28/12/2024
Innalillah wa’innailaihi raji’un! Har yanzu
Abdurrabba Idris Yahaya na bukatar taimakon Al’ummar Annabi. 🙏
Kullum ciwo sai gaba yake karawa har takai yanzu baya gani gaba daya.
Abdulrabba yana daga cikin best Graduating Student na chemistry department a BUK! Guru ne a Chemistry kuma mutum ne mai kokari da taimakon abokan karatun sa! Nakan tuna yanda ya taimakeni a wajen koyamin Chemistry courses har nai passing. Kwarewarsa wajen iya koyarda chemistry tasa duk dakikantar mutum idan ya koya ma saika fahimta. Ya taimaki ɗalibai da yawa, ciki har da ni.
Abin tausayi, ciwon yanzu ya yi tsanani har takai rashin kudin aikin da za'ai masa yasa sun koma gida da zama, cutar duk ta cinye abinda suke dashi, a halin yanzu suna buƙatar taimako don biyan kuɗin aikin da za'ai masa.
Ina roƙonku da ku taimakawa Abdulrabba domin a samu ai masa aiki. Kowacce gudumawa, komai kankantarta, za ta kawo gagarumin sauyi a rayuwarsa.
Idan kuna son ba da gudummawar ku, ga lambar account dinsa a kasa:
UBA BANK
Abubakar Adamah
2137744406
Domin Neman karin bayani ko Ganin mara lafiyar a Tuntubi wannan Number 08064031248
Har ila yau, ina roƙonku da kuyi sharing wannan post din ga abokai, dangi, da yan uwa domin ceto Abdul.
Zaku iya tuntuba ta ko lambar sa dake sama idan kuna da wasu tambayoyi ko kuna son ƙarin bayani.
Nagode,