Cmrd Bilyaminu Muhammed Rimi Maza wajan katsina

Cmrd Bilyaminu Muhammed Rimi Maza wajan katsina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Cmrd Bilyaminu Muhammed Rimi Maza wajan katsina, Digital creator, Abuja.

Da Dumi-DumiShugaba Tinubu ya sanar da bude bodar Nijeriya da Nijar ta sama da kasa, sannan ya janye duk wani takunkumin...
13/03/2024

Da Dumi-Dumi

Shugaba Tinubu ya sanar da bude bodar Nijeriya da Nijar ta sama da kasa, sannan ya janye duk wani takunkumin da aka kakaba wa Nijar

SAKON BARKA DA SHAN RUWA ZUWA GA DAUKAKIN MUSULMAI. CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi Yana yiwa kowa barka da shan ruwa.Allah...
12/03/2024

SAKON BARKA DA SHAN RUWA ZUWA GA DAUKAKIN MUSULMAI. CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi Yana yiwa kowa barka da shan ruwa.

Allah madaukakin sarki ya sadamu da alherin dake cikin wannan Wata Mai albarka watan Ramadan khareeem.

Ubangiji ya karbi ibadunmu. Allah yashiga cikin lammuranmu ya iya mana abunda bamu iya.

Allah madaukakin sarki ya Kara bamu zaman lafia a jahar katsina da Nigeria Baki daya albarkacin wannan Wata Mai albarka.

SGND
CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MEDIA TEAM

Alhmdllh alhmdllh alhmdllhYau 08/3/2024Mai martaba sarkin katsina ya jagoranci bude masallahci jumma'a da sauran manya m...
08/03/2024

Alhmdllh alhmdllh alhmdllh

Yau
08/3/2024
Mai martaba sarkin katsina ya jagoranci bude masallahci jumma'a da sauran manya manyan mutane a garin ABUKUR RIMI LOCAL GOVERNMENT.

Wani bawan Allah HON. AYUBA NAFI'U ABUKUR yayi matukar kokari wajan Gina masallahcin jumma'a a cikin garin ABUKUR dake karamar hukumar rimi Allah yasaka mashi da Alheri.

HON.MLN. NU'UMAN MUHAMMAD IMAM CHIARMAN OF RIMI LOCAL GOVERNMENT shine masaukin Baki. Cikin iKon Allah anyi lafiya antashi lafia alhmdllh

Mai martaba sarkin katsina yayi mahimman jawabi da Kuma nasiha. Yayi addu'ar Kara zaman lafia a katsina da Kuma Nigeria Baki daya ubangiji yayi mana jagoranci Amin summa Amin

Allah madaukakin sarki ya saka mashi da Alheri Amin summa Amin HON. AYUBA NAFI'U ABUKUR sannu da kokari.

SGND
CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MEDIA TEAM

YIN ABUNDA YADACE ALOKACIN DAYA DACE SHIMA NASARA CHE. Koo kasanArana mai kamar tayau watau 29 Feb 2001 mai girma CMRD B...
01/03/2024

YIN ABUNDA YADACE ALOKACIN DAYA DACE SHIMA NASARA CHE.

Koo kasan
Arana mai kamar tayau watau 29 Feb 2001 mai girma CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI yadasa harsashin ginin makarantar Addinin musulunci tazamani ta farko akaf fadin karamar hukuma Rimi.

Gasu kamar haka
Mujaddada islamiyya Butulu. islamiiyya

Banan gizo ke saqarba
Mai karatu zakasha mamaki idan kaji yadda aka assasa wannan abun alherin wanda haryau Ake amfanuwa dashi wanda Ahalin yanzu Duk wata islamiyya dake Rimi to qanwar Islamiyya Butulu ce,

A lokacin da CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI yana chairman na Rimi LG yazo da Kudurin yaza'ayi azamanantar da harkar koyo da koyarwa ta fuskar addinin musulunci, cikin ikon Allah kuma council member s**a amince mashi Sai dai kash ...

Yan abata kowa yarasa tunda lokacin da s**ayi mulkin nasu Basu hidimtawa addinin ba s**aita kai s**a kan wannan gudurin wayamutu waya tashi yaza'ayi makaranta cikin RImi, ai wurin aljanune magana ta kushe kala-kala Amma cikin ikon Allah dayake da niya mai kyau akayi CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI yasa Tifofi s**a cike ramin akayi Duk abinda yakamata har aka ginata akasamata malamai da kayan aiki aka kuma hannantata inda yadace.

Anan Sai muce CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI yazama Jan zaki.

cikin ikon Allah aranar 25 Jun 2005 CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI yagayyato uwar gidan mai girma gwamna nawanchan lokacin Hajiya Turai Umar yar'adua ta bude wannan makaranta tundaga wannan lokacin haryau al'umma kesamun ingantaccen ilimi a wannan makaranta iyayen yara Nata sanbarka kankace kabo sauran garuruwa s**aimashi cha Suma ataimaka ayimasu suma daga cikin islamiyyun da Comr Bilyaminu Muhammed Rimi yayi kuma haryanzu ana amfanuwa dasu.

MAJADDADA ISLAMIIYYA TAFKIN MAI DATA
Yanxu haka itama ana karutu ciki Kuma ingantaccen karatu alhmdllh.

Islamiyya jikamshi
Wanda Ahalin yanzu akwai islamiyya kusan Sha wanda Duk kusan wannan itace musabbabi tanan Sai muce Comr yazama qwarzo.

Idan ba'a mantaba ashekarar 2021 ne wannan makaranta tayaye dalibai masu dimbin yawa ciki da wajen wannan gari

A wannan lokacin gina muhallin da za'aiya karatu da bada tarbiyya shine kan gaba ba gina Shagon Nazari ba

Muna rokon ubangiji Allah madaukakin sarki yasakama wannan bawa nashi da mafificin alkhairi watau Comr bilyaminu Muhammed Rimi dasauran masu Ruwa da tsaki wajen taimakon addinin Allah.

SGND
CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MEDIA TEAM

Assalamu AlaikumYan'uwa da Abokan arzukiZakuga na daura photon wannan ACCOUNT Din Mai  suna NASIR SANUSI fake account ne...
27/02/2024

Assalamu Alaikum
Yan'uwa da Abokan arzuki

Zakuga na daura photon wannan ACCOUNT Din Mai suna NASIR SANUSI fake account ne wasu azzalimai s**a badeshi Dan cima CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi mutunci.

Alhmdllh.
Wannan Shima nasara ce duk abunda zakayi na alheri sai ansamu wasu sunce bakayi komi ba. idan Kuma zaka bibiya Shima antai makeshi kawai kiyayya ce allahu Akbar.

CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MAZA WAJAN KATSINA mutumin kirki ne duk abunda zakuyi Allah Yana tare dashi

CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MAZA WAJAN KATSINA sannu da kokari

Sgnd
CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MEDIA TEAM

21/02/2024
Alhmdllh alhmdllh alhmdllhAbun alheri ya tabbata CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MAZA WAJAN KATSINA Allah yasa alheri.Yau M...
21/02/2024

Alhmdllh alhmdllh alhmdllh
Abun alheri ya tabbata CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI MAZA WAJAN KATSINA Allah yasa alheri.

Yau Muma Abun alheri ya sauka gidanmu. Muna godiya ga Allah madaukakin sarki daya Nuna mana wannan Rana ta farin ciki.

Mai Gidana
CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi MAZA WAJAN KATSINA. Allah ya Taya maka ruko Allah madaukakin sarki yasa alheri. Ubanji yakara shiga cikin rammuranka.

Damo sarkin hakuri.
Tabbas Mai Gidana mutumin kirki ne. Mai son cigaban al'umma ne. Daga karshe Muna yimaku fatan alheri

Successful

Sgnd
TAFI KUDI

003RIMI LOCAL GEVERMERTEN STUDENTS ASSOSIYATION RILSAAMADADIN WANAN QUNGIYA MAI SUNA ASAMA SUNA GAYYATA YAN UWA MUSAMMAN...
08/01/2024

003
RIMI LOCAL GEVERMERTEN STUDENTS ASSOSIYATION RILSA

AMADADIN WANAN QUNGIYA MAI SUNA ASAMA SUNA GAYYATA YAN UWA MUSAMMAN DALIBAI DA MALAMAI ZUWA WAJEN TARON KADDAMAR DA BADA (JAM) GA DALIBAI GUDA DARI 100 YAN ASALIN KARAMAR HUKUMAR RIMI WANNAN WANI MATASHIN DAN KASUWA YA DAUKI NAUYI BADAWA WATO BILAL SADA SUB WANNAN TARO ZAI GUDANA A
DATE 14/1/2024
VENUE RIMI LOCAL GOVERMERTE CHAMBER
TIME 10: 00AM
Sing by
Samaila Abu dardau Alharazumi
S A general planing and managemaet
Rilsa nb

Dattijon arziki Wanda haryanzu muna matukar alfahari da shi kuma munajin dadinsa saboda haryna mudai bamuyi shugaba Wand...
03/01/2024

Dattijon arziki Wanda haryanzu muna matukar alfahari da shi kuma munajin dadinsa saboda haryna mudai bamuyi shugaba Wanda yakeson mu kuma yake girmama muba kamar shi CORMD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI Allah ya qara jagoranch na alkairi 🙏 Allah ya tabbatar da alkairi 🙏 Allah yasanya haquri ya zama alkairi ne Mai gida fatan nasara a Koda yaushe muke ma!

Masha Allah da yammacin yau Juma'a ne liason officer na Rimi local government, Mustpha Aliyu tare da abokansa s**a halar...
22/12/2023

Masha Allah da yammacin yau Juma'a ne liason officer na Rimi local government, Mustpha Aliyu tare da abokansa s**a halarci Fadar comrade Bilyaminu Muhammad Rimi domin isar da sakon appointment da mai girma gwamna yaba Mustpha Aliyu.

Alhmdllh comrade Bilyaminu Muhammad Rimi yayi murna kwarai da xuwansu agareshi kuma Yada shawara mai matuqar amfani atare da mukamin dayasamu.

Daga cikin masu rakiyarshi
Wailu Muhammad shi'ittu
Saifillahi Gide head boy
Babangida zallah
Auwal haruna Tgst

Ftn Allah yamaida kowa gida lpy.

CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI ZAMA WAJEN KATSINA. Yana Taya Mai girma KAURAN KATSINA HAKIMIN RIMI ALH. AMINU NUHU ABUDULK...
17/12/2023

CMRD BILYAMINU MUHAMMAD RIMI ZAMA WAJEN KATSINA. Yana Taya Mai girma KAURAN KATSINA HAKIMIN RIMI ALH. AMINU NUHU ABUDULKADIR murnar lashe kwana dari da yayi bisa kujerar mulki Alhmdllh

Allah madaukakin sarki yakara jagoranci amin summa Amin

Sakon barkada jumma'at daga CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi zuwa ga daukakin al'ummar musulmen duniya Baki daya
15/12/2023

Sakon barkada jumma'at daga CMRD Bilyaminu Muhammed Rimi zuwa ga daukakin al'ummar musulmen duniya Baki daya

09/12/2023

Sarkin Katsina ya kori shirin AGILE daga jahar Katsina....

Mobile Media Crew

MAIKI MAI HANGEN NESA. Comrade Bilyaminu Muhammad Rimi alkhairi ne ga jama'ar Rimi local government domin yayi sungani k...
24/11/2023

MAIKI MAI HANGEN NESA.

Comrade Bilyaminu Muhammad Rimi alkhairi ne ga jama'ar Rimi local government domin yayi sungani kuma sunshaida haka ftn mu Allah ya idah nufi domin dasawa daga inda yatsaya.

Mai kamar zuwa Kan aika, sayen nagari maida kudi gida, dankalin mutanen Rimi anacinka ana kushenka, ftnmu maki yanka sukoma masoyanka.

Mune aciki sune akwana acikin wani baiti na rarara ftn Allah yaqara daukaka ya idah nufi na alkhairi mazawajen katsinawa.

Ayi sallar jama'ah lpy mai gida.

Kalma daya....................
19/11/2023

Kalma daya....................

Kalma Ɗaya Tak....
19/11/2023

Kalma Ɗaya Tak....

Gawuna Ya mayar Da Ganduje Allah sa - Hajiya Naja'atu
19/11/2023

Gawuna Ya mayar Da Ganduje Allah sa - Hajiya Naja'atu

Address

Abuja

Telephone

+2349016165450

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cmrd Bilyaminu Muhammed Rimi Maza wajan katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share