Malam Kawai 2027

Malam Kawai 2027 Sheikh Professor Isa Ali Pantami, CON (Wazirin Pantami) For Governor Gombe Staste 2027 Insha ALLAH

09069414285

13/01/2025

Ya Allah ka Bamu Lafiya da Zaman Lafiya a Kasarmu Nigeria. Ka Yaye Mana Talauchi da Kunchin Rayuwa da
Muke Ciki Ya Allah.

Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) Clears the Tuition Fee of a 400-Level Student at Gombe State...
10/01/2025

Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) Clears the Tuition Fee of a 400-Level Student at Gombe State University

Earlier today, Professor Isa Ali Pantami, CON through his aide, Shehu Na-Allah, graciously paid ₦23,000 to cover the remaining balance of a 400-level student’s tuition fee at Gombe State University.

The student, in his final year, had sought assistance to complete the balance of ₦22,500. After I shared his plight on Facebook, Professor Pantami directed his aide to locate and assist the student, which was swiftly done.

On behalf of the student, I express our heartfelt gratitude for this noble gesture. May Allah reward you with Jannatul Firdaus, Ya Sheikh and forgive the shortcomings of your parents. Ameen.

Special thanks also to Malam Anas Bappayo, who earlier donated ₦5,000 towards the same cause. May Allah bless and unite us all in the rewards of these kind acts. Ameen.

Professor Isa Ali Pantami, CON, (Majidadin Daular Usmaniyya) ya sake samun wakilcin Dr Muhammad Bello (Sarkin Arewa) a w...
06/01/2025

Professor Isa Ali Pantami, CON, (Majidadin Daular Usmaniyya) ya sake samun wakilcin Dr Muhammad Bello (Sarkin Arewa) a wurin rufe Convention da kuma karawa juna sani na First Aid Group Fityanul Islam of Nigeria, dake gudana a cikin Jami'ah Mallakar Jihar Gombe (GSU).
Allah Shi sa taron Ya zama mai amfani ga al'ummah da addini.

SANNU BA TA HANA ZUWAAbun da na lura dashi game da nuna soyuwar tsayawar Professor Isa Ali Pantami takara da mutane ke k...
06/01/2025

SANNU BA TA HANA ZUWA

Abun da na lura dashi game da nuna soyuwar tsayawar Professor Isa Ali Pantami takara da mutane ke kaunar yayi shi ne, a kowanne wayewan gari bawan Allah nan masoyansa kara bayyana suke.

Kuma na fahimci ba komai ke rinjayar ra'ayin mutane ba illa ganin irin kusancinsa da Ubangiji da kuma ganin irin kwarewarsa a fannoni da yawa da zamani ke tafiya dasu a fadin duniya da kuma .

Na tabbatar idan kowa zai ajiye son rai da ra'ayin kasan ya kalli halin da ake ciki ayau na yadda mutane ke neman waye zaiji tausayinsu sannan zaiji tsoron Ubangiji yayin da yaga zai kawo wani abu da zai cutar da al'uma matukar kayi wannan nazari to tabbas nasan zaiyi wuya ace ba ka kyautata zatonka a kan Malam ba.

Addu'armu a kullum ita ce matukar wannan fata da muke wa Malam Alkhairi ce Allah Ubangiji ya tabbatar masa da hakan cikin sauki sannan kuma ya kade duk wani sharrin da ke ciki.

Abu-Jaafar

BREAKING NEWS: Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) ya gwangwaje wasu daga cikin Abokan Karatun s...
02/01/2025

BREAKING NEWS: Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) ya gwangwaje wasu daga cikin Abokan Karatun sa na Secondary school da Sabbin Mashuna Kirar SALTI.

A jiyane Mai Girma Professor Pantami ha halarci taron Shekara - Shekara da akeyi na Class of 1993 na Government Science Secondary School Gombe inda ya gana da abokansa akayi Zumunci da tunawa da rayuwar Makaranta inda wasu daga cikin s**ayi korafin rashin abun hawa, a lokacin Professor Pantami ya dauki alkawarin saya musu abun hawa kuma an cika musu Alkawari.

Allah ya saka da Alkhairi, Allah ya biya bukata Professor, Allah ya jikan Iyaye da Malamai.

02/01/2025
An yaye dalibai 100 a gombe, anan gaba kadan za'a yaye dalibai 1,000 ta hanyar shiga duka 11 LGAs na jahar.Haka zalika m...
02/01/2025

An yaye dalibai 100 a gombe, anan gaba kadan za'a yaye dalibai 1,000 ta hanyar shiga duka 11 LGAs na jahar.

Haka zalika muna mai sanar daku cewa kudurin Professor Isa Ali Pantami na gabadaya arewacin nigeria ne, domin saboda hakan ya zama babu jahar da bamu da coordinators da malamai, kuma da branch da zamuyi program.

Matasa yakeso ya gina da ilimi sannan ya basu kayan aiki harda seat funds da zasu ja jari dashi, kamar yadda ya rabawa duka dalibai 100 seat funds da na'urar karatu.

Allah ya saka da Alkhair..



ALLAH ya mana Jagora
02/01/2025

ALLAH ya mana Jagora

Ku Kasance tare da Hon Nafiu Othman Scorpeey, a Cikin Shirin Magana Zarar Bunu Na Gidan Radio Vision Fm Gombe 92.7Mhz da...
31/12/2024

Ku Kasance tare da Hon Nafiu Othman Scorpeey, a Cikin Shirin Magana Zarar Bunu Na Gidan Radio Vision Fm Gombe 92.7Mhz da Misalin Karfe 8:00Pm na daren yau

Malam Kawai 2027

Tawagar mutanen kirki wanda s**a wakilci Professor Isa Ali Pantami Majidadin Daular Usmaniyya awajen taron Gombe Faceboo...
30/12/2024

Tawagar mutanen kirki wanda s**a wakilci Professor Isa Ali Pantami Majidadin Daular Usmaniyya awajen taron Gombe Facebook Connect 2.0.

Inda muka isarda sakon Professor na fatan alheri da kuma kyautar kudi wa Gombe Facebook community har N2,000,000.00

Munayiwa kowa fatan alheri.

Allah yasa mudace.

HON NAFIU SCORPION, ALLAH YAKARA KUSANCI TSAKANIN KU DA PROFESSOR ISA ALI PANTAMI ALLAH YA MANA JAGORA
30/12/2024

HON NAFIU SCORPION, ALLAH YAKARA KUSANCI TSAKANIN KU DA PROFESSOR ISA ALI PANTAMI

ALLAH YA MANA JAGORA

Professor Isa Ali Pantami ALLAH ya maka Gwamnan Gombe 2027
29/12/2024

Professor Isa Ali Pantami

ALLAH ya maka Gwamnan Gombe 2027

Professor Isa Ali Pantami, Majidadin Daular Uthmaniyya, participated in the All Progressives Congress (APC) Social Media...
26/12/2024

Professor Isa Ali Pantami, Majidadin Daular Uthmaniyya, participated in the All Progressives Congress (APC) Social Media Summit held at the Educational Resources Centre Conference Hall in Gombe. However, he was represented at the event by Dr. Muhammad A Bello , who attended in his stead. Dr. Bello was accompanied by Bashir Shuaibu Umar, ensuring the Professor’s insights and contributions were adequately presented at the summit.

Professor Pantami donated the sum of N500,000.00 to the organizers of the event.

The event focused on leveraging social media as a powerful tool for communication, engagement, and political mobilization in the region.

25/12/2024

Kungiyoyi masu zaman kansu na ci gaba da roƙon tsohon ministan sadarwa, Professor Isa Ali Pantami ya fito takarar gwamna a Gombe -

Ko da Kudi Ko Free,Professor Isa Ali Pantami Zamuyi.Insha ALLAH
23/12/2024

Ko da Kudi Ko Free,

Professor Isa Ali Pantami Zamuyi.
Insha ALLAH

21/12/2024

Please Kuyi following Sani Halilu Yarmalight Shima zaiyi following din ku.

Thank you.

Address

Ademola Adetakunbo Crescent
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Kawai 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Malam Kawai 2027:

Videos

Share