19/08/2024
ALHAMDULILLAH
Yau Litinin 19/08/2024 Allah ya kubutar da ƴan'uwa na Takakume dake ƙaramar hukumar Goronyo jahar Sokoto waɗanda barayi s**a tare a hanyar su ta dawowa gida bayan kammala muzaharar Ashura a Sokoto a ranar 16/07/2024.
Ƴan uwan su 6 ne. Maza 2, sisters 4. Kuma sun kwashe kwana 34 a hannun ɓarayin daga ranar da aka k**a su zuwa yau
✍️ Halidu Shaheed Usman