonathan akan ya sake tsayawa Takarar Shugaban kasa a 2027 a wasu daga cikin Wajaje a...
09/12/2024

Ana Cigaba dasa hotunnan Good Luck Jonathan akan ya sake tsayawa Takarar Shugaban kasa a 2027 a wasu daga cikin Wajaje a Jihar Kano

Ko mai nene Ra"ayin ku?

~ Anka24 Tv Channel ✍️

Sakin Kano Muhammadu Sanusi II ya karfafa gwiwa ga kungiyar kwallon kafa ta 'Kano Pillers' wadda sannu a hankali ke farf...
09/12/2024

Sakin Kano Muhammadu Sanusi II ya karfafa gwiwa ga kungiyar kwallon kafa ta 'Kano Pillers' wadda sannu a hankali ke farfadowa daga dogon suman da ta yi a gasar Premier ta Najeriya.

09/12/2024

Zamu Kawo Maku Wazin Tare Da Mal. Maccido Musa Akarami A Duk Ranar Lahadi da Ranar Laraba karkashin Wannan Tasha Tamu
Anka24 Tv Channel Takuce

08/12/2024

Ansake Gabatar da Aune Aune Nasaka Sololin Ruwa Masu Aiki Da Hasken Rana Wanda Dan Majalisa Mai Wakiltar Anka Da Mafara Hon Isah Muhammad Anka Ya Dauki Nauyi Sakama Wasu Unguwanni Dake Cikin Karamar Hukumar Mulki Ta Anka karkashin Hon Abdulmuminu Chiroma APC Chairman Party Anka Local Government Tare Da Director Press Affairs Muktar Abubukar Garkuwan Madawaki

08/12/2024

Dan Majalisa Mai Wakiltar Anka Da mafara Hon. Isah Muhammad Anka Ya Kaddamar Da Takin Ruwa Na Solar Systems Guda 4 Ga Al'ummar Karamar Hukumar Mulki Ta Anka Wanda Hon. Abdulmuminu Chiroma APC Chairman Anka Local Government Ya Jagoranta Tare da Muktar Abubakar Garkuwan Madawaki D.G Press Affairs

07/12/2024

Cikakken Taron Kaddamar Da Tallafin Kudi Littafai da Turame da Mota Wanda Kungiyar G-15 ta Kaddamar A Karamar Hukumar Mulki Ta Anka
Anka24 Tv Channel takuce

Taron Hadakar Kungiyar G-15 Yafara Kankama A Karamar Hukumar Mulki Ta Anka karkashin Hon. Nasiru Anka Garba Chairman Uni...
07/12/2024

Taron Hadakar Kungiyar G-15 Yafara Kankama A Karamar Hukumar Mulki Ta Anka karkashin Hon. Nasiru Anka Garba Chairman Universal Basic Education Board

Sanarwar fadar shugaban kasa ta baya-bayan nan ta ce babu gurbin wani mukami a hukumar SMDF a saboda haka sun gyara kusk...
06/12/2024

Sanarwar fadar shugaban kasa ta baya-bayan nan ta ce babu gurbin wani mukami a hukumar SMDF a saboda haka sun gyara kuskuren da s**a yi na sanar da mukamin shugabancin hukumar ga Hon. Yazid Danfulani

Gwamnatin Tinubu ta kori 'yan Najeriya da ke aiki da shaidar digiri dan Cotonou da kuma na Togo.Sama da mutum dubu 22 da...
06/12/2024

Gwamnatin Tinubu ta kori 'yan Najeriya da ke aiki da shaidar digiri dan Cotonou da kuma na Togo.

Sama da mutum dubu 22 da 500 ne a Najeriya ke amfani da takardun shaidar karatu na boge daga jami'o'i masu zaman kansu da ke a kasashen Benin da Togo.

Hukumar 'yansandan Najeriya ta kori jami'anta 19 saboda sun saba ka'idodjin aiki.
06/12/2024

Hukumar 'yansandan Najeriya ta kori jami'anta 19 saboda sun saba ka'idodjin aiki.

Kwamitin Amintantun jam’iyyar PDP ya nuna takaicinsa kan yadda shugabancin jam’iyyar ke ta ɗage taron ƙolin jam’iyyar, i...
06/12/2024

Kwamitin Amintantun jam’iyyar PDP ya nuna takaicinsa kan yadda shugabancin jam’iyyar ke ta ɗage taron ƙolin jam’iyyar, inda jama'iyyar ƴan kwamitin s**a buƙaci a kira taron nan da watan Fabarerun 2025.

Haka kuma kwamitin amintatun ya yi kira ga shugabancin jam’iyyar na yankin arewa maso tsakiya Najeriya da su gaggauta warware rikicin da ke tsakaninsu sannan su gabatarwa jam’iyyar wanda zai kammala wa’adin Iyorchia Ayu da aka dakatar, kasancewar wa'adin mulikinsu ne.

Ambasada Aminu Suleiman Wali dwanda ɗaya ne daga ciki ƴan kwamitin amintatun na Jam’iyyar PDP

Address

Anka, Magaji Ward
Anka

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anka24 Tv Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anka24 Tv Channel:

Videos

Share