Al qurra'u Tv

  • Home
  • Al qurra'u Tv

Al qurra'u Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al qurra'u Tv, TV Channel, A4 B5 MIYANGO Close AMINA COURT ESTATE, .

*{ إِنَّ ٱلَّذِینَ یَتۡلُونَ كِتَـٰبَ ٱللَّهِ وَأَقَامُوا۟ ٱلصَّلَوٰةَ وَأَنفَقُوا۟ مِمَّا رَزَقۡنَـٰهُمۡ سِرࣰّا وَعَلَانِیَةࣰ یَرۡجُونَ تِجَـٰرَةࣰ لَّن تَبُورَ }*🩷❤️🧡💛💔💖💘
FOR MORE YOU CAN REACH US THROU THIS NUMBER 08060604143 JAZAKALLAHU KHAIRAN

31/01/2025

Karatun Littafin Riyadus Salihin
Tare da Prof. Muhammad Kabir Yunus
Masallacin Juma'a Arawa B Akko
Gombe State
1446HJRY/2025MLDY

31/01/2025

Khudubar Juma'a Kai Tsaye daga Jami'a Mallakar Jihar Gombe State
1446HJRY/2025MLDY

31/01/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarkatuhu

Jumma'a Khudbah From Masjid Bin-Bazz Jalingo
By Dr Musa Abubakar Jibu
(Hafizahullah)

01/08/1446H

Aminu Aliyu Maiturmi

31/01/2025

KHUDUBAR JUMA'AH DAGA MASALLACIN ASSALAM CENTER FOR ISLAMIC MAITAMA ABUJA

MAI GABATARWA: IMAM MUH'D SANI AHMAD.

Al qurra'u Tv 🖊️🖊️🖊️

31/01/2025

Allahu Akbar Kuyi Safiya Mai Albarka Tare Da Jikokin Malam

Allah Ya Jikan Sheikh Yayi Masa Rahama Yasa Aljannah Makomar Sa😢

30/01/2025

Alkalin musabaka a matakin national sannan limamin babban masallacin Izalah tsagin shekh sani Yahaya jingir

GONI nafi'u Usman Ibrahim Allah yakarama albarka

30/01/2025

TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA ACIKIN SURATUL HAJJI

سورة الحج

DARASI NA 022

AYAU ALHAMIS
30 RAJAB 1446
30 JANUARY 2025

DAGA
MASALLACIN FEDERAL TEACHING HOSPITAL GOMBE.

30/01/2025
30/01/2025
29/01/2025
29/01/2025
29/01/2025

KARATUN LITTAFIN JAMI'UL ULUUM WALHIKAM KAI TSAYE DAGA NAN MASALLACIN AMINA COURT ESTATE APO DUTSE ABUJA

MAI GABATARWA
SHEKH IBRAHIM ALI ALKALI

29/01/2025

CIGABA DA KARATUN LITTAFIN RIYADUS-SALIHEENA
MALALISI NA 09:
TARE DA Dr Tahir Haruna
A MASALLACIN ABDU MU'AZU MAFINDI JALINGO.
28/01/2025

28/01/2025

MUHADARA MAI TAKEN:
(QUR'ANIC CONVENTION DA MANUFOFINSA)

YANZU HAKA KAITSAYE DAGA MASALLACIN UMAR BIN KHATTAB ( SHELKWATAR JIBWIS) UTAKO BERGER JUNCTION, FCT ABUJA.

MAI GABATARWA: SHEKH ABDULLAHI BALA LAU

TARE DA: ALARAMMA MUHAMMAD NASIRU SALIHU GWANDU

Yan Uwa Musulmai Ku Tayamu Yaɗa Wannan Karatun Domin Anfanar Sauran Yan Uwa Musulmai Adukka Sassan Kasar Nan Dama Waje.

AYI SAURARO LAFIYA👂👂👂👂👂

28/01/2025

MUHADARA MAI TAKEN:
(QUR'ANIC CONVENTION DA MANUFOFINSA)

YANZU HAKA KAITSAYE DAGA MASALLACIN UMAR BIN KHATTAB ( SHELKWATAR JIBWIS) UTAKO BERGER JUNCTION, FCT ABUJA.

MAI GABATARWA: SHEKH DR. JALO JALINGO

TARE DA: ALARAMMA YUSUF ZURU

Yan Uwa Musulmai Ku Tayamu Yaɗa Wannan Karatun Domin Anfanar Sauran Yan Uwa Musulmai Adukka Sassan Kasar Nan Dama Waje.

AYI SAURARO LAFIYA👂👂👂👂👂

28/01/2025

LECTURE KAI TSAYE DAGA NAN MASALLACIN SA'ADAH COURT ESTATE APO DUTSE ABUJA

28/01/2025

MUHADARA MAI TAKEN:
(QUR'ANIC CONVENTION DA MANUFOFINSA)

YANXU HAKA KAITSAYE DAGA MASALLACIN UMAR BIN KHATTAB ( SHELKWATAR JIBWIS) UTAKO BERGER JUNCTION, FCT ABUJA.

MAI GABATARWA: SHEKH KABIR HARUNA GOMBE.

TARE DA: ALARAMMA AHMAD SULAIMAN KANO.

Yan Uwa Musulmai Ku Tayamu Yaɗa Wannan Karatun Domin Anfanar Sauran Yan Uwa Musulmai Adukka Sassan Kasar Nan Dama Waje.

AYI SAURARO LAFIYA👂👂👂👂👂

Address

A4 B5 MIYANGO Close AMINA COURT ESTATE

90000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al qurra'u Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share