03/10/2025
KUNGIYAR AREWA MU FARKA TA KASA RESHEN JIHAR ZAMFARA
Ta samu zaman tattaunawa Akan muhimmaancin katin zabe Dakuma cikakken bayani da yashafi ranar samun 'yan cinkain qasarnan Nigeria
Yayin wata zantawa ta musamman da gidan redio Shamuwa fm yayi dake Gusau babban birnin jahar Zamfara, shugaban qungiyar a matakin Jiha ABDULLAHI MUHAMMAD DAN KANE ya fede biri har wutsiya dangane da makomar arewa dama yan arewa kawo. Yanxu bayan samun Yancin qasar
A lokacin ziyarar da tattaunawar shugaban na tareda rakiyar wasu daga cikin masu madafan Iko a wannan qungiya
Fatan Allah yaqara Bawa wannan qungiya Nasara Akan manufofinta na Ceto arewa da Yan arewa
PRO
Mudassir Majidadi