Mamaki MR TV

Mamaki MR TV Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Mamaki MR TV, Création digitale, Tahoua.

🚨 OFFICIEL ! Les affiches 🚨 OFFICIEL ! Les affiches des 𝗱𝗲𝗺𝗶-𝗳𝗶𝗻𝗮𝗹𝗲𝘀 de la   sont connues ! 🏆😍Mes pronostics pour les de...
07/02/2024

🚨 OFFICIEL ! Les affiches 🚨 OFFICIEL ! Les affiches des 𝗱𝗲𝗺𝗶-𝗳𝗶𝗻𝗮𝗹𝗲𝘀 de la sont connues ! 🏆😍

Mes pronostics pour les demi-finales de finale de la CAN2023

Nigeria 🇳🇬 ✔️
Côte d'ivoire 🇨🇮 ✔️

29/12/2023

Regarde, suis et découvre encore plus de contenus tendance.

19/12/2023

# judaïsme diané officiel aka officiel dans la bible # débat religieux ...

26/11/2023
🛑 DA ƊUMI-ƊUMI | Gomnatin sojan ƙasashen Nijar 🇳🇪 da Mali 🇲🇱 da Burkina faso 🇧🇫 sun kafa kungiyar yaƙi da yan ta'adda a ...
18/09/2023

🛑 DA ƊUMI-ƊUMI |

Gomnatin sojan ƙasashen Nijar 🇳🇪 da Mali 🇲🇱 da Burkina faso 🇧🇫 sun kafa kungiyar yaƙi da yan ta'adda a yankin ƙasashen guda Uku.

Ƙungiyar dai mai suna AES zata maye gurbin ne da ƙasashen s**a sanar da ficewar su daga cikin ta.

Tuni dai shugabannin ƙasashen 3 s**a rattaba hannu domin fara aikin ƙungiyar.

To ko kuna ganin kwalliya zata biya kuɗin sabulu kuwa a wannan sabuwar ƙungiyar ?

Tunani da Hankali:  Wa zai amsamin wannan tambayar? Misali...Shin Idan har ECOWAS ta ƙaddamar da ya*ƙi ƙarƙashin jagoran...
20/08/2023

Tunani da Hankali: Wa zai amsamin wannan tambayar? Misali...
Shin Idan har ECOWAS ta ƙaddamar da ya*ƙi ƙarƙashin jagorancin Najeriya, kuma a ƙarƙashin mulkin Tinubu. Idan s**a je s**a kashe mana sojoji s**a zubar da jinin bayin Allah (duk da munsan ba za su yi nasara ba in sha Allah) su ka ƙwace mulkin ga sojojinmu su ka ɗora wanda suke so, wanda zai yiwa Faransa da ECOWAS ɗin biyayya.

1. Shin sojojin ECOWAS ɗin ne za su tsaya su kare shi shugaban a fadar shugaban ƴan Nijer ko kuma ya !?

1. Sannan su sojojin Niger za a mai da su saniyar ware, a mayar dasu gefe ECOWAS ce za ta cigaba da tsare duk Shugaban da ya zo ko ƙaƙa!?

Yana da kyau Al'ummar Nijer da masu goyon bayan ita wannan ECOWAS ɗin, mai son a kare muradun Faransa to ya yi wannan tunanin. Don ina ganin tunanin hauka kaɗai zai sa Mutum yaji a ransa yana goyon bayan a zo a yaƙi sojojin ƙasarsa, a kan kawai an kawar da mulkin wani mutum mai biyayya ga tsarin Demokraɗiyya tsarin Yahudawa.

Allah karka ba taron yahudawa da masu goyon bayansu Nasarar wargaza Nijer Amin.

Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaba Tinubu ya aike mat...
07/08/2023

Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaba Tinubu ya aike mata don amincewa da naɗa su minista.

Shugaban Majalisar Godswill Akpabio ya karanto sunayen da majalisar ta tantance ɗaya bayan ɗaya, yayin da sauran ƴan majalisar s**a riƙa amsa tambayar amincewa ko akasin hakan.

Ga cikakken jerin sunayen waɗanda aka tabbatar a matsayin ministocii:

Abubakar Momoh - Edo
Betta Edu - Kuros Riba
Uche Nnaji - Enugu
Joseph Utsev - Binuwai
Hannatu Musawa - Katsina
Nkeiruka Chidubem Onyejocha - Abiya
Stella Okotete - Delta
Uju Kennedy-Ohanenye - Anambra
Ahmed Dangiwa - Katsina
Olawale Edun - Ogun
Imaan Suleman Ibrahim - Nasarawa
Bello Muhammad Goronyo - Sokoto
Nyesom Wike - Ribas
David Umahi - Ebonyi
Mohammad Badaru Abubakar - Jigawa
Lateef Fagbemi - Kwara
Doris Aniche Uzoka - Imo
Yusuf Maitama Tuggar - Bauchi
Farfesa Ali Pate - Bauchi
Ekerikpe Ekpo - Akwa Ibom
Mohammed Idris - Neja
Olubunmi Tunji Ojo - Ondo
Dele Alake - Ekiti
Waheed Adebayo Adelabu - Oyo
John Eno - Kuros Riba
Abubakar Kyari - Borno
Abdullahi Tijjani Gwarzo - Kano
Dr Mariya Bunkure - Kano
Ishak Salako - Ogun
Bosun Tijjani - Ogun
Tunji Alausa - Legas
Tanko Sununu - Kebbi
Adegboyega Oyetola - Osun
Atiku Bagudu - Kebbi
Bello Matawalle - Zamfara
Ibrahim Geidam - Yobe
Simon Lalong - Filato
Lola Adejo - Legas
Shuaibu Abubakar - Kogi
Tahir Mamman - Adamawa
Aliyu Sabi Abdullahi - Neja
Alkali Ahmed Saidu - Gombe
Heneken Lakpobiri - Bayelsa
Uba Maigari - Taraba
Zephaniah Jissalo - Abuja
Sauran mutum uku da majalisar ba ta tabbatar da nadinsu ba su ne:

Nasir El-Rufai - Kaduna
Sani Abubakar Danladi - Taraba
Stella Okotete - Delta

ALHAZAN RUKUNIN JIRGI NA HUDU NA ALHAZAN JIHA SUN ISA GARIN MAKKA LAFIYA DOMIN FARA AIKIN UMRA.✍️ .JAMAUDDEEN INUWA (BAB...
19/06/2023

ALHAZAN RUKUNIN JIRGI NA HUDU NA ALHAZAN JIHA SUN ISA GARIN MAKKA LAFIYA DOMIN FARA AIKIN UMRA.

✍️ .JAMAUDDEEN INUWA (BABUGIRMA).

ALHAZAN JIHA SUN CIGABA DA ZIYARCE ZIYARCEN WURARE MASU TSARKI NA TARIHI DAKE SAUDIYA.

RUKUNI NA HUƊU NA ALHAZAN SAMA DA ƊARI BIYAR SUN BARMADINA ZUWA ZUL KULAIFA DOMIN FARA AIKIN HAJJI DA UMRA.

ALHAZAN CIKIN KOSHIN LAFIYA DAGA ZUL KULAIFA SUN SHIGE GARIN MAKKA DOMIN GUDANAR DA AIKIN UMRA KAFIN FARA AIKIN HAJJI.

YAYIN DA S**A GUDANAR DA ADDU'OI NEMAN ƘARIN ZAMAN LAFIYA WA JIHAR BAUCHI DA NAJERIYA BAKI ƊAYA TARE DA FATAR NASARA WA GWAMNATI KAN SHIRYE SHIRYE DA TSARE TSAREN TA NA CIYAR DA JIHAR BAUCHI DA ƘASA GABA, YAYIN DA DAGA BISANI S**A KOMA MASAUKINSU LAFIYA.

WASU DAGA CIKIN MAHAJJATAN SUN YABA WA GWAMNAN JIHAR BAUCHI SANATA BALA ABDULƘADIR MUHAMMAD SABODA IRIN TANADE TANADEN DA GWAMNATINSHI TAYI WA ALHAZAN JIHA DOMIN TABBATAR DA SUN GUDANAR DA AIKIN HAJJIN SU CIKIN SAUKI, SUNA MASU ADDU'AR ALLAH YA SAƘAMISHI DA MAFIFICIN ABINDA AKAYI MUSU.

Wai a.ganin Ku Miyake rubutawa 🙆🙆??
04/06/2023

Wai a.ganin Ku Miyake rubutawa 🙆🙆??

Yabo da godiya su tabbata ga Ubangiji Jallah Wa Alah. Sarkin da dukkan ni'ima ko albarka da muka samu akanmu ko a wurin ...
03/06/2023

Yabo da godiya su tabbata ga Ubangiji Jallah Wa Alah. Sarkin da dukkan ni'ima ko albarka da muka samu akanmu ko a wurin wani cikin halittunsa, daga gare Shi su ke kadai.

Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai,
Bama hada ka da abokin tarayya.
Kai ne Al-Ahad Al-Samad gareKa mu ke neman duk wata bukata ta alkairi.

Allah Ka bamu kyakkyawa a dunia, Ka bamu kyakkyawa a lahira. Kai mana tsari daga azabar Wuta. Amin.

Barkanmu da Juma’a &

🙆
30/05/2023

🙆

Aslm barkan mu da yau ina yimakuwa fatan alkairi
29/05/2023

Aslm barkan mu da yau ina yimakuwa fatan alkairi

Ya kamata malamai suyi koyi da Dr Abduljabbar (hafizahullah)A abubuwa guda goma sha biyu da Allah SWT yayi masa baiwa da...
22/05/2023

Ya kamata malamai suyi koyi da Dr Abduljabbar (hafizahullah)

A abubuwa guda goma sha biyu da Allah SWT yayi masa baiwa dasu kamar haka.

1 Biyayya da Sallamawa ga umarnin Allah SWT da hanuwa daga abinda babban jakada sayyadina rasulullah SAW yayi hani da barinsa.

2 fadin Gaskiya akan kowa da komai a duk
rintsi komai kacamewar yanayi domin isar da saQon Allah SWT daidai yadda Annabi SAW yazo dashi ba tare da yin Ragi ko Qari a saQon ba.

3 Aikata aikin Allah SWT domin neman yardar Allah SWT shi shi kadai. koda kuwa kowa duk jama ar garin zasu tsane shi ko suQishi. Baya neman yabon wani ko yardar wani sai neman yardar Allah SWT.

4 Baya neman yabon masu yabo duk tarin yawansu hakaza Baya ko Jin tsoron masu s**a da s**arsu ko sharrinsu da Qagensu duk tarin yawansu akan lamarin Addinin Allah SWT. MatuQar basu dace da Gaskiya ba.

5 Yana Fadin gaskiyarsa a harshensa babu tantama ma ana abinda yake fade a bakinsa. haka abin yake a zuciyarsa. Gaskiya Gaskiya ce baisan yaudara ba ko munafinci a hausance.

6 Yana girmama masu girma da mutunta masu mutunci wadanda Allah SWT ya girmama su na DA dana yanzu malamai da Almajiransu masu mulki da fadawansu ko talakawansu masu kudi da mara tarin kudin cikinmu, duk daya ne a wajensa. Sai dai wanda yabar Da ar Allah SWT cikinmu tooo shima sheikh ya barshi.

7 Yana zafafawa ne a duk lokacin da akayiwa dokar Allah SWT karan tsaye ko aka tava mutuncin sayyadina Rasulullah SAW da Ahlil baiti da sahabban shugaba tsarkaka da waliyai manyan bayin Allah SWT. Kai koma Almajiransu.

8 Baya maula gidajen masu kudi ko mulki na gargajiya ko na zamanin yan siyasa. Bayayin barar kudi ko Riga ko mota ko Mata domin ma's alarsa ta rayuwar duniya. Ya tsaya a matsayinsa na malami mai isar da SaQon Allah SWT ya dogara da Allah SWT ne shi kadai. Shikam Allah SWT nayi masa yadda yake so, tufatar dashi da azurtar dashi abinda zaici yasha ya ciyar har ya gina massalatai da makarantu.

9 Baya alfahari sai dai tuhaddisi da ni emar Allah SWT da yayi masa na baiwa a gare shi. Iliminsa kowa yasan akwai shi masoyansa da maQiyansa sun tabbatar da haka. Amma duk da haka Yana mai kankan dakai ga wadanda yasan ya fisu sanin komai na ilimin Addinin musulunci domin koyi da makarimul AkhlaQi na Shugaban halittun Allah SWT sayyadina rasulullah SAW.

10 Ga hakuri da Alkunya da juriya ga bakin cikin masu hassada gare shi tare da yasan su mahassadansane yasan manufarsu ta su cutar dashi da mutuncinsa ko lafiyarsa ne amma yake mu amillar masoya dasu. Kuma yasan idan da zasu sami damar su hallakar da rayuwarsa da zasu aikata hakan. Sai dai ya miQa lamarin kariyarsa ne ga Allah SWT, shikam Allah SWT yana Qara bashi kariya.

11 Shine Shi Shi kadai a duk najeria idan gaskiya ta fito yake karbarta a lokacin daya tabbatar da Gaskiya ce. Koda kuwa daga wajen magaucinsa maQiyansa take, babu ruwansa da AQidarsu kowace iri ce matuQar ka dace da Gaskiya tooo anan yana tare dakai komai za ayi yana tare da Gaskiya, walau Izalah ko Shia kai koda Kirista kake. Gaskiyar yake duba.

12 Yana mutunta aQidar kowa sannan yayi nasiha ga kowa akan kyaran abinda ya baci koda kuwa akan kansa ne ko wani nasa. Domin isar da saQon Allah SWT ne.
Ai lallai Allah shi Gafatta mallam wadannan halaye Naka abin koyi ne ga Malamai da Jahilai da duk mai hankali cikin mutane da Aljanu.
Allah yaja Kwana da cikakkiyar lafiya domin cigaba da aikin Allah SWT Yah Amirul wa ezina

Aslm
21/05/2023

Aslm

Wazai i.ya tuna wannan photo cikin wane film ne kuma yasunan Zango a cikin film din ?
26/04/2023

Wazai i.ya tuna wannan photo cikin wane film ne kuma yasunan Zango a cikin film din ?

Wanene Yaji Kunya Tsakanin Rarara Da Naziru Sarkin Waƙa Rarara Mawaƙin Gawuna Naziru Sarkin Waƙa Mawaƙin Abba Gida Gida ...
26/03/2023

Wanene Yaji Kunya Tsakanin Rarara Da Naziru Sarkin Waƙa Rarara Mawaƙin Gawuna Naziru Sarkin Waƙa Mawaƙin Abba Gida Gida Da Kwankwaso A Kano Daga Cin Zaɓen Abba Gida Gida Naziru Sarkin Waƙa Ya Yiwa Rarara Cin Mutunchi miye ra.ayin Ku a kai?

Muna tura Kayan mu akuina cikin Africa!!
26/03/2023

Muna tura Kayan mu akuina cikin Africa
!!

Adresse

Tahoua

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Mamaki MR TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Mamaki MR TV:

Vidéos

Partager


Autres Création digitale à Tahoua

Voir Toutes

Tu pourrais aussi aimer