Khalifa Muhammad Sanusi ll fans

Khalifa Muhammad Sanusi ll fans This page is for the fans of his highness Khaleefa Muhammad Sanusi II-14, C.O.N

Masha Allah 😍
27/01/2025

Masha Allah 😍

SARKIN KANO YA HADA WALIMAR CIN ABINCi Cikin Hukuncin Allah Yau Litinin  27/01/2025  Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Su...
27/01/2025

SARKIN KANO YA HADA WALIMAR CIN ABINCi

Cikin Hukuncin Allah Yau Litinin 27/01/2025 Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi II Ya Hada Walimar Cin Abinci Ga Shugabannin Tijjaniyya

Wanda Mai Girma Deputy Governor Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo Da Shugaban Karamar Hukumar Birni Hon Saleem Hasheem Da Sauran Jami'an Gwamnatin Kano S**a Samu Damar Halarta

Muna Addu'ar Allah Ya Karawa Sarki Lafiya

27/01/2025

Jawabin Mai Martaba Sakin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll Allah ya taimaki Sarki πŸ‘‘βœŠπŸ»

Monday 27th January 2025

27/01/2025

Daga Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll Phd con Ya Karbi bakuncin Sayyada Fateeha Abubakar Chota Jika ga Maul...
27/01/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll Phd con Ya Karbi bakuncin Sayyada Fateeha Abubakar Chota Jika ga Maulana Sheikh Ibrahim Inyass yau litinin 27th January 2025

27/01/2025

SARKIN KANO YA HADA WALIMAR CIN ABINCi

Cikin Hukuncin Allah Yau Litinin 27/01/2025 Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi II Ya Hada Walimar Cin Abinci Ga Shugabannin Tijjaniyya

Wanda Mai Girma Deputy Governor Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo Da Shugaban Karamar Hukumar Birni Hon Saleem Hasheem Da Sauran Jami'an Gwamnatin Kano S**a Samu Damar Halarta

Muna Addu'ar Allah Ya Karawa Sarki Lafiya

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll Phd con Ya nada Alh Danjimmai Ibrahim Yahaya a Matsayin Sabon Dagacin...
27/01/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll Phd con Ya nada Alh Danjimmai Ibrahim Yahaya a Matsayin Sabon Dagacin Unguwar Rimi Dake Karamar Hukumar Kumbotso

27th January 2025

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Dr.Muhammad Sanusi ll CON, Zaman Fada  27th January 2025.Allah ya Taimaki Sarki
27/01/2025

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Dr.Muhammad Sanusi ll CON, Zaman Fada
27th January 2025.

Allah ya Taimaki Sarki

HH Nasiru Ado Bayero Da Amarya AminaSanusi Lamido Sanusi taje gaisuwa wajen mahaifin ta😍
27/01/2025

HH Nasiru Ado Bayero Da Amarya Amina
Sanusi Lamido Sanusi taje gaisuwa wajen mahaifin ta😍

Allah ya taimaki Sarki πŸ‘‘βœŠπŸ»
27/01/2025

Allah ya taimaki Sarki πŸ‘‘βœŠπŸ»

27/01/2025

MUTUM KENAN!!!

Karatu Mai Wahalar Gaske.
Duk Karatun Daka Saka A Gaba Yana Da Sauqin Koyo Da
Fahimta Amma Banda Na Mutum

26/01/2025

The Turbaning Ceremony of Dr Baraka Sani (sanata) As the 1st Kilishinsarkindaura/Magajiyar
Sanadamu

Alhamdulilahi
26/01/2025

Alhamdulilahi

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifan Tijjaniyya Dr. Muhammad Sanusi II CON Rta, Ya Karbi Bakuncin Khalifofin Dariqar Tijjani...
26/01/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifan Tijjaniyya Dr. Muhammad Sanusi II CON Rta, Ya Karbi Bakuncin Khalifofin Dariqar Tijjaniyya Da Muqaddamai Na Yoruba Land, Lagos, Edo, Delta State…… Karkashin Jagorancin Sheikh Muhammad Salis Adenekam.

Saturday 25th January, 2025.

26/01/2025

Ma Sha Allah, Allahummah Bareek Allahumma jalna min ahlil Quran

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifa Muhammad Sanusi ll fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khalifa Muhammad Sanusi ll fans:

Videos

Share