27/12/2024
MIDAS YIELDER MINING
https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_e486732e-d5c4-4a5d-ba79-0126882dc212
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
MIDAS, DeFi (Decentralized Finance) project ne da suke harkokin saka hannun jari (investment) a kadarorin da aka dorasu akan blockchain. MIDAS sunada hadin gwiwa (partnership) da wasu manyan kamfanonin saka hannun jari a duniya. MIDAS sun samu sahalewar hukumar dake kula da hada-hadar saka hannun jari ta kasashen Europe (European Securities Laws).
🔥 Tsarin Mining na️ MIDAS YIELDER
Ku taba link dake kasa 👇 domin farawa
https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_e486732e-d5c4-4a5d-ba79-0126882dc212
Zasu baku damar yin mining sau uku a rana domin tara GM. Kuma duk mining daya iya 16 GM kawai zaku iya amsa dashi. Zaku iyayin dukkan minings din uku alokachi guda.
Duk mutum daya da kuka gayyata (referral) zasu baku 20 GM da damar karayin mining sau daya.