SAUTUS SUNNA MARADI

  • Home
  • SAUTUS SUNNA MARADI

SAUTUS SUNNA MARADI Social Média Religieux

09/04/2024

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
🌷كل عام و أنتم بخير 🌷
🥀 نهنئ الجميع بمناسبة عيد الفطر المبارك سائلا المولى عز و جل أن يتقبل منا الصيام و القيام و أن يعيده علينا أعواما عديدة و أزمنة مديدة 🥀

لو كان لي ألف لسان ومثله *** لشكر نعيم الله ما كان كافيا.
على رؤيتي ذا العيد أشكر فضله *** أكرر ذا ما دمت في الأرض باقيا.
🌷 عيدكم مبارك 🌷
Assalamu alaikum warahmatullahi wabar katuhu
Barkan mu da Sallah, Allah ya karbi ibadun mu ya gafarta mana yasa muna cikin bayinsa yantantu,ya kuma nuna mana wani Ramadan da alkhairi a cikin koshin lafiya da wadata.

  24.  MU NA YAW
03/04/2024

24.
MU NA YAW

  22.  MU NA YAW
02/04/2024

22.
MU NA YAW

  22.  MU NA YAW   KA AZURTAMU DA DACEWA DA WAN NAN DARAN🤲🤲🤲
01/04/2024

22.
MU NA YAW
KA AZURTAMU DA DACEWA DA WAN NAN DARAN🤲🤲🤲

  21  MU NA YAW   KA AZURTAMU DA CETON KA, DA CETON ALKUR'ANI DA AZUMI RANAR DA BABU WATA INUWA SAI TA AL'ARSHIN KA DAN ...
31/03/2024

21
MU NA YAW
KA AZURTAMU DA CETON KA, DA CETON ALKUR'ANI DA AZUMI RANAR DA BABU WATA INUWA SAI TA AL'ARSHIN KA DAN TSARKIN MULKIN KA 🤲🤲🤲

  DAY 20.  MU NA YAW  yasa mu dace
30/03/2024

DAY 20.
MU NA YAW
yasa mu dace

  DAY 19  MU NA YAWALLAH KASA MU DACE KA BAMU IKON CIN MORIYAR KWANAKIN NAN YA KUMA AZURTAMU DA ALKHAIRAN SU🤲🤲
29/03/2024

DAY 19
MU NA YAW
ALLAH KASA MU DACE KA BAMU IKON CIN MORIYAR KWANAKIN NAN YA KUMA AZURTAMU DA ALKHAIRAN SU🤲🤲

  DAY 17  MU NA YAW  yasa mu dace
27/03/2024

DAY 17
MU NA YAW
yasa mu dace

AsSalamou alaikoum wa rahamatullh Yan uwa an bude groupe zamu turo da tambaya guda biyu ko Wace da amsa guda 3 saï azaba...
25/03/2024

AsSalamou alaikoum wa rahamatullh

Yan uwa an bude groupe zamu turo da tambaya guda biyu ko Wace da amsa guda 3 saï azaba wadda ke daidai da amsa.
Idan an ciyo guda kaday Za'a samu 500F idan kuma mutum yaci biyu zai samu 750F .

🛑 Zamu tura ma mutum shap shap a layinshi n'a waya , amma Ya kasan ce Daya daga cikin : Airtel, Moov ko Orage .

Idan ana neman Karin bayani, saï a tuntubemu ta lambobinmu...

  DAY 15  MU NA YAW  yasa mu dace
25/03/2024

DAY 15
MU NA YAW
yasa mu dace

  DAY 14.  MU NA YAW  kada ka sanya mu cikin hasararu Ka gafarta mana ba don halin mu ba 🤲
24/03/2024

DAY 14.
MU NA YAW
kada ka sanya mu cikin hasararu Ka gafarta mana ba don halin mu ba 🤲

23/03/2024
  DAY 13.  MU NA YAW  KA CIYAR DAMU DA HALAL
23/03/2024

DAY 13.
MU NA YAW
KA CIYAR DAMU DA HALAL

  DAY 12.  MU NA YAW  KASA MUNA CIKIN BAYIN KA YANTANTU KA GAFARTA MANA BA DON HALIN MUBBA
22/03/2024

DAY 12.
MU NA YAW
KASA MUNA CIKIN BAYIN KA YANTANTU KA GAFARTA MANA BA DON HALIN MUBBA

  DAY 11.  MU NA YAW  YASA MUN DACE DA WAN NAN GAFARAR
21/03/2024

DAY 11.
MU NA YAW
YASA MUN DACE DA WAN NAN GAFARAR

  DAY 10.  MU NA YAW  yasa mu dace
20/03/2024

DAY 10.
MU NA YAW
yasa mu dace

19/03/2024

Allah ka sanya ko wace rana , ranar nassara ce a gare mu, ka sanya ayyukan mu su kasance karbanbu ne, ka karbi tuban mu ka azurtamu da samun Rahamar ka ba don halin mu ba dan tsarkin mulkin ka ya hayyu ya Qayyum 🤲🤲

  DAY 09.  MU NA YAW  ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI YA KUMA BAMU IKON CIYARWA DA LADAN CIYARWA
19/03/2024

DAY 09.
MU NA YAW
ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI YA KUMA BAMU IKON CIYARWA DA LADAN CIYARWA

  DAY 08.  MU NA YAW  ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI.
18/03/2024

DAY 08.
MU NA YAW
ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI.

  DAY 07  MU NA YAW  ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI.
17/03/2024

DAY 07
MU NA YAW
ALLAH KA H**E MANA ABINDA ZAMUCI.

  DAY 06  MU NA YAW  ALLAH KAYI MANA TSARI DA KARYA KA KUMA BAMU IKON AIKI DA GASKIYA DUK INDA TAKE
16/03/2024

DAY 06
MU NA YAW
ALLAH KAYI MANA TSARI DA KARYA KA KUMA BAMU IKON AIKI DA GASKIYA DUK INDA TAKE

  DAY 04  MU NA YAW  MU MANTA DA YIWA MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA SALATI.*🍃اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ...
15/03/2024

DAY 04
MU NA YAW
MU MANTA DA YIWA MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA SALATI.
*🍃اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آل مُحَمَّدٍ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد.🍃*

  DAY 04  MU NA YAW   YASA MU DACESAUTUS SUNNA MARADI
14/03/2024

DAY 04
MU NA YAW

YASA MU DACE
SAUTUS SUNNA MARADI

  DAY 03  MU NA YAW   YASA MUNA CIKIN BAYIN SA DA AKA GAFARTAWA SAUTUS SUNNA MARADI
13/03/2024

DAY 03
MU NA YAW

YASA MUNA CIKIN BAYIN SA DA AKA GAFARTAWA
SAUTUS SUNNA MARADI

  DAY 02  MU NA YAW   YA KARBI IBADUN MUSAUTUS SUNNA MARADI
12/03/2024

DAY 02
MU NA YAW

YA KARBI IBADUN MU
SAUTUS SUNNA MARADI

11/03/2024

Assalamu alaikum warahmatullahi wabar katuhu.
Muna yiwa in ouwa musulmi Barka da shan ruwa Allah ya karbi ibadun mu.
Sakamakon rashin connexion mai kyau bamu samu damar yin dokar tafsser daban daban ba a gabaki daya hanyoyin sadarwan mu.
Muna baku hakuri.
Allah yasa mu dace

  DAY 01  MU NA YAW   YA KARBI IBADUN MUSAUTUS SUNNA MARADI
11/03/2024

DAY 01
MU NA YAW

YA KARBI IBADUN MU
SAUTUS SUNNA MARADI

Address


Telephone

+22789797959

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAUTUS SUNNA MARADI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share