Zainab Umar yar adamawa

Zainab Umar yar adamawa Muhammad Rasullullahi S A W. ♥️♥️♥️
(3)

02/02/2025

Tsira Aminci Daraja Martaba cikar Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga jagoran masu kadaita Allah
MUHAMMAD RASULULLAH

31/01/2025

Mata a gyara jiki

31/01/2025

Maza kada ku damu da wannan furucin na baku goyuwa. Tun da babu annabiya mace, sai maza, to ku yarda ALLAH YA YARDA da KU!

31/01/2025

Mata ga wani sirrin Allah yasa mu dace mata muyi kokarin gyara jiki mu da Allah 🙏

30/01/2025

Allah yasa su fahimci abuda keka fada yar uwa

30/01/2025

Ya Allah ka jikan iyayi mu da rahama 🥺

30/01/2025

Maza da Allah ku daraja mata 🙏

30/01/2025
30/01/2025

Maza masu cutar da Mata dan Allah a daure a gyara, bama Jin dadin kudin goro da ake muku 🙏

30/01/2025

Mu mata fa Abu guda 6 muke bukata wajin maza

Gaskiya magana kena  oga AREWA GIDA MEDIA
30/01/2025

Gaskiya magana kena oga AREWA GIDA MEDIA

YANZU-YANZU: Auren mijin wata shine burina
Zainab Umar yar adamawa
Sarauniyar yaki da MAZA s**ara Aure

AREWA GIDA MEDIA

29/01/2025

A wannan hali da yanayi da ake ciki in Allah yasa kai ake roƙo ba kai kake roƙo ba haƙiƙa kana cikin babban arziki!

28/01/2025

Maza suna da nasu damuwar game da damuwar aure ko soyayya, amma kawai basu yawan fadi ne. Amma mata ko a status an shiga uku.😅

Mace ta fi namiji buƙatan samun abokin zama nagari 😊 Ita guda ɗaya zata aura. Shi kuwa yana da damar ƙaro wasu idan yana...
28/01/2025

Mace ta fi namiji buƙatan samun abokin zama nagari 😊 Ita guda ɗaya zata aura. Shi kuwa yana da damar ƙaro wasu idan yana da dama 😁 Ke kuwa idan kikai sake mummunar ƙaddara ta gitta, haka nan za ki zama abar ƙyama gida da waje (bazara)❗

Iya kwalliya da lanƙwasa harshe basu cikin shika-shikan tantance mijin aure ga mace mai hankali da hangen nesa. Ƙoƙarin Auren wanda ko da ace so da ƙaunar da yake maki sun gushe, to ba zai cutas da ke ba shine burin kowacce mace mai hankali 🤐

26/01/2025

To wanda muka yaudara ku yafimu 🙏wanda s**a yaudara mu to mun yafi muku 🥰

25/01/2025

Duk abinda zakayi kayi da Allah 🙏

25/01/2025

🤔🤔🤔

23/01/2025

Maganar ke gaskiya ne husna Yan mata yanzu akwai rawar kai 🙄

Address

Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zainab Umar yar adamawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zainab Umar yar adamawa:

Videos

Share