Har yanxun wannan gidan mae wato KAMOH PETROLEUM NIG LTD wutane ke kara tashi a cikinshi
#hamidiyyun press
CIKAKKEN BIDIYON TARBAR SHEIKH IBRAHEEM ZAKZAKY (H) DA GIDAN TALABIJIN ƊIN ƘASAR IRAN TA SAKA....
#hamidiyyun press
DAUKA NA FARKO...
Isuwar Babban Malamin Addinin Musulunci A Nigeria Sayyid Ibraheem Zakzaky, Birnin Tehran.
#hamidiyyunpress
Bidiyo: Mazauna filin jirgin sama na Ben Gurion, na cikin Halin tsoro da firgici a tsakanin su.
Bayan Falasdinawa da suka harba rokoki zuwa Tel Aviv.
#hamidduyunpress
Bidiyo: Isra'ila na fuskantar Hari.
An kai wa kudancin Isra'ila hari da makamin rokoki tare da kutsawa daga wasu gungun Falasdinawa 'yan bindiga daga Gaza suka fara harbe-harbe a kan tituna.
Isra'ila ta ayyana Dokar Yaki.
Bayan Salatin ANNABI ﷺ. Babu aikin da ya kai Karanta Suratul-Khafi Falala A Ranar Jumu'ah.
1. Yazo a Ruwaya daga Manzon Rahma ﷺ yace: ''Duk wanda ya karanta Suratul Khafi Ranar jumu'ah, Zata kasance haske a gareshi wanda zai haskaka shi har zuwa wata Jumu'ah mai zuwa.
2. Manzon Rahma ﷺ yana cewa: "Dukkan wanda ya haddace ayoyi goma na farkon suratul Kahfi, Zata kasance kariya gareshi daga Fitinar Dujal".
3. Manzon Rahma ﷺ yana cewa: "Duk Wanda ya karanta Suratul Khafi Ranar juma'a, ALLAH zai sa ya kasance Mai haske har ya zuwa ranar Alqiyama".
4. Manzon Rahma ﷺ yana cewa: "Duk wanda yake karanta Suratul Khafi Ranar juma'a, Zai samu kariya daga Shaidan da Dujal, kuma ko Dujal ya Baiyana bazai iya Cutar dashi ba".
5. Manzon Rahma ﷺ yana cewa: "Duk wanda yake karanta Suratul Khafi Daren Juma'a da yinin sa, zaizo Ranar Alqiyama yana mai haske".
Barka da Idil Juma'at Mubarak Muminai. Muna Rokon ALLAH ya karbi Ibadunmu Alfarman Ma'aiki ﷺ🕋📿🕌🌹🤲🏻.
KIRAN JAGORA SAYYID ZAKZAKY (H) GAME DA RANAR QUDS
#FreePalestine
#ReleaseZakzakyPassport
Game bukatar ya sauke 👇👇👇
https://youtu.be/1aDdM2XW_zg
Ni ba ina yin birthday na ba ne, ina yin na imam mahdy ne.
Jinjina Naban Girma Zanzamo Abun Alfahari A gareka Ya Sayyadi Hammad
Al-mahdi Scout Nigeria ⚜️⚜️⚜️