Abdul wisdom

Abdul wisdom Content creator โœ… videos reaction

12/01/2025

Yadda naje wayon
bude Ido Daga Abuja
zuwa Kano๐Ÿ˜„
Ta dabo tunbin giwa

11/01/2025

Labarin wani aikin gonata da na bayar, Abun zai baku mamaki

10/01/2025

Yadda tafiyar mu ta kasance zuwa wani Dan gari a tafiyar kl miter 20

06/01/2025

"Yan gwangwan wasu daga cikinsu barayi ne cire wannan abun Yana Kawo mummunan hadari

05/01/2025

Allah ya baki lafiya Khadija gulma yasa kaffara ce

05/01/2025

Yarinya Kamar wannan A ce takware wajen Sace Sace Musamman satar waya

04/01/2025

Tunatarwa Mai matukar Amfani zaka taimake ka tun a nan Duniya

04/01/2025

Har indian su kare ba Za'a sake yin film maikyau k**an wannan ba๐Ÿ‘‡
Dan tawaye

04/01/2025

Hanyar da zaka Duba lafiyar account Dinka har kayi monetization

03/01/2025

Zamu zama activate A kan Facebook monetisation Zamu amfana inshallah

03/01/2025

Ka ganta da furfura Amma jikinta irin na yara, Film din Dan tawaye, fassarar Algaita wannan film din yanada dadin kallo

02/01/2025

Mutuwar sajirmir ba hatsari bane kasheshi akayi, kaje siriya idan kanada wayo zaka hadu da jami'am mu

02/01/2025

An k**a shedaniya shamsiyya Da Aljanunta direba da saurayinta da Abokin saurayinta da suke cutar mutane A Kano, shamsiyya ta shahara wajen Sace wayoyin Al'umma Allah ya kyauta

02/01/2025

An Sace nanu a gidansa shin kun tuna film din Dan tawaye, fassarar Algaita

01/01/2025

Shin kun tuna wannan shahararren film din kuwa Na rufa, fassarar Algaita
Sunan film din makashin maza

01/01/2025

Yadda zaka Kafe photo kayi magana A kansa A cikin inshot app video editing

01/01/2025

Hanyar da zaka chanja wa Account Dinka suna a Facebook

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul wisdom posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share