Muhammad Hardo Bello

Muhammad Hardo Bello Muhammad Hardo Bello is a Pantamist died hard be informed

Masha Allah, may Allah SWT bless you all !!
28/08/2025

Masha Allah, may Allah SWT bless you all !!

Fasahar AI Na Farko a Duniyar Musulmi--------------------------------------------1.  A ranar 25 ga wannan wata na Agusta...
28/08/2025

Fasahar AI Na Farko a Duniyar Musulmi
--------------------------------------------

1. A ranar 25 ga wannan wata na Agusta da muke ciki ne hukumar zuba jarin dukiyar gwamnati (Public Investment Fund) ta ƙasar Saudiyya ta ƙaddamar da fasahar samar da bayanai na AI, wanda ita ce fasahar farko da gwamnatin wata ƙasa ta taɓa samarwa a duniya. Sunan wannan fasaha shi ne: HUMAIN CHAT.

2. An gina wannan sabuwar fasahar ne daga babban kundin bayanan harshe mai suna: "Allam" (Allam Large Language Model). Kuma shi ne babban kundin harshe na fasahar AI da aka taɓa samarwa cikin harshen larabci a duniya. Waɗanda s**a gudanar da aikin daga farko har ƙarshe dai wasu zaƙaƙuran masana fasahar AI ne su 124 'yan ƙasar. Kuma dukkan bayanan wannan kundi na ajiye ne a ƙasar Saudiyya, ba a wata ƙasa ba.

3. Kana iya hira da wannan sabuwar fasahar samar da bayanai na AI cikin harshen larabci da turanci. Duk da cewa larabci shi ne harshenta na asali.

4. Wannan fasaha na ƙayyade ne da ɗabi'u da halayya da kuma al'adun Musulunci da larabawa. Ma'ana, duk wata tambaya ko neman ƙarin bayani da za ka nema kan wasu abubuwan da a musulunce basu dace ba, to, ba za ka samu jawabi ba. Bal, sai dai ma tayi maka nasiha kan abin da ya dace.

5. Kana iya hira da fasahar cikin daidaitacciyar larabci (fus'ha). Idan baka iya fus'ha ba, kana iya magana da ita da gurɓataccen larabci ('aammiyya' ko 'galgaliyya' ko 'daarijiyya') irin ta larabawan Saudiyya, da Lubnan, da Jodan da ta ƙasar Masar.

6. A halin yanzu 'yan ƙasar Saudiyya ne kaɗai aka fara basu daman amfani da manhajar fasahar. Nan gaba kaɗan za a faɗaɗa ta zuwa ƙasashen larabawa dake Gabas ta Tsakiya. Daga nan kuma a faɗaɗa ta ga duniya baki ɗaya.

7. Shugaban kamfanin HUMAIN, wato Tareq Amin, ya ce; manufar gina fasahar dai ita ce, don samar wa al'ummar musulmin duniya sama da biliyan biyu, da masu amfani da harshen larabci sama da miliyan 400 a duniya, madogara a wannan fage.

8. Hukumar Saudiyya dai ta kashe zunzurutun kuɗi sama da dala biliyan ɗari ($100 billion) wajen ginawa da samar da wannan manhaja. A nairan Najeriya, ya kai N153.822 tr (tiriliyon ɗari da hamsin da uku da biliyan ɗari takwas da ashirin da biyu) kenan. Wato daidai da kasafin kuɗin Najeriya na shekarar 2023 (N21.83tr), da 2024 (N28.78 tr) da 2025 (N54.99 tr) kenan. Tirƙashi!

9. Ga masu buƙata, suna iya ci gaba da bibiyar shafin wannan fasaha ta HUMAIN CHAT, zuwa sadda za a buɗe ta ga kowa da kowa. Adireshin shafin shi ne: https://chat.humain.ai da fatan za a dace.

Salihu Abubakar Baban Sadik
Abuja - 28/08/2025

NATIONAL POPULATION CENSUS ADHOC STAFF RECRUITMENT UPDATEThe Nigerian government has started preparation for recruiting ...
13/08/2025

NATIONAL POPULATION CENSUS ADHOC STAFF RECRUITMENT UPDATE
The Nigerian government has started preparation for recruiting youths to carry out national anthem

The National Commission (NPC) is planning to conduct public workshops across the country very soon, and this could be a great opportunity for Nigerian youths.

The brain of this announcement came from the NPC Commissioner representing Kaduna State, Hajiya Sa'adatu Dogon Bauchi Garba, also known as Saa Dogon Bauchie, who posted on her page:

Census coming soon! By the grace of God... Youth everyone should bring out one CV by the grace of God"

This call means youth should start preparing their CV's from now on, to get access to temporary jobs that will hold in the campus.

As forecasted, the project will require thousands of temporary workers across Nigeria, which will allow youths to get temporary jobs, access clearance, and support their economy.

Saa Dogon Bauchi has emphasized that this project is not just mathematics, but also an important step in collecting information that will help in planning national development goals, from education, health, to national services.

Currently, NPC is continuing to run this series using the latest technologies to ensure quality and accuracy of data..

For any young people wanting to take advantage of this opportunity - it's time to start preparing from today. Please share!!!

13/08/2025

Allah ka bamu alkairin Yau

13/08/2025

Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

SAVE THE DATE SATURDAY 3 MAY, 2025 THANKS
10/04/2025

SAVE THE DATE SATURDAY 3 MAY, 2025 THANKS

10/04/2025

Ya tabbata waddannan mutanen sun raina mu wallahi. Wai AREWA 73 kudu 69, sun lissafa Ministers a kudu, mu Kuma AREWA Duk SAs ne Na office din VP. Kai,

GA SHAWARA GA TECH SPECIALISTS Idan kanaso kaci abinci a wannan zamani harda nama amatsayin ka na IT specialist to kayi ...
09/04/2025

GA SHAWARA GA TECH SPECIALISTS

Idan kanaso kaci abinci a wannan zamani harda nama amatsayin ka na IT specialist to kayi kokari ka koyi wadannan ilimin, baka bukatar sai wani yashige maka gaba, ko kuma sai ka jira aikin Gwannati kaci abinci, Kamfanin ma sai kazaba.

Sune kamar haka:
1. Artificial Intelligence
2. Could Computing
3. Data Science
4. Python
a. Django
b. Flask
5. Data Analystics
6. Big Data
7. AWS Cloud Knowledge
8. Google cloud Knowledge
9. Microsoft Azure cloud Knowledge
10. SAP Consultant Knowledge
11. Ruby on rails
12. Software Testing and Automation
13. Git and Github Knowledge
15. Linux Command line Knowledge

Gaskiya ayanzu idan kayi kokari ka fahimci wadannan, to a fannin Tech Industries musamman ma a software development industry, Alhaji sai kazaba, kuma kasan suna biya mai kyau, saboda duk wani Ma'aikata ta Gwamnati ko ta yan kasuwa suna amfani Enterprise Resources Planning software ERP. Shi kuma ERP wandancan ilimin dana irga kadai suke bukata ka sarrafasu yadda kake so.

Misali kahi 90 na mayan Ma'aikatu na Duniya suna amfani da SAP ERP software ne, amunan kamar su

1. NNPC
2. Federal Ministry of Finance
3. CBN
4. MTN
5. Commercial Banks
Kamar su:
- First Bank
- GTB
- Access Bank
- dadai sauran su
6. Dangote
7. NCC

Sannan wasu daga cikin ilimin dana lissafa kamarsu

- Git and Github
- Linux Command line

Zasu baka damar aiki akowane Kamfani aduniya kuma kana gida, hadi da taimakon wasu Productivity tools kamar su:

- Google meets
- Microsoft Teams
- Zoom

Sannan da wadannan ilimin zaka iya aiki da duk wata Ma'aikatar da take ammani da Software as a Service SaaS, kuma kaima karan kanka zaka iya kir kirar software naka, kamarsu:

1. School management systems software
2. Enterprises Resources Planning software
3. Inventory Management software
4. Hotel management systems software
5. Election management systems software
6. Hospital management systems software
7. Da ire-irensu da yawa

In kaga dama kake sayarwa inkuma kaso kamaida su SaaS.

Agaskiyar zance inhar ka iya wadannan ilimin to Mallam kafi karfin aiki a Najeriya kuma, inma zakayi to za'a biyaka kudi mai kyau. Allah ya kyauta.

Ayi sharing Dan yan'uwa su amfana

Muhammad Hardo Bello
[email protected]
08100008613

AREWA MU FARKAWannan shine Shirin Yarabawan Osun. Yaya Jahohin Arewa na APC zasu kasance? Kar kumanta Gwamnan Osun Dan P...
09/04/2025

AREWA MU FARKA

Wannan shine Shirin Yarabawan Osun. Yaya Jahohin Arewa na APC zasu kasance? Kar kumanta Gwamnan Osun Dan PDP ne

GA SHAWARA GA TECH SPECIALISTS Idan kanaso kaci abinci a wannan zamani harda nama amatsayin ka na IT specialist to kayi ...
13/01/2024

GA SHAWARA GA TECH SPECIALISTS

Idan kanaso kaci abinci a wannan zamani harda nama amatsayin ka na IT specialist to kayi kokari ka koyi wadannan ilimin, baka bukatar sai wani yashige maka gaba, ko kuma sai ka jira aikin Gwannati kaci abinci, Kamfanin ma sai kazaba.

Sune kamar haka:
1. Artificial Intelligence
2. Could Computing
3. Data Science
4. Python
a. Django
b. Flask
5. Data Analystics
6. Big Data
7. AWS Cloud Knowledge
8. Google cloud Knowledge
9. Microsoft Azure cloud Knowledge
10. SAP Consultant Knowledge
11. Ruby on rails
12. Software Testing and Automation
13. Git and Github Knowledge
15. Linux Command line Knowledge

Gaskiya ayanzu idan kayi kokari ka fahimci wadannan, to a fannin Tech Industries musamman ma a software development industry, Alhaji sai kazaba, kuma kasan suna biya mai kyau, saboda duk wani Ma'aikata ta Gwamnati ko ta yan kasuwa suna amfani Enterprise Resources Planning software ERP. Shi kuma ERP wandancan ilimin dana irga kadai suke bukata ka sarrafasu yadda kake so.

Misali kahi 90 na mayan Ma'aikatu na Duniya suna amfani da SAP ERP software ne, amunan kamar su

1. NNPC
2. Federal Ministry of Finance
3. CBN
4. MTN
5. Commercial Banks
Kamar su:
- First Bank
- GTB
- Access Bank
- dadai sauran su
6. Dangote
7. NCC

Sannan wasu daga cikin ilimin dana lissafa kamarsu

- Git and Github
- Linux Command line

Zasu baka damar aiki akowane Kamfani aduniya kuma kana gida, hadi da taimakon wasu Productivity tools kamar su:

- Google meets
- Microsoft Teams
- Zoom

Sannan da wadannan ilimin zaka iya aiki da duk wata Ma'aikatar da take ammani da Software as a Service SaaS, kuma kaima karan kanka zaka iya kir kirar software naka, kamarsu:

1. School management systems software
2. Enterprises Resources Planning software
3. Inventory Management software
4. Hotel management systems software
5. Election management systems software
6. Hospital management systems software
7. Da ire-irensu da yawa

In kaga dama kake sayarwa inkuma kaso kamaida su SaaS.

Agaskiyar zance inhar ka iya wadannan ilimin to Mallam kafi karfin aiki a Najeriya kuma, inma zakayi to za'a biyaka kudi mai kyau. Allah ya kyauta.

Muhammad Hardo Bello
[email protected]
08100008613

Embracing the Technological Wave: Unleashing the Potential of a New Year (New Year Message)By Muhammad Hardo Bello As we...
01/01/2024

Embracing the Technological Wave: Unleashing the Potential of a New Year (New Year Message)

By Muhammad Hardo Bello

As we bid farewell to the old and embrace the dawn of a new year, I find myself filled with excitement and anticipation for the possibilities that lie ahead. As an IT expert and a social media influencer, I am keenly aware of the transformative power of technology in shaping our world. In this article, I aim to take you on a journey through the realms of the 4th industrial revolution, AI, ML, IoT, blockchain ecosystem, and their relevance in the modern world. Let's explore the importance, opportunities, and potential that these cutting-edge technologies hold for our youth.

1. The 4th Industrial Revolution:
The 4th industrial revolution is upon us, bringing with it a paradigm shift in the way we live, work, and interact. Powered by advancements in technology, this revolution encompasses a fusion of the physical, digital, and biological spheres. It opens up a world of opportunities for our youth, allowing them to leverage emerging technologies to solve complex problems, drive innovation, and create a positive impact. As we enter the new year, let us embrace this revolution and equip ourselves with the skills necessary to thrive in this ever-evolving landscape.

2. Artificial Intelligence (AI) and Machine Learning (ML):
AI and ML have emerged as game-changers, revolutionizing various industries and sectors. These technologies enable machines to learn, adapt, and make intelligent decisions, mimicking human cognition. From personalized recommendations to autonomous vehicles, AI and ML have the potential to transform our lives in unimaginable ways. In the new year, let us explore the vast opportunities that these technologies offer, empowering our youth to become pioneers in the field and harness their potential for the greater good.

3. Internet of Things (IoT):
The Internet of Things has brought about a new era of connectivity, where everyday objects are interconnected, enabling seamless communication and data exchange. From smart homes to smart cities, IoT is revolutionizing the way we live, work, and interact with our environment. The new year presents us with the chance to embrace this interconnected ecosystem and explore innovative ways to leverage IoT for sustainable development, improved efficiency, and enhanced quality of life.

4. Blockchain Ecosystem:
Blockchain technology has gained significant traction, disrupting traditional systems and revolutionizing industries such as finance, supply chain management, and healthcare. Its decentralized and transparent nature ensures security, trust, and immutability in transactions. As we step into the new year, let us recognize the potential of blockchain in empowering individuals, promoting inclusivity, and fostering trust in the digital realm. By embracing this technology, our youth can drive forward the adoption of decentralized systems and shape the future of various sectors.

As we embark on a new year, armed with the knowledge of the transformative technologies that lie at our fingertips, let us embrace the 4th industrial revolution with open arms. AI, ML, IoT, and blockchain have the power to reshape our world, offering limitless opportunities for innovation, growth, and positive change. It is now up to our youth, the digital natives of this era, to seize these opportunities, explore uncharted territories, and shape a future that is both technologically advanced and socially responsible. Together, let us embark on this journey of discovery, curiosity, and relentless pursuit of progress.

Address

Abuja

Telephone

+2348100008613

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Hardo Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Hardo Bello:

Share