
17/10/2024
ANZO KAN SARAKUNA A KARAMAR HUKUMAR MULKIN SABON-BIRNI
Basarake mafarafan Gobir kuma wakilin Kasar Gobir ya ajiye sarautarsa tare da jaddada goyon bayansa ga tafiyar Sanata lbrahim Lamido Sanatan dake wakiltar sokoto ta Gabas a Majalisar dattawa ta kasa
Wakilin Kasar Gobir Alh. Abdullahi Muhammad Bawa wanada shine ke rike da sarautar Sarkin Gobir tun bayan rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Gobir Alh lsa muhammad Bawa wanada yan bindiga s**ayiwa kisan gilla
Alh. Abdullahi Muhammad Bawa ya ajiye sarautarsa biyo bayan wasu dalilai na Samarda cigaban yankin na sokoto ta Gabas da Sanata lbrahim Lamido yake samarwa al'ummar Yankin,"inji shi.
Daga: Auwal Naseer SA Media