Director Press Affairs To Hon Isah Muhammad Anka

Director Press Affairs To Hon Isah Muhammad Anka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Director Press Affairs To Hon Isah Muhammad Anka, Digital creator, Anka.

LIGHT UP THE ROOM, OURS DID NOT COME TO PLAY, HE DID NOT COME TO BARBIBA, HE DID NOT COME TO TAKE PICTURES, HE CAME TO H...
31/07/2023

LIGHT UP THE ROOM, OURS DID NOT COME TO PLAY, HE DID NOT COME TO BARBIBA, HE DID NOT COME TO TAKE PICTURES, HE CAME TO HIS COMMUNITY THE WORK THAT THE EUROPEAN DID IN THIS HALL OF THE FEDERAL ASSEMBLY OF NAGERIA, AND HIS COMMUNITY ARE THE WITNESSES OF WHAT NIKE FATA ON THE EDUCATION GUIDELINES THAT THEY PRESS. HON ISAH MUHAMMAD ANKA. ALWAYS THEY PAID FOR THE SOAP ALHAMDULILLAH, MASHA ALLAH. AND GET A GOOD REPRESENTATIVE REPRESENTATIVE OF THE SMALL GOVERNMENTS IN ANKA AND A STARTER REPRESENTATIVE, A GOOD REPRESENTATIVE ELDER WITH THE CHARACTER OF A REAL ELDER, I AM GOOD WITH A LOT OF COMPASSION AND TRUST. With the permission of God and His grace, you will be responsible for the community of the anchor and the beginner. We ask God to guide him in all his matters. O Allah, let us have peace and stability in our Zamfara state and Nigeria as a whole because of Prophet Muhammad (S A W).

TASA HASKEN DAKI,NAMU BAI ZO DAN KALLOBA, BAI ZO DAN YIN BARCIBA, BAI ZO DAN YIN HOTUNA BA, YAZO YIWA AL'UMMAR SA AIKIN ...
22/07/2023

TASA HASKEN DAKI,
NAMU BAI ZO DAN KALLOBA, BAI ZO DAN YIN BARCIBA, BAI ZO DAN YIN HOTUNA BA, YAZO YIWA AL'UMMAR SA AIKIN DA S**A TURASHI NE A WANNAN ZAUREN NA MAJALISAR TARAYYA NAJERIA, KUMA
AL'UMMAR SA SUNE SHEDAR ABINDA NIKE FADA AKAN JAGORAN CIN DA S**A TURASA.

HON ISAH MUHAMMAD ANKA.
KO A HAKA KWALLIYA TA BIYA KUDIN SABULU
ALHAMDULILLAH,
MASHA ALLAH.

DA SAMUM WAKILCI NAGARI
MAI WAKILTAR KANANAN HUKUMOMIN ANKA DA TALATAR MAFARA
WAKILI NAGARI DATTIJO MAI HALIN DATTAKO MAI GASKIYA NA GARTATCE MAI YAWAN TAUSAYI DA AMANA.

da izinin allah da yardar sa nan bada jimawaba al'ummar anka da mafara zaku dara akwai abubuwa masu muhimmanci zuwa gareku insha allahu,
Fatanmu a nan shine mutane sukara hakuri da izinin allah sai kun dara nan da dan wani lokaci kadan mai zuwa.

Muna rokon allah madau kakin sarki ya kara yimasa jagora adukkan lamurran sa baki daya.

Ya Allah shikawo muna zaman lafiya da kwanciyar hankali a jaharmu ta zamfara da Nigeria baki daya saboda annabi Muhammad (S A W).

✍️ ✍️ MUKHTAR GARKUWAN madawakin Anka.
Director Press Affairs Office of the HON ISAH MUHAMMAD ANKA, FCNA, FCTI. Member house representatives Anka/Mafara Federal Constituency.

06/07/2023

.

06/07/2023

ALHAMDULILLAH

kananan hukumomin Anka da Talata mafara bamuyi zaben tumun dare ba, zababben Dan majalisa Mai wakiltar kananan hukumomin Anka da Talata mafara a zauren majalisa Dake Abuja Hon Isah Muhammad Anka FCNI, FCTI, ya fara gabatarda korafe karafe akan abunda ya shafi yankinsa.

Muna rokon Allah SWT ya yayimashi jagoranci dakuma yin Aiki tukuru ga Al'ummar da yake wakilci, Allah yabamu zaman lafiya da acikin wannan jaha tamu ta zamfara dama kasa Nigeria Baki daya Ameen ya hayyu ya quyyum 🤲🤲🤲

Address

Anka

Telephone

+2348063947412

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Director Press Affairs To Hon Isah Muhammad Anka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Director Press Affairs To Hon Isah Muhammad Anka:

Videos

Share