11/05/2022
ASSALAMU ALEYKUM
A YAU MUNA DAUKE DA LABARAN NAN NA MAKO.
SANIN KUNE CIKIN WANNAN YAN KWANAKI ANA CE CE KUCE BISA KAN SHIGAR IBRAHIM YACOUBA SHUGABAN JAM'IYAR MPN KISHIN KASA CIKIN GWAMNATI.
DA KUMA FALLASA SIRIN GWAMNATI KAMAR YANDA WATA JARIDAR TAN RUWAYO.
DUBA DA MAHIMACIN LABARAN JARIDAR ALFANDA TANYI TATTAKI DON ZUWA WAJAN NEMAN BAYANAI SAHIHAI BA NA GUZURI ZOMA BA.
BAYAN JARIDAR TAYI NATA BINCIKE A KOWANE PANGARE TO GA RAHOTON KAMAR HAKA.
1_ TAMBAYA 1: ( SHIN DA GASKE BAIJI DADIN SHIGOWAR JAM'IYAR MPN KISHIN KASA BA A CIKIN GWANATI?)
AMSA: SAM WANNAN ZANCE KIRKIRENSHI AKAI DON A PATA MASA SUNA SABODA HASADA DA ZIQITAMALLE.
2_ TAMBAYA 2 : ( SHIN DA GASKE SHUGABAN KASA YAYIMA FADA A BAININ JAMA'A?)
AMSA : AA WANNAN MA SHERINE NA BAKWATA .
ABIN LURA SHUGABAN KASA BASHIDA HANKALI NE DA ZAIZO CIKIN BAININ JAMA'A YA KIRA WANI DAGA CIKIN MINISTOCIN SHI DA SUNAN YAI MASA FADA SAM WANNAN HANKALI BAYA DAUKA.
DAGA KARSHE MUN GANO WANAN SHERINDA MAKAUTA KEWA YASA SHUGABAN KASA YA KARA YARDA DA SHI GANIN YANDA MAKIYA SUNKA SASHI A GABA AMMA DUN DA HAKAN BAI DAMU BA .
SANAN SAI WATA JARUMTA DA YANYI
SANIN KUNE KWANAKIN BAYA ANTADO BAGANAR KAFA MAJALISAR DATTAWA ( SENAT) SHUGABAN KASA YA TAMBAI RA'AYIN MINISTOCIN KO YA SUNKAGANI TOFA, DAYAWA BASA SO AMMA BASA IYA FADA SABODA TSORO.
MINISTA KASUM MOCTAR SHIKADAI YAFITO YANCE BAI YARDA BA KUMA SHUGABAN KASA YAN AMINCEWA RA'AYINSA WANNAN NANU AKWAI MUHIMIYAR ALAKA TSAKANINSU.
DAGA JARIDAR ALFANDA