Jaridar Hausa zallah

  • Home
  • Jaridar Hausa zallah

Jaridar Hausa zallah Nill

  #
08/03/2025

#

08/03/2025

Kana wanne gari ya azumin yake a yankunanku ?

08/03/2025

Assha ruwa awasu garuruwan a najeriya ?

19/12/2024
12/08/2024

Labarai da dumi duminsu

ANFARA ZARGIN MALAM TAFASWINE ME KAMPANIN CRYPHTO DINNAN DAAKE KIRA TAPSWAP Anya kuwa miners Basu sa6a lamba ba ?
03/06/2024

ANFARA ZARGIN MALAM TAFASWINE ME KAMPANIN CRYPHTO DINNAN DAAKE KIRA TAPSWAP Anya kuwa miners Basu sa6a lamba ba ?

DA DUMI DUMI Da alama Barista Abba Hikima ya fara fito na fito da Gwamna Abba Gida-Gida: "Ana gobe za a rushe shagunan M...
10/03/2024

DA DUMI DUMI
Da alama Barista Abba Hikima ya fara fito na fito da Gwamna Abba Gida-Gida:
"Ana gobe za a rushe shagunan Masallacin Idi, na gayawa Gwamna baki da baki cewa, akwai bukatar bin doka da oda da kuma kare hakkin Jama'a., amma sai aka ce dani, in nemo hanyoyin da zan kare gwamnati kawai, daga wannan lokaci na yanke shawarar kin karbar mukami a wannan gwamnati" . - Inji Batista Abba Hikima.

Ga sakon da Barista ya wallafa a shafinsa na Facebook:

"Kamar na sani, ana gobe za’a rushe shagunan Masallacin Idi, na faɗa masa baki da baki cewa, ranka ya dade, wannan rusau ɗin da ake yi a Kano, akwai buƙatar bin doka da kare haƙƙin mutane. Saboda a lokacin muna kotu akan irin wannan case din da tsohuwar gwamnati.

Sai aka ce dani “ku nemo hanyoyin da zaku kare gwamnati kawai”

Daga ranar na yanke shawarar ba zan karɓi muƙamin su ba. Domin sai yadda akayi dani.

Kotu ta tabbatar da Nasarar Gwamnan Jihar Kaduna na Jam'iyyar APC Uba Sani Jaridar Daily Trust ta wallafa Labarin daidai...
28/09/2023

Kotu ta tabbatar da Nasarar Gwamnan Jihar Kaduna na Jam'iyyar APC Uba Sani

Jaridar Daily Trust ta wallafa Labarin daidai wannan Lokaci.

Magoya bayan Gawuna sun fara murna a jihar Kano, tun kafin Kotu ta kammala yanke hukunci. Ko me yasa?Koh yananufin sun s...
20/09/2023

Magoya bayan Gawuna sun fara murna a jihar Kano, tun kafin Kotu ta kammala yanke hukunci. Ko me yasa?
Koh yananufin sun samu nasara ?

20/09/2023

Anqara samun tangardar network

20/09/2023

Har yanzu ana cigaba da zubo turanci.

Lauyoyin nnpp sunfita daga kotu ko mene dalili Daily trust
20/09/2023

Lauyoyin nnpp sunfita daga kotu ko mene dalili
Daily trust

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Hausa zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Hausa zallah:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share