01/11/2023
3๐ ๐ง๐ง ๐ก๐ ๐ก๐๐ง๐๐; CIKAKKEN BAYANI
Duba da yacce na ga ana da buqatar qarin bayani akan jerangiyar karatuttukan da NITDA s**a fitar don mutane su qaru da ilimin na kimiyya da fasaha, ga sharhi zan yi akan dukkan kwoursa-kwasan da s**a lissafa zasu koyar, amman kafin nan, Abu me muhimmanci shine ya kamata mu musamman en arewa mu sani, eh fa ana samu sosai ma, amman ba fa kasafai lokaci daya ake samun kuษi daga shiga harkar tech ba.
Na ga ma har wasu tambaya suke nawa za su bayar in sun yi register? Me sa su samu ? Da dai sauran wasu tambayoyin da be kamata ba gaskiya. Su waษannan kwoursa-kwasan da s**a lissafa, kan mutun ya samu koyan su ma biyan kuษaษe aka masu matuqar kauri kan a ma samu a koya wa mutun su (ku duba Google ku gani), nan kam kyauta za a koyar.
Abu na qarshe, ina fata in kun samu kun fara koya kar se an fara tafiya duk Ku zo ku bar karatun don hakan ya faru a course din Blockchain din da BSV s**a bada scholarship a baya.
Allah ya sa mu dace ya bamu ilimi mai amfani kuma mai amfanar wa.
_
1. ๐๐ค๐๐ฉ๐ฌ๐๐ง๐ ๐ฟ๐๐ซ๐๐ก๐ค๐ฅ๐ข๐๐ฃ๐ฉ
Wannan shi ilimi neh wanda ake amfani da shi wajen qirqran manhajar (apps) da ake amfani da su a kan wayoyi ko laptop (systems). Akan yi amfani da wasu yaruka neh da computer ke ganewa wajen hada su, irin su Python , javascript da sauran su. Fanni neh kuma mai buqatar tunani gaskiya
2. ๐๐/๐๐ ๐ฟ๐๐จ๐๐๐ฃ
Wannan shi ake amfani da shi wajen fitar da samfurin manhaja kan a gina su , wannan ke bada damar ganin yacce fasalin manhajar da za a gina zae fito ko zai kasance tun kafin a gina manhaja (apps & website) ta hanyar " Software development" ko in ce "coding"
wannan zae fi daษin koya ga masu son graphic design da zane
3. ๐ฟ๐๐ฉ๐ ๐ผ๐ฃ๐๐ก๐ฎ๐จ๐๐จ & ๐๐๐จ๐ช๐๐ก๐๐จ๐๐ฉ๐๐ค๐ฃ
Ilimi neh da ake amfani dashi wajen tarawa, tacewa da kuma fitar da bayani ciki wani tsari na musamman don fitar da bayani masu amfani a yanayi mai sauqi.
Akan yi amfani da ilimin statistics neh da taemakon wasu manhajun da aka ฦriฦira musa