Sautus Sunnah Illela

Sautus Sunnah Illela digital creator

03/02/2025

GAGARUMIN WA'AZI NIAMEY NIJAR

Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe (Sakataren Kungiyar JIBWIS, Nigeria)
Tare da
Alaramma Nasiru Salihu Gwandu (Sakataren Alarammomi na JIBWIS, Nigeria)

Wuri: Lazaret gidan Alh. Idi Kadiri, Babban Birnin Niamey
Rana: Litinin, 3 ga Fabrairu, 2025

Ku kasance da Shafin Alaramma Nasiru Salihu Gwandu domin Samun wannan Karatun kai tsaye
Live stream by Yusuf Sani Gwanduu

03/02/2025
Musan Juna: Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, Babban Sakataren Kungiyar Jibwis Nigeria  kuma dodon 'yan bidi'a sannan...
03/02/2025

Musan Juna: Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, Babban Sakataren Kungiyar Jibwis Nigeria kuma dodon 'yan bidi'a sannan tauraron zamani.
Allah ya ƙarawa rayuwa albarka.

Shugaban JIBWIS yayi ƙira da a daina yaɗa hoton bidiyon matar albani Zariya.Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, y...
03/02/2025

Shugaban JIBWIS yayi ƙira da a daina yaɗa hoton bidiyon matar albani Zariya.

Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, yayi ƙira ga 'yan uwa masu yaɗa hoton bidiyon matar marigayi Sheikh Auwal Albani Zariya a kafafen sada zumunta da suyi haƙuri su daina yaɗa wannan hoto. Sheikh Bala Lau ya ƙara da cewa, zai naɗa kwamiti cikin sauri da zasu bibiyi lamuran domin kawo ƙarshen dambarwan.

A ƙarshe ya baiwa dukkan bangarorin haƙuri, yace su jira har zuwa lokacin da kwamitin zasu iso domin fara ayyukan nasu Insha Allah.

Jibwis Nigeria

03/02/2025

Menene bidi’a? Amsa daga Sheikh Jafar Mahmud Adam Rahimahullah

03/02/2025

Duk musulmi yaji wannan jawabin Daga Sheikh Albani Zaria Rahimahullah

03/02/2025

Idan Mace Ta Hararo Mijinta Ya Daina Sonta, To Ga Mafita Daga Sheikh Jafar Mahmud Adam Rahimahullah 🩶🤍

اللهم اغفر له وارحمه وأسكنه فسيح جناتك يارب.Allah ga gafarta masa kurakuran sa yasa Aljanna ta zamo makomar sa.
03/02/2025

اللهم اغفر له وارحمه وأسكنه فسيح جناتك يارب.

Allah ga gafarta masa kurakuran sa yasa Aljanna ta zamo makomar sa.

03/02/2025

Kada Mu Manta Da Azkar Din Safiya
Yan Uwa Masu Albarka

02/02/2025

Sheikh Muhammad Auwal Albany Zaria Rahimahullah

02/02/2025

Dr Bashir aliyu Hafizahullah

02/02/2025

Mai Roko Bazai gushe ba yana Matalauci Sai ya tashi gaban Allah Fuskar Sa Ba nama

Dr Bashir aliyu Hafizahullah

Address

Wuse 2
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus Sunnah Illela posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sautus Sunnah Illela:

Videos

Share