Kowa

Kowa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kowa, Podcast, Suleja, Abuja.

Hausa podcast, podcasting voices writing and broadcasting expressing everyone voice and everyone opinion and views of all not just a few muryar kowa da kowa ba tsiraru ko yan kadan ba

02/08/2022

“I made a promise to the American people that we’d continue to conduct effective counterterrorism operations in Afghanistan and beyond. We have done that.”

20/07/2022


hausa people are tribe in Sudan like any other tribe and they have a right
a constitutional, human, and fundamental.
I boldly believe the revolution is the only side that's going to guaranteed the right of our people all the people of Sudan first of all
I'm not defending my tribe but
I'm telling the truth which is not a crime,
the neutrality (and choosing not to give a damn) in this conflict is not going to help end the problem
from its sole cause.
and the root of cause the problem must be address gently
first and foremost everyone who committed a crime must be booked and brought to Justice urgently and quickly and judge accordingly so that he would serve as a deterrent,
to me it is sad to talk about tribal conflict but at the same time it's an obligation to open up to the public opinion the kind of injustice and unfairness that hausa people have been subjected to in Sudan for quite a long
in fact some people among the other side of conflict even go further by saying Hausa people are foreigners invaded and occupied their land and now they want to push them out as they said.
while everybody knows that Hausa people have been there for more than a century if not centuries.
I completely refuse to be a tribalistic but I accept to tell the truth and call for Justice I call upon our Hausa people to be very careful not to be use by an element of a counterrevolutionary movement and stay behind the revolution which is the only side that's going to guarantee their rights that was totally denied by the pernicious policies of the past regime. therefore you have a right to express you are anger for your innocent brothers who were killed brutally and demand the justice for them.
like any other human being in this world record open you to the peaceful and gentle and In civil legal way




 17_july 2022ba ya daga cikin cigaba Fifita kabilasannan ba dadi magana karkashin mambarin kabilanci amma an zalunci hau...
20/07/2022


17_july 2022
ba ya daga cikin cigaba Fifita kabila
sannan ba dadi magana karkashin mambarin kabilanci amma an zalunci hausawa a wannan al'amari da ya faru.
Ni a gani na
Rikicin kabilanci ba abin yabo bane ko tutiya.
rikice rikicen bangaranci da kabilanci wani salo ne na tarwatsa haɗin kan juyin juya halin al'ummar Sudan ne.
kuma aikata kisan kiyashi ga wata kabila da tada fitina ta hanyar harzuka rikicin kabilanci wani yunkuri ne na rusa juyin juya halin da al'ummar kasar Sudan ta yi
bayan gabatar da shahidai masu tarin yawa
sannan ba kowa bane yake amfana da wannan rikice rikicen face yan ridda makiya juyin juya halin al'umma da yayi kira da adalci yanci da zaman lafiya mai wanzuwa har zuwa ga samun demokradiyya mai daurewa a sabuwar Sudan



#كلنامعاكم

 Farfesa yemi osinbanjo Daga mataimakin shugaban-kasa ya koma Dan karya-kashi ga shugaban-kasa ya Zama mai yabo da wake ...
10/10/2021



Farfesa yemi osinbanjo
Daga mataimakin shugaban-kasa ya koma Dan karya-kashi ga shugaban-kasa ya Zama mai yabo da wake ga gwamnatin su da ts gaza tsinanawa yan Najeriya komai
Ya koma mai bege da jinjina ga gwamnatin su shi da manjo buhari
Wacce ta kasa amsawa miliyoyin yan Najeriya amsoshin tambayoyin su (wato kasa magance matsalolin kasar)
Tir! da wannan shahara ta manjo buhari tun da bata magance matsalolin kasar ba

 Hauhawar farashin  kayayyakin masarufi da kaso 20.3 inji national breau of statistics   Najeriya na kan hanyar zuwa Jah...
09/10/2021


Hauhawar farashin kayayyakin masarufi da kaso 20.3 inji national breau of statistics

Najeriya na kan hanyar zuwa Jahanamar hauhawar farashin kayayyakin masarufi saboda rashin-ingacin tsare-tsare da siyasun gwamnatin manjo buhari marasa-tsari Wanda s**a k**a daga
Rufe iyakoki ba tare da wadata manoma da kayan aiki ba da rashin-tsaro a arewa kwandon abincin al'ummar Najeriya baki daya matsalolin muhalli da sauyin-yanayi da haramta wasu kayayyakin masarufi guda 44
Mummunan rashin-aikin yi da matsalar tattalin arziki mara-misaltuwa sune musababin shiga taskun hauhawar farashin kayayyakin abinci da yan Najeriya s**a tsinci kansu

 sabuwar hadakar RNP Watakila ka iya zama wanda za su kalubalanci jam'iyun gado wato APC da PDP amma wasu da yawa na gan...
25/09/2021


sabuwar hadakar RNP Watakila ka iya zama wanda za su kalubalanci jam'iyun gado wato APC da PDP amma wasu da yawa na ganin duk iri daya ce ya'yan tsofin jam'iyun gado PDP APC sune s**a zama ya'yan sabuwar hadakar RNP
Duk da cewa babu Wanda zai iya Hana wani shiga ko komawa wata jam'iya ko hadaka sai dai
mu sani akwai Wanda har takarar shugaban kasa sun tsaya a jam'iyun gado yanzu kuma suna daga cikin ya'yan sabuwar hadakar da ke da'awar cewa ba jam'iya bace ita
Tana magana ne akan jagoranci da Ingancin da jagora ya k**ata ya Zama yanada a fadin sabuwar hadakar zantukan siyasa a Najeriya basu shude batun jagoranci mai nagarta.

Shin za iya samun irin jagorancin da RNP take Batu?
Shin dama akwai karan da bara a siyasar Najeriya?
Ta yaya zamu yarda da duk wata jam'iya hadaka da kawancen hamayya sabo ko tsoho a Najeriya ?
Shin yan siyasar Najeriya dukka ba jinsin su iri daya bane ?

 Is coming soon get readyWith   everyone share his voice and make everyone listen to your voice and our podcast will bro...
25/09/2021


Is coming soon get ready
With
everyone share his voice and make everyone listen to your voice and our podcast will broadcast all voices this is the chance of all voiceless to have the voice of their own and say what they want to say with kowa podcast we will make sure that everyone is heard
This is kowa podcast the voices of all not just a few
It's coming your way very soon

  Najeriyar cin-hanci da rashawaNajeriyar Buhari Najeriyar karya da farfaganda Najeriyar ciyowa ya'ya da jikokin da ba a...
20/09/2021



Najeriyar cin-hanci da rashawa
Najeriyar Buhari Najeriyar karya da farfaganda
Najeriyar ciyowa ya'ya da jikokin da ba a Haifa ba bashi kai iya
Binciken BBC Hausa akan katafariyar tashar wutar lantarkin mambila kadai hujjar cewa Najeriyar gwamnatin janar buhari bada jimawa ba zata Zama jamhuriyar ayaba

Babu ta yadda za'a yi a magance matsalolin zaman-kashe wando da matsalolin rashin-tsaro da rikita-rikitar tattalin arziki da rikita-rikitar siyasa addinanci da kabilanci har an samu adalci ga al'umma (social-justice) da demokradiyya ta gari ba yaudara irin ta gwamnatin manjo yawale ta karya da farfaganda mara-misaltuwa ba

17/09/2021


This is podcast for all kowa podcast for many
everyone can be able to share their own voice
so you can come alone and give your voice this is a public space
a space for a voice
Of everyone who have no voice here is where you can have a voice we mobilize voices so that everyone voice can be hear all over
we broadcast everyone voice
With you have what to say

Muryar kowa da kowa ba yan tsiraru ko kadan ba

17/09/2021


na nufin muryar kowa da kowa ba muryar tsiraru ko yan kadan ba wannan shine
Yana nan tafe bada jimawa ba

17/09/2021

This page is a podcast in which everybody share their own ioice so we take everyone opinion and we listen to everyone and we give everyone space to express their views and opinions if you take it from the name means for everyone or everybody so it's for the people and of the people not just a few but for many this run as a podcast which will soon start broadcasting

Address

Suleja
Abuja

Telephone

+2348152898902

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kowa:

Videos

Share

Category