
23/08/2024
Zan Bai Wa Bangaren Ilimi Muhimmanci, In Ji Mai Martaba Sarkin Pai A Abuja: Mai Martaba Sarkin Pai dake birnin Tarayya Abuja, Alhaji Abubakar Sani ya ce zai tabbata da ya bai wa bangaren ilimi muhimmanci domin ci gaban kasar sa da wanzar da zaman lafiya a tsakanin al’umma. Mai Martaba ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai a Fadarsa dake garin Pai a Abuja, a yayin [...]
The post Zan Bai Wa Bangaren Ilimi Muhimmanci, In Ji Mai Martaba Sarkin Pai A Abuja appeared first on Tantabara Hausa.
http://dlvr.it/TCHmxp