Musa Abubakar Na Sidi

Musa Abubakar Na Sidi YA RASULULLAH YA YAUSHE ZANGA FUKANKA ���

Ma Sha Allah 🙏🙏🥰🥰🥰
12/04/2024

Ma Sha Allah 🙏🙏🥰🥰🥰

Allahamdulillah Alah Kullihalin 🙏Last Friday of Ramadan Kareem 🕋May Almighty Allah Accept our Prayers 🤲🥰🤲
05/04/2024

Allahamdulillah Alah Kullihalin 🙏

Last Friday of Ramadan Kareem 🕋

May Almighty Allah Accept our Prayers 🤲🥰🤲

❝Daga Son Allah da Annabi ﷺ Sai Kuma Iyaye Babu Wani Malamin ka da Yafi Baban Ka, Ba Wani Shehun Ka da Yafi Baban Ka, Iy...
24/03/2024

❝Daga Son Allah da Annabi ﷺ Sai Kuma Iyaye Babu Wani Malamin ka da Yafi Baban Ka, Ba Wani Shehun Ka da Yafi Baban Ka, Iyaye a Gaba Suke

وَاعْبُدُوا اللَّهَ وَلَا تُشْرِكُوا بِهِ شَيْئًا وَبِالْوَالِدَيْنِ إِحْسَانًا

Fardu Aini ne Kowa Ya tashi Ya Kare Haqqin Annabi ﷺ Ba Fardu Kifaya bane, Haka Kuma Malamai Suma Dole Suyi ba Maganar Aqida Malam, tunda Ba Aqida a Cikin Kalmar Tauhidi, Babu Aqida a Cikin Sallah, Azumi, Zakkah Amma Ka Isa Kace Ba Annabi Muhammad ﷺ a Cikin Wadannan Ibadun?

Idan An Kauda Aqidun Gaba daya Ba Za'abi Annabi ﷺ ba Kenan? Annabi bazaima Rana ba Kenan Sai da Aqida? Ita Aqidar Meye Ranar ta In bata Kare Fiyayyen Halitta ba? Bata da Wani Rana...

Duk Wanda Aqidar Sa Ba Wajen Annabi ﷺ Zata Kai Shi ba batai masa Rana ba, Dan Duk Wanda Kake tsammani da Girma Zato Ne, Idan Ba Zato Bane Ina Ayar? Ina Hadisin? Ina Aka Nuna? Ni Annabi Na Zato Ne???❞

يَا أَيُّهَا النَّبِيُّ إِنَّا أَرْسَلْنَاكَ شَاهِدًا وَمُبَشِّرًا وَنَذِيرًا

وَدَاعِيًا إِلَى اللَّهِ بِإِذْنِهِ وَسِرَاجًا مُّنِيرًا

وَبَشِّرِ الْمُؤْمِنِينَ بِأَنَّ لَهُم مِّنَ اللَّهِ فَضْلًا كَبِيرًا

- Shariff Sani Janbulo (H)

Saurayi ne ya taho sai yaji babansa yana aibata Manzon Allah acikin Abokai kawai sai yadawo yace me kake cewa,? Uban yac...
21/03/2024

Saurayi ne ya taho sai yaji babansa yana aibata Manzon Allah acikin Abokai kawai sai yadawo yace me kake cewa,? Uban yace kaza na fada Akan Masoyin ka kawai dan ya zare takobi ya datsewa Kan Uban (ya kashe shi).

Saboda ya aibata Manzon Allah Dansa ya kashe shi. kuma kowaye ya aibata ANNABI S A W ya kasa yin komai Allah ya tsine masa Albarka.

Wanda yakare mai taba janibin ANNABI shima Allah ya tsine masa Albarka.

Mukuma Allah ya kara mana karfin kaunar ANNABI, da karfin Imani, da karfin kusanci da ANNABI. S A W

Allah ya kafe mana harshen mu kar mu fadi komai sai ANNABI SALLALLAHU ALAYHIM WASALLAM. 🥰🥰🙏

Musa Abubakar Na Sidi

Ma'anar Sharifta shine ɗaukaka!Shi kuwa ilimi daraja ce daga Allah!!Ɗabi'u masu kyau sune musulunci!!!Duk nasabar ka ida...
21/03/2024

Ma'anar Sharifta shine ɗaukaka!
Shi kuwa ilimi daraja ce daga Allah!!
Ɗabi'u masu kyau sune musulunci!!!

Duk nasabar ka idan aikin ka ya jinkirta to babu shakka ba zatai maka rana ba, kabar tina alaƙar ka da wane a'ah kafi maida hankali akan shi wanen mai yayi ya samu kusanci da Allah har kake sha'awar raɓa kanka dashi ko kake alfahari dakai jinin sa ne, na san wani Sharifi da ya damu da Annabi ﷺ sosai kuma yake kokarin koyi dashi da tsayawa akan shari'a.

Tarin ilimi bashi bane a'ah, aiki da ilimin shine ainihin haƙiƙar fa'idar ilimin da kuma amfanin sa, malamai da yawa sun kasance fajirai saboda rashin aiki da abinda s**a sani na ilimi, dan haka Annabi ﷺ yace mana ku roƙi Allah ya baku ilimi mai amfani, kuma ku nemi tsari daga ilimin da bashi da amfani, nasan wani malami da kullum furuncin sa akan Annabi Muhammadu ﷺ ne, ba zaka taɓa ji yana zagin wani ko raddi wa wani ba, shi barshi akan koɗa Shugaban Halitta.

Ɗabi'u masu kyau sune suke nuna ainihin addinin musulunci, kuma sune abu mafi nauyi a mizanin mumini, mai kyawawan ɗabi'u yana riskar darajar wanda ya raya dare yana bautar Allah kuma ya yini yana azumi, mutum mai kyawawan ɗabi'u babu shakka mutum ne mai daraja da haiba a cikin mutane kuma mutane zasu ji daɗin mu'amala dashi a ko yaushe, nasan wani mutumin kirki a zamani na mai kyawawan ɗabi'u.

Barka da Shan ruwa Masoyin Annabi ﷺ Sharif Sani Janbulo Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana, ya kara maka kusanci da Sayyidina Rasulullah, ya cika maka burin ka na alkhairi.

Musa Abubakar Na Sidi
Thursday, 21st March 2024.

BAREWA TAKAWO KARA WAJEN ANNABI (SAW)Wata rana Manzon Allah (SAW) yana tafiya a bayan garin Madina, sai ya ji an kira sh...
18/03/2024

BAREWA TAKAWO KARA WAJEN ANNABI (SAW)

Wata rana Manzon Allah (SAW) yana tafiya a bayan garin Madina, sai ya ji an kira shi,

“Ya Manzon Allah (S.A.W), Ya Annabin Allah !!!”
Sai Manzon Allah (SAW) ya duba baya bai ga
kowa ba, sai ya kuma jin kiran, sai yabi inda
sautin yake fitowa, da ya isa wajen sai ya
iske wata barewa a daure, a gefe kuma ga
wani Balaraben kauye yana kwance yana
barci.
Sai Barewa tace da shi “Ya Rasulullahi,
wannan mutumin ya farautoni alhali ni ina
da'ya'ya guda biyu a wancan kogon dutse,
ka taimaka min ka sake ni naje na shayar da
su nono sannan na dawo”.
Sai Annabi yace"anya kuwa zaki dawo?"

Sai Barewa tace"idan har ban dawo ba, Allah
yai min azabar da zai yiwa mai cin
Rashawa".
Sai Annabi ya kwance ta tafi.
Da Barewa ta cika alkawari ta dawo, sai
Annabi ya kama'kafarta yana ƙoƙarin
daureta da igiya, sai Balaraben Kauye ya
farka daga bacci.
"kai ne fansar uwata da ubana ya Manzon
Allah, nine na farauto ta ko kana da
bukata?".

Inji Balaraben kauye.
Sai Annabi yace"na'am ina da bukata"sai
Balarabe yace"na baka ita Ya rasulullah".
Sai Annabi (S.A.W) ya sake ta, ta koma
wajen'ya'yanta.Tana tafiya tana cewa"Na
shaida babu abin bautawa da gaskiya sai
Allah, na kuma Shaida Annabi Muhammad
Manzon Allah ne."

Jama'a idan muka duba zamu ga
abubuwan da wannan kissa take koyarwa
kamar haka:
1. Cika alkawari.
2. Tausayin uwa akan'ya'yan ta.
3. Neman halal ta hanyar farauta.

Daure Ka Rubuta Amin Matukar Ka Karanta
Saboda bamusan tawa Za'a Kar6a Ba.

اللهم صل على سيدنا محمد

AMEEEN YA ARHAMAR RAHIMEENA YA HAYYU YA QAYYUM ♥️🙏♥️

JAMA'ATU MEDIA

12/03/2024
MANZON ALLAH SAW💗 yace Ku ciyar Ya Yan Adam kuma Zaa ciyar daku Sadaka Rasulul Kareem.Allah ya karbi ibadun mu Bijahi Mu...
11/03/2024

MANZON ALLAH SAW💗 yace

Ku ciyar Ya Yan Adam kuma Zaa ciyar daku Sadaka Rasulul Kareem.

Allah ya karbi ibadun mu Bijahi Mustaphal adnan.

09/03/2024

Mafi girman yabon da za kaiwa Annabi Muhammadu ﷺ shine kace masa bawan Allah!

Abdullahi Ibn Abdullahi.

Bayan tsawon lokaci da ban samu halartar majalasin Shariff ba cikin amincewar Allah jiya asabar 3/9/22 na samu halarta m...
07/03/2024

Bayan tsawon lokaci da ban samu halartar majalasin Shariff ba cikin amincewar Allah jiya asabar 3/9/22 na samu halarta majalasin da ya gabatar a mazauna, kuma tabbas wallahi na chaju matuqa, wallahi duk wanda yake jin son Manzan Allah ﷺ a ƙirjin sa dai dai da ƙwayar zarra babu abinda sauraren Shariff zai ƙara masa face ƙara narkewa a cikin tsananin madarar son Manzan Allah.

Matuqar kana saurarar kalaman Shariff akan isa da girman Manzan Allah ﷺ to tabbas ina tabbatar maka wallahi ruhin ka babu abinda zaiji yaji daɗi face Annabin, kuma duk inda kaje matuqar ka sheqi wannan giyar ba zaka taɓa gushewa ba cikin mayen soyayyar Sayyidina Rasulullah.

Kasancewar Shariff a cikin mu ko bakomai rayuwar mu tayi albarka cikin son Manzan Allah ﷺ, cikin himmar sa da ƙarfafa gwiwar sa munyi karatu dai dai gwargwado mun yaqi duhun jahilci, mun amfana da nunawa juna ƙauna cikin 'yan uwantakar musulunci, mun tsira daga gabar aƙida duk mai son Manzan Allah ɗan uwa ne gare mu.

Ina roqon Allah ya sake baka kariya daga duk sharri, ya tabbatar dakai a tafarkin sa madaidaici, ya yafe maka kura kuran ka, yasa ka cika da imani, abinda kai mana Allah ya saka maka da alkhairi, ya ƙara maka fada a gaban Manzan Allah ﷺ

©️Musa Abubakar Na Sidi 👈

07/03/2024

Sayyidina Qatada shine ana yaƙi aka harbo masa mashi ya chake idon sa ya tsiyaye, yazo ya faɗawa Annabi ﷺ, shi kuma ya karɓi idon ya mayar masa kuma idon yafi da gani!

(ALLAHU AKBAR)👉Wannan itace katangar kisra wadda ta tsage lokacin da aka haifi Masoyin mu ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) Idan ...
07/03/2024

(ALLAHU AKBAR)👉Wannan itace katangar kisra wadda ta tsage lokacin da aka haifi Masoyin mu ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) Idan kai cikakken Masoyin ANNABI ne karka wuce ba kayi sharing ba...

DAN ALLAH KASHIGA WANNAN GROUP 👉🏾𝙂𝙄𝘿𝘼𝙉 𝙈𝘼𝙎𝙊𝙔𝘼👩‍❤️‍👨 𝘼𝙉𝙉𝘼𝘽𝙄 𝙈𝙐𝙃𝘼𝙈𝙈𝘼𝘿𝙐⎛𝚂𝙰𝚆⎞

06/03/2024

Imam Ali (KW) shine Annabi ﷺ yayi masa addu'a baya jin sanyi, baya jin zafi, lokacin zafi ya rufa, lokacin sanyi yasa kayan shan iska duk cikin Alfarmar Shugaban Halitta.

03/03/2024

Ahbãbu Rasulullahiﷺ❤ Bari Mu Jaddada Aqidar Mu..
Yã Kaunar Annnabiﷺ...??

03/03/2024

Hassanu Bin Sabith ya yabi Annabi da gwala gwalan baitocin da saida Annabi yayi kyauta saboda jindadi, ko anan waƙa tayi rana!

01/03/2024

“Sayyadina Abu Ayubal Ansary shine mutum na farko da ya bawa Annabi ﷺ masauki lokacin da ya shiga madina, Allah ya saka masa da alkhairi mun ji daɗin abinda yayi wa masoyin mu”

01/03/2024

۝ﷴ رٓسُـولُﷲﷺ۝

“Duk wannan tsananin rayuwar da muke ciki sahabbai sun shiga wacce tafi tamu sai dai su sunyi dacen Shugaba shine Annabi...
28/02/2024

“Duk wannan tsananin rayuwar da muke ciki sahabbai sun shiga wacce tafi tamu sai dai su sunyi dacen Shugaba shine Annabi Muhammadu ﷺ, duniya bata taɓa adalin jagora kamar sa ba”

Ba Shariftar sa ce take birge ni ba!Ba ilimin sa ne yake ƙayatar dani ba!!Ba kuma karamomin sa ne ke ban sha'awa ba!Tsai...
28/02/2024

Ba Shariftar sa ce take birge ni ba!
Ba ilimin sa ne yake ƙayatar dani ba!!
Ba kuma karamomin sa ne ke ban sha'awa ba!

Tsaiwar sa akan dole sai an yi yayin Annabi Muhammadu ﷺ shine yake birge ni dashi, yanda yake sarrafa ilimin sa waje futo da ko bayyana girman Annabi ﷺ shi yake ƙayatar dani dashi, mafi girman karamar da Allah ya bashi itace ruhi na amsa kiran sa lokacin da ya gayyace shi zuwa hadhrar Soyayyar Annabi Muhammad ﷺ ba tare da jinkiri ba.

Namiji ne na gaske kuma tsayayya akan neman Annabi ﷺ da kuma farauto ruhukan halitta su fahimci Annabi Muhammadu ﷺ shine alqiblar mai Imani kuma mafita game neman tsira duniya da ƙiyama.

Allah ya taimaki duk mai son Annabi ﷺ ya kuma ƙarfafi gwiwar masu aikin yaɗa qaunar Annabi ﷺ, ya hana maƙiyan su cimma su.

Musa Abubakar Na Sidi

MASOYA MANZAN ALLAH S A W 💚MUNA AL'FAHARI DAKU KOH INAHDAN HAKA KUYI Following wanna Account Pege din Nan👇👇👇👇👇Sabida ANN...
27/02/2024

MASOYA MANZAN ALLAH S A W 💚
MUNA AL'FAHARI DAKU KOH INAH
DAN HAKA KUYI Following wanna Account Pege din Nan👇👇👇👇👇Sabida ANNABI S A W 💚

MUNA GODIYA

Billahillazi Duk Wanda Bazai Dayanta Annabi S.A.W ba Munafukine kowaye Haka duk wanda zai boye soyayyarsa ga Annabi S.A....
25/02/2024

Billahillazi Duk Wanda Bazai Dayanta Annabi S.A.W ba Munafukine kowaye

Haka duk wanda zai boye soyayyarsa ga Annabi S.A.W shima Babban Munafukine

Maye Annabi S.A.W baiyi Akanmu ba ya zabi yayi Rayuwa damu badan yaji dadi ba S.A.W mu mai mukayi masa?? 😭😭

➡️ Sheikh Shariff Sani Janbulo at Gombe.

Allahamdulillah Alah Kullihalin 🙏Wanda Akadaura Auren su yau Allah yabada Zaman lfy Al'farman ANNABI S A W 💚🙏🙏
24/02/2024

Allahamdulillah Alah Kullihalin 🙏

Wanda Akadaura Auren su yau Allah yabada Zaman lfy Al'farman ANNABI S A W 💚🙏🙏

•'Yan Hakika Sunce Bakason Shehu Ibrahim(Inyass) Shin Gaskiyane? Wannan Wata Tambayace Wadda Wani Bawan Allah Yaiwa Baba...
23/02/2024

•'Yan Hakika Sunce Bakason Shehu Ibrahim(Inyass) Shin Gaskiyane?

Wannan Wata Tambayace Wadda Wani Bawan Allah Yaiwa Baba Sidi,

Sai Sidi Yace "A,a Ba Gaskiyabane Kawai Ni 'Yan Hakikar Nakeki, Yaya Zanki Masoyin Annabi Kuma Mai Yabon Annabi Sannan Wanda Yakararda Rayuwarsa Cikin Hidimtawa Addinin Annabi Muhammad(s.a.w)

Sunacewa Inakin Shehune Saboda Ni Banyarda Ayiwa Shehun Karyaba, Saboda Shi Baice Shi Allah Bane Kuma Baisabawa Shari'aba, Baikiyin Sallah ba Sannan Baiyi Umarni Dahakanba, Kuma Baitabacewa Abishiba Illah Abi Annabi Shine Mafuta.

Banine Makiyin Shehu Ibrahim ba Sune, Saboda Sune Suke Jamasa Zagi Sukeja Ake Kallonsa Kamar Ba Mutumin Kirkiba, Saboda Irin Yadda Suke Abubawan Dabasu Daceba Kuma Sudangantashi Da Shehun.

Sannan Suke Kaishi Girma Da Mukamin Dabaikaiba, Sunacemasa Allah Ko Sukaishi Matsayin Annabi(Subhanallah)

To Ni Ina Chaccakarsune Akan Wanndannan Abubuwan Dasuke Aikatawa, Nafito Ina Karyatasu Tareda Wanke Shehu Saboda Shi Baice Hakaba Kuma Baice Ayiba.

Wanda Baiji Kunyar Yiwa Allah Da Annabi Karyaba Tayaya Ni Zanji Kunya Ko Tsoron Karyatashi? To Wannane Dalilin Dayasa Sukecewa Wai Banason Shehu, Alhanin Mune Masoyansa Na Gaskiya, Saboda Masonsane Saboda Allah Da Annabi.

Wannan itace Amsarka".

To Masoya Annabi, Kunji Abunda Baba Sidi Yafada, Duk Da Bawai Somuke Adaina Zarginmuba Amma Hakan Zaikauda Shakku Azukatan Masoya Annabi(s.a.w)

"Allah Kakarawa Baba Lafiya Da Kusanci Da Annabi Amin"


ANNABI NE ABINSO ❣️❣️❣️

Idan kana so Allah ya so ka kabi Annabi kawai babu kwana kwana.       ~Sharif Sani Janbulo
03/01/2024

Idan kana so Allah ya so ka kabi Annabi kawai babu kwana kwana.
~Sharif Sani Janbulo

12/12/2023

SHEHU IBRAHIM INYASS BAYA WASA DA SALLAH.... KAI AGIDAN UWARKA KUKA HADU YA LAMUNCEMA KADENA SALLAH
@ Sharif sani janbulo

Address

Nasarawa
Agyaragu

Telephone

+2348066031477

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Abubakar Na Sidi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Musa Abubakar Na Sidi:

Videos

Share


Other Digital creator in Agyaragu

Show All

You may also like