BMD Naija Facts

BMD Naija Facts Legit News About Africa.

Once upon a time in Nigeria.
08/03/2022

Once upon a time in Nigeria.

08/03/2022

ASUU Strike May End This Week - FG

The Federal Government has expressed hope that the Academic Staff Union of Universities (ASUU) would call off its ongoing four-weeks warning strike this week.

Minister of Labour and Employment, Senator Chris Ngige, said this when he addressed journalists after the last marathon conciliation meeting between the government and ASUU.

Ngige said the meeting agreed on many things and put timelines for the implementation of the agreements. According to him, ASUU agreed to go back to their members with the government offers and report back to him before this week runs out.

The Minister reiterated that many of the items in the 2020 Memorandum of Action (MOA) had been dealt with exhaustively while some were being addressed.

He said, “We have only one or two areas that are new. One of the new areas is the renegotiation of the conditions of service, which is called the 2009 agreement. An agreement was reached in 2009 that their conditions of service would be reviewed every five years. It was done in 2014.

Crd: Nigerian Tribune



07/03/2022

: The National Executive Council (NEC) of the Academic Staff Union of Universities, ASUU, has officially resolved that there will be no suspension of the ongoing strike until the renegotiated agreement is implemented.

Earlier today, the federal government inaugurated a seven-person committee and gave them three months to conclude the renegotiation with ASUU.

Obviously, there will be no break as the current warning strike will diverge into a total and indefinite strike once it expires.


YANZU-YANZU: Ministan Sadarwa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami, Ya Kaddamar Da Motar Da Aka Fara Kerawa A NajeriyaDaga Com...
07/03/2022

YANZU-YANZU: Ministan Sadarwa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami, Ya Kaddamar Da Motar Da Aka Fara Kerawa A Najeriya

Daga Comr Abba Sani Pantami

Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital, Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami) ya yi gwajin motar lantarki wadda kamfanin (Hyundai Kona) s**a kera a Najeriya jim kadan bayan ya karbi bakuncin Hukumar Kula da Kera Motoci ta Kasa (NADDC) karkashin jagorancin shugaban hukumar Darakta Janar Jelani Aliyu a ziyarar aiki.

Tawagar NADDC ta kasance a cibiyar sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital dake Abuja don bincika haɗin gwiwa tare da ma'aikatar a fannonin fasahar Dijital da cigaban Abubuwan cikin gida.

05/03/2022

Matasa sai a kiyaye, wannan shawarace kyauta ta baku.

Hanifa: Ina neman miji na ya sake ni dan ba zan iya zaman jira ba -- Matar Abdulmalik TankoJamila Muhammad Sani, matar A...
05/03/2022

Hanifa: Ina neman miji na ya sake ni dan ba zan iya zaman jira ba -- Matar Abdulmalik Tanko

Jamila Muhammad Sani, matar Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe Hanifa Abubakar a Jihar Kano, ta ce ta na son mijin nata ya rubuta mata takardar saki.

A jiya Juma'a ne dai a ka gurfanar da Jamila, mai shekara 30 da haihuwa a Kotun Majistare 12 da ke zamanta a Gidan Murtala, bisa zargin haɗin baki da ita a ɓoye marigayiya Hanifa.

Gurfanar da Jamila ɗin ya zo ne bayan da a ranar Alhamis ta baiyana a gaban Babbar Kotun Jiha 5, a bisa jagorancin Mai Shari'a Usman Na-abba, ta bada shaida a kan yadda Tanko ya kawo Hanifa gidansa har ma ya yi ƙaryar cewa mahaifiyar yarinyar ce ta yi tafiya zuwa Abuja.

Sai dai kuma da a ka gurfanar da Jamila a gaban kotun, alƙalin kotun, Muhammad Jibril, ya wanke ta ya kuma umarci da a sake ta da ga inda a ke tsare da ita tun lokacin da a ka k**a mijin nata.

Da ta ke zantawa da manema labarai bayan zaman kotun, Jamila ta gode wa Allah bisa wanke ta da Ya yi kuma ta ji daɗi a bisa hukuncin na kotu.

A cewar ta, ita yanzu ta ne neman Tanko ya sake ta sabo da ba za ta iya zaman dakon jiran sa ya fito ba.

"Ni da har yanzu da ƙuruciya ta. Ba zan iya zaman jiran sa ba. Ni kawai ina neman ya sake ni in je in samu wani mijin na aura. Ni ba zan iya zaman dako ba," in ji Jamila.

02/03/2022

Outcome from Yesterday's Meeting Between ASUU & FG

ASUU Agrees To Report Govt’s Proposal To Members, May Resume Soon

ASUU president declined elaborate comment on the conclusions but said his team would report the proposals to members before taking a stand. After almost eight hours of an intensive closed-door meeting on Tuesday, both the Nigerian government team and the leadership of the striking Academic Staff Union of Universities (ASUU) emerged at about 11 p.m. with an indication of possible resolution of the areas of conflict between the two parties.

The president of ASUU, Emmanuel Osodeke, declined elaborate comment on their conclusions but said his team would report to the members on the government’s proposals and later revert to the government.

But the minister of labour and employment, Chris Ngige, said both parties agreed on a lot of things, and that ASUU was expected to “talk to its members, show them the proposal that has been offered by the government so that they can call off the strike”.

Earned Academic Allowances (EAA) and revitalisation fund for universities were the two items on the agenda for Tuesday’s meeting.

Crd; Premium Times.

The Education Rights Campaign (ERC) Tuesday asked the Minister of Education, Mallam Adamu Adamu, to publicly apologise t...
02/03/2022

The Education Rights Campaign (ERC) Tuesday asked the Minister of Education, Mallam Adamu Adamu, to publicly apologise to Nigerian students for walking out during a parley with the leadership of the National Association of Nigerian Students (NANS) on the ongoing strike of the Academic Staff Union of Universities (ASUU). ERC in a statement jointly signed by its deputy national coordinator, Ogunjimi Isaac Ayobami, and national mobilization officer, Michael Lenin, described the ministers action as uncalled for....

https://www.blueprint.ng/strike-apologise-for-walking-out-on-us-erc-tells-adamu/

The Education Rights Campaign (ERC) Tuesday asked the Minister of Education, Mallam Adamu Adamu, to publicly apologise to Nigerian students for walking out during a parley with the leadership …

“Everything must be done to dispense with this impasse within two weeks, to avoid a situation where the Trade Union Cong...
01/03/2022

“Everything must be done to dispense with this impasse within two weeks, to avoid a situation where the Trade Union Congress of Nigeria will embark on a solidarity strike with the University Teachers and their Students.”
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=546212540199835&id=100044332811138

  The Trade Union Congress says it will embark on a solidarity strike with the Academic Staff Union of Universities (ASUU) if the Federal Government does not resolve the lingering issues with the academics within two weeks. ASUU is currently on a one-month warning strike as it negotiates with the g...

TRENDING NEWS 🔥🗞️FG Resumes Negotiation With ASUUThe Federal Government on Tuesday resumed negotiations with the Academi...
01/03/2022

TRENDING NEWS 🔥🗞️
FG Resumes Negotiation With ASUU

The Federal Government on Tuesday resumed negotiations with the Academic Staff Union of Universities.

Tuesday’s meeting is the second of its kind since the academics declared a one-month warning strike three weeks ago.

The academics are seeking improved welfare, revitalisation of public universities and university autonomy among other demands.

ASUU representatives at Tuesday’s meeting said they were no longer interested in signing a memorandum of understanding.

The Federal Government on Tuesday resumed negotiations with the Academic Staff Union of Universities.

Tuesday’s meeting is the second of its kind since the academics declared a one-month warning strike three weeks ago.

The academics are seeking improved welfare, revitalisation of public universities and university autonomy among other demands.

ASUU representatives at Tuesday’s meeting said they were no longer interested in signing a memorandum of understanding.

They demanded action on past agreements.

Meanwhile, the Minister of Labour and Employment, Chris Ngige, expressed optimism that the impasse will be resolved.

Both parties disagreed on who is delaying the evaluation process for the University Transparency Accountability Solution (UTAS), ASUU’s preferred payroll system.

While the Minister said the union is delaying the process of finalizing with the National Information Technology Development Agency (NITDA) on areas where harmonization is needed, the academics insisted that NITDA was unprepared for them.

Disagreement over a payroll system is one critical factor that the academics have listed for embarking on the latest strike.

01/03/2022

BREAKING: Senate passes bill to grant LG financial, administrative autonomy

01/03/2022

NANS President and Minister of Education.

28/02/2022

Forget about Russia and Ukraine war and focus on that our people dying helplessly.

08/02/2022

Yadda aka baiwa hammata iska tsakanin Jami'an Hukumar Karota da ke dauke da mak**ai da Yan kasuwar Kwanar Singa a Jihar Kano.
Jami'an na Karota sun ce masu sanar'ar sun dawo kasa Kaya wajen da aka hana.
Amma mutanen sunce duk shekara sai jami'an sunzo sun daukar musu Kaya tare da saran wasu daga cikin yan kasuwar da mak**ai.

Da yake mayar da martani Nasiru Usman Na'ibawa maibawa Gwamnan Kano shawara kan Hukumar Karota, yace jami'an su basu aikata laifi ba, sai dai wasu bata gari sunyi kokarin tayar da hargitsi.

WASU TAGWAYEN BOMA-BOMAI SUN TASHI A SANSANONIN MAJALISAR DINKIN DUNIYA DA KE KASAR MALIWasu boma-bomai guda biyu sun ta...
06/12/2021

WASU TAGWAYEN BOMA-BOMAI SUN TASHI A SANSANONIN MAJALISAR DINKIN DUNIYA DA KE KASAR MALI

Wasu boma-bomai guda biyu sun tashi a sansanonin Majalisar Dinkin Duniya a garin Gao da ke arewacin Kasar Mali a ranar Lahadin da ta gabata, inda s**a yi barna amma ba a samu asarar rai ba.

Lamarin da ya auku da sanyin safiyar ranar lahadi, ya girgiza barikin tawagar Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Mali, mai suna MINUSMA, inda hakan ya tilasta wa mazauna wurin neman mafaka na tsawon sa'o'i biyu.

Mai magana da yawun sansanonin Majalisar Dinkin Duniya ta MINUSMA, Myriam Dessables, ce ta tabbatar da harin.

WATA MIYAR....Daga Jaafar Jaafar Wani ne ya fitar da wadannan abubuwa ya lika takarda cewa mai bukata ya dauka. Na dauki...
05/12/2021

WATA MIYAR....
Daga Jaafar Jaafar
Wani ne ya fitar da wadannan abubuwa ya lika takarda cewa mai bukata ya dauka.

Na dauki hoto na farko yau da rana. Na yi zaton idan na dawo zan ga wani ya dauka, to amma ga shi har dare ya yi babu wanda ya kula. Takardar ce kawai iska ta dauka.

Kwanaki talabijin mai shamulallen ‘sikirin’ na gani mai ita ya fitar a kofar gidansa duk mai so ya dauka, saboda watakil ya sayi sabuwa. Wannan talabijin din kanta ta yi kwanaki kafin mai bukata, ko masu kwashe shara su dauka.

Ba a fi wata ba, firji da keken hawa na gani an fito da su ana neman mai so.

Abin mamakin shi ne, akasarin wadan nan abubuwa su na aiki kalau, wasu kuma ‘fiyus’ ne watakil ya tsinke, amma ba za su gyara ba sai dai su sayi sabo. A kasashen da su ka ci gaba sosai, kudin gyaran kananan abubawan gida ya fi sayen sabo tsada.

In 2017 our administration issued Nigeria’s first Sovereign SUKUK, to finance critical road infrastructure across the co...
05/12/2021

In 2017 our administration issued Nigeria’s first Sovereign SUKUK, to finance critical road infrastructure across the country.

We have since followed that initial issuance with subsequent ones in 2018 and 2020, raising a total of 362.577 billion Naira so far from investors.

I am delighted to note that SUKUK-financed road projects are now being delivered. We are in what the Honourable Minister of Works and Housing, Mr. Babatunde Fashola, SAN, has termed “Season of Completion and Impact.”

In line with this, I have asked the Ministers in whose States projects have been completed, to represent me at the ceremonies marking the formal completion and handover of these projects.

I am pleased to announce that we have thus far handed over the following completed roads/sections:

KEBBI/SOKOTO: Sokoto—Tambuwal—Jega Road, constituting Phases 1 and 2 of the Sokoto—Tambuwal—Jega—Kontagora—Makera Road, linking Sokoto and Kebbi States, on Thursday November 25, 2021, handed over by the Honorable Minister of Justice and Attorney General of the Federation, Abubakar Malami, SAN.

BENUE/CROSS RIVER: Vandeikya—Obudu Cattle Ranch Road (Phases 1 and 2), connecting Benue and Cross River States, handed over by the Hon. Minister of Special Duties and Inter-Governmental Affairs, Senator George Akume, on Monday November 29, 2021.

EBONYI/ENUGU: Nenwe—Uduma Road (Sections 1 and 2), with Spur to Ishiagu, connecting Enugu and Ebonyi States, handed over by the Hon. Minister of Science, Technology and Innovation, Dr. Ogbonnaya Onu, on Thursday December 2, 2021.

Also completed and ready for Commissioning are Section 2 (Shuwarin—Azare; connecting Jigawa and Bauchi States) and Section 3 (Azare—Potiskum, connecting Bauchi and Yobe States) of the Kano—Maiduguri Road.

There are several more roads ahead in the weeks and months ahead, which we will be formally handing-over, in this Season of Completion.

These completed roads will open up communities, reduce travel time, make it easier and faster

*AMIN DON KASHIFUL GUMMATI*Allah ya yi wa Alhaji Kabiru Sanka rasuwa.Marigayin shi ne mai yin addu'ar 'Amin don kashiful...
30/11/2021

*AMIN DON KASHIFUL GUMMATI*

Allah ya yi wa Alhaji Kabiru Sanka rasuwa.

Marigayin shi ne mai yin addu'ar 'Amin don kashiful gummati' a wurin tafsirin marigayi Sheikh Isa Waziri.

Za a yi jana'iza a makabartar Kuka Bulukiya da karfe 11 na safe.

Allah ya jikansa da rahma. Ameen.

NDLEA ta k**a ƴar kasuwa ta haɗiye hodar iblis kan hanyarta ta zuwa Saudiya, inda ta kasayar da ƙulli 80 Jami'an Hukumar...
29/11/2021

NDLEA ta k**a ƴar kasuwa ta haɗiye hodar iblis kan hanyarta ta zuwa Saudiya, inda ta kasayar da ƙulli 80

Jami'an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Ƙwayoyi, NDLEA sun cafke wata mata a kan hanyarta ta zuwa Jidda, Saudi Arebiya domin yin Ummara.

An k**a matar, wacce ƴar kasuwa ce, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikuwe bayan da a ka gano cewa ta haɗiye ƙulli 80 na hodar iblis, wacce a ka fi sani da 'co**in'.

A wata sanarwar da kakakin hukumar, Femi Babafemi ya saki a ranar Litinin, NDLEA ta ce matar, mai suna Adisa Afusat Olayinka, ƴar shekara 46 na zaune ne a Ibafo, Jihar Ogun sannan ta tashi a Ƙaramar Hukumar Ilori ta gabas a Jihar Kwara.

Sanarwar ta ce an k**a matar ne a yayin tantance matafiya a kan layin shiga jirgin Qatar Airways 1418 a ranar Laraba, 24 ga Nuwamba.

"Da ga nan sai a ka kaita shelkwata in da ta kasayar da ɗauri 80 na hodar iblis tsakanin Laraba zuwa asabar ta watan da mu ke ciki," in ji kakakin.

A yayin da a ke tuhumar ta, in ji Babafemi, Olayinka ta ce ta tara kuɗi har miliyan 2.5 a tsawon shekara ɗaya inda daga bisani ta riƙa siyan ƙwayoyin a tsitstsinke a gurare 6 a yankin Mushin a Jihar Legas.

" Ta kuma baiyana mana cewa tana sayar da kayan sawa daga baya yanci bashin Naira miliyan ɗaya a wajen mutane uku har ya haɗa kuɗin da ta sayi ƙwayar nan. Ta ƙara da cewa ta kashe miliyan ɗaya wajen sabunta fasfo ɗin ta.

"Ta ce wata mata da ta haɗu da ita a yayin wata tafiya da ta yi zuwa Saudiya a 2019 itace ta ƙarfafa mata gwiwar aikata wannan lafiin.

"ta ce wai tana son tara miliyan 7 je domin ai mata aiki a mahaifarta saboda shekarar ta 28 da yin aure amma bata taɓa haihuwa ba kuma mutane suna ta damun ta da surutu," in ji Olayinka.

Bayan ya yabawa jami'an bisa wannan jan aiki da su ka yi, shugaban hukumar na ƙasa, Buba Marwa ya ja hankalin su kan su sanya ido a kan gano masu safarar ƙwaya.

Daily Nigerian Hausa

Mai Martaba Sarkin Zazzau na goma sha tara bayan Jihadi, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli a Shekarar 1968. Allahu Akbar! Al...
26/11/2021

Mai Martaba Sarkin Zazzau na goma sha tara bayan Jihadi, Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli a Shekarar 1968.

Allahu Akbar!

Allah Ya Taimaki Sarki ✊👑✊

Source: Masarautar Zazzau Jiya da Yau

Kano a shekarar 1851. Anyi wannan zane a shekarar 1851 bayan zuwan bature dan yawon n**e ido da leken asiri, Dr Henry Ba...
26/11/2021

Kano a shekarar 1851. Anyi wannan zane a shekarar 1851 bayan zuwan bature dan yawon n**e ido da leken asiri, Dr Henry Barth a waccan shekara da aka ambata.
Yayi rubutu mai yawa kan yawace yawacensa. Ya ambaci kusan garuruwa da dama na kasar Hausa daya taka da kafarsa a littafinsa mai s**a; Travels and Discoveries in North and Central Africa.

Breaking!!!! Another church opened in Africa, where a pastor allegedly heals his congregates with different kinds of alc...
21/11/2021

Breaking!!!!

Another church opened in Africa, where a pastor allegedly heals his congregates with different kinds of alcohol. He also makes them eat raw sausages and claims that it heals the spirit. He says a person should take at least 4 bottles a day to avoid evil spiritsBreaking!!!!

Another church opened in Africa, where a pastor allegedly heals his congregates with different kinds of alcohol. He also makes them eat raw sausages and claims that it heals the spirit. He says a person should take at least 4 bottles a day to avoid evil spirits

BIKI BIDIRI | Tsohon Shugaban Nijeriya Goodluck Ebele Jonathan Yayi Shagalin Bikin Cikar Shi Shekara 64 Acikin Jirgin Sa...
21/11/2021

BIKI BIDIRI | Tsohon Shugaban Nijeriya Goodluck Ebele Jonathan Yayi Shagalin Bikin Cikar Shi Shekara 64 Acikin Jirgin Sama.

Wato jama'a tsohon shugaban Nijeriya Goodluck ebele Jonathan ya cika shekara 64 a duniya inda ya gudanar da bikin cikar shi shekara 64 a cikin jirgin sama.

Masu karatu mai zakuce?

Daga Abubakar A Adam Babankyauta.

DA DUMI-DUMI: Limamin Makka, Sheikh Adil Alkalbany, Ya Koma Sana’ar FimDAGA Aliyu Dahiru AliyuTsohon babban limamin masa...
21/11/2021

DA DUMI-DUMI: Limamin Makka, Sheikh Adil Alkalbany, Ya Koma Sana’ar Fim

DAGA Aliyu Dahiru Aliyu

Tsohon babban limamin masallacin Ka’aba, Sheikh Adil Alkalbany, ya bayyana a wani sabon faifan bidiyo tare da wasu yan wasa inda s**a yi wani shirin fim mai salon talla.

Sheikh Kalbany dai tuni ya bayyana aniyarsa ta shiga masana’antar Hollywood inda yake cewa ya dace da sana’ar fim bayan wasu sun ce bai dace ya bayyana a faifan ba.

Idan ba a manta ba dama wani dan wasan Kannywood ya taba cewa sana’ar fim tafi ta malinta fadakarwa. Watakila shi ma Sheikh Kalbani abin da ya lura da shi kenan.

Malamin dama ya saba bayyana a abubuwa masu tayar da hazo inda aka taba ganinsa a gurin wasan karta a shekarun baya.

A da’awar malamin dole addinin musulinci ya canja salo domin canja hanyoyin dakile tsattsauran ra’ayi da yake janyo masa ta’addanci.

Za mu kai Ganduje ƙara matuƙar bai dawo da filaye da gine-ginen Jami'ar Maitama Sule ba- ASUUƘungiyar Malaman Jami'o'i t...
21/11/2021

Za mu kai Ganduje ƙara matuƙar bai dawo da filaye da gine-ginen Jami'ar Maitama Sule ba- ASUU

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Ƙasa, ASUU ta yi barazanar maka Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje a kotu, matuƙar bai dawowa da jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano, gine-ginen ta da ya karɓe da kuma filayenta da ya sayar ba.

ASUU, reshen Jami'ar Yusuf Maitama Sule, wacce jami'ar gwamnati ce, ta yi wannan barazana ne a wata sanarwa da shugabanta, Dakta Abdulrazaƙ Ibrahim ya sanyawa hannu, ya kuma rabawa manema labarai a ranar Asabar.

A sanarwar, ASUU ta zargi Ganduje da karɓe wasu muhimman gine-gine da su ka haɗa da Sashin Koyar da Likitanci da ke Kwanar Dawaki da kuma Cibiyar Koyar da Harkokin Kasuwanci da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa.

Bugu-da-ƙari, ƙungiyar ta zargi Ganduje da sayarwa da rarraba filaye mallakarta a Babban Sashen jami'ar da ke titin Muhammadu Buhari.

ASUU ta yi ƙorafin cewa, shi wannan Sashen Koyar da Likitancin da Ganduje ya karɓe, ya tilastawa ma'aikata da ɗaliban wajen tashi da kuma yin karere a wasu ɓangarori na jami'ar.

Ta kuma yi kukan cewa ɗaliban sashen na wahala wajen jigilar zuwa ɗaukar darasi tsakanin ɓangarorin jami'ar.

Haka-zalika, ƙungiyar ta koka da cewa karɓe Sashen Koyar da Harkokin Kasuwanci da gwamnatin Ganduje ta yi a Dawakin Tofa ya rushe Karatun Shiga Jami'a, IJMB da kuma koyar da harkokin kasuwanci a jami'ar.

ASUU ta ƙara kokawa da cewa irin wannan karɓe gine-ginen da kuma sayar da filayen jami'ar zai kawo mata naƙasu a wajen ci gabanta.

Sabo da haka, ASUU ɗin ta yi kira ga Ganduje da ya tsaya da saide-saiden filaye da karɓe-karɓen gine-gine a jami'ar.

Sannan ta yi kira ga gwamnan da ya gaggauta dawo da waɗanda ya karɓe ya kuma sayar, in da ta ce, in ba haka ba, ba ta da wani zaɓi illa ta maka shi a gaban ƙuliya.

An tsinci gawar wata mata da aka daddatsata a wani kango a Kano.👉👇https://bit.ly/3kTxpN4
21/11/2021

An tsinci gawar wata mata da aka daddatsata a wani kango a Kano.
👉👇
https://bit.ly/3kTxpN4

Al’ummar yankin Guringawa a ƙaramar hukumar kumbotso anan Kano sun wayi gari da ganin gawar wata mata a cikin kango. Tun da fari dai wasu yara ne da ke ƙoƙarin gaurawa cikin kangon s**a lura …

A tribute to Amina Rawaram:Amina Rawaram was a Maiduguri based singer that was so popular in the late colonial period an...
20/11/2021

A tribute to Amina Rawaram:

Amina Rawaram was a Maiduguri based singer that was so popular in the late colonial period and to some extent in to the Post independent Nigeria Borno era.

She was blessed with a golden voice as such that people listen to her even if they do not understand the Kanuri Language. In fact experts in music named her as the Last Diva of the Sahara Desert.

Many of the generations born in the late 1970s till date might not know her well, but her voice stands and remains popular in all the radio stations of the North Eastern part of Nigeria and to some extent even at the radio Kaduna, radio chad, radio damagaram, radio kanem and even radio Khartoum.

She sang songs to nature,Borno,ladies and some important personalities and the most popular among them was Alhaji Tijjani Dagazzau the owner of the Kaduna based Dagazzau Carpet industry located in the heart of the Kadua city of Kaduna state in Nigeria.

As a result of her popularity the Borno society named one of theer beautifully designed traditional colored Cap as Amina Rawaram.
.

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya biya ɗan jaridar nan Ja'afar Ja'afar Naira dubu ɗari takwas saboda ɓata...
19/11/2021

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya biya ɗan jaridar nan Ja'afar Ja'afar Naira dubu ɗari takwas saboda ɓata masa lokaci a shari'a.

Ga ƙarin bayani👇👉https://bit.ly/3x1HdcK

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya biya ɗan jaridar nan Ja’afar Ja’afar Naira dubu ɗari takwas saboda ɓata masa lokaci. A ranar Juma’ar nan ne Ja’afar Ja& #8217…

Address

Abuja

Telephone

+2349121562601

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BMD Naija Facts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BMD Naija Facts:

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Abuja

Show All