SAHEL 24 TV

SAHEL 24 TV Sahel 24 TV Web pour des informations sûr et exact surtout en langues nationales du Niger

Idan baza ku manta ba A kwanakin baya na bayyana muku cewar wata mace tare da yaranta na cikin wani hali da ke bukatar d...
15/06/2024

Idan baza ku manta ba A kwanakin baya na bayyana muku cewar wata mace tare da yaranta na cikin wani hali da ke bukatar dukkan taimakonmu.

Na roki mutanen kirki irinku su taimake ni in gina masu matsuguni da 'ya'yanta mata biyu marasa uba (Watan marayu.

A yau Ina so in gaya muku cewa, ita wanan mata bata cikin cibiyoyin sadarwa KO yanar gizo kuma ba ta san ƙoƙarina akan hakan ba.

Alhamdu lillahi Mutane uku ne s**a taya ni kuma na samu damar yin amfani da abin da ke hannuna wajen gina masa matsuguni

Daga yanzu dai ba za su kara rufe kansu da leda ba ba dan ruwan hadari.

Cikin ikon Allah ga inda s**a samu a hoton da kuke gani na dan dakin da aka gina musu saboda kyakkyawar niyyar Yan uwa wanda s**a bada agaji. Alhamdu lillahi yanzu sun samu dama dama.

Mu Hada kai dan tamatakon kai da kaiBarkanmu da yamma yan uwa ina sake rokonku da ku raka ni wajen gudanar da aikin Alla...
09/06/2024

Mu Hada kai dan tamatakon kai da kai

Barkanmu da yamma yan uwa ina sake rokonku da ku raka ni wajen gudanar da aikin Allah mu cirai tsananin son kai da bada dauki ga iyalan marigaya watan marayu.
Wasu ’yan mata biyu ne marasa uba da ke zaune da mahaifiyarsu cikin yanayi na rashin mutuntaka hade da zullumi. Ba su da matsuguni a haka s**a sha kashin ruwan sama na baya bayan nan kuma suna tunanin fuskantar ruwan sama na shekarar bana, wata Léda ce s**a rufe kansu da ita har ruwan ya gama sauka tsawon lokaci. A Tare da goyon bayan mutanen kirki, zan so ganin an gina musu karamar bukka. Ina tambayar ku wannan saboda na ga wurin da suke zaune kuma ina tabbatar muku abin tausayi ne su matuka. A halin yanzu 'yan'uwan biyu suna fama da cutar kyanda.
Ga wanda Allah yaba ikon tallafa musu ga lambata don tuntuɓa da neman karin haske: +22796480992

Rabilatou Mamane, yar kasar Najer da ta lashe lambar zinare a matakin Junior 55Kg na Judo a gasar neman tikitin shiga ga...
08/06/2024

Rabilatou Mamane, yar kasar Najer da ta lashe lambar zinare a matakin Junior 55Kg na Judo a gasar neman tikitin shiga gasar Olympics ta Paris 2024 da aka gudanar a ranar Alhamis 6 ga watan Yuni da ta gabata
a kasar Ivory Coast.

Wanan zakara ta kasa daure kukan farin cikinta a lokacin da aka saka taken kasar Nijar a dakin wasanni da aka gudanar da gasar wanda ke nuna yar Niger tayi nasara.

#24 mun ruwaito daga

Ragon Sallah ya zama sai mai rabo a wanan lokacin da kudin kashi s**a zama abin nema tallaka bawan Allah Allah ya bawa a...
08/06/2024

Ragon Sallah ya zama sai mai rabo a wanan lokacin da kudin kashi s**a zama abin nema tallaka bawan Allah
Allah ya bawa al'umar Annabi dama da ikon mallakar ragon layya cikin sauki da ba wahala al'umar Annabi kuce Amin

Bayan haska film din 'yanci na Zara Oumarou a filin taron bace kolin al'adu watan FICNI zagaye na uku a gidan raya al'ad...
06/06/2024

Bayan haska film din 'yanci na Zara Oumarou a filin taron bace kolin al'adu watan FICNI zagaye na uku a gidan raya al'adun kasar Niger a birnin Niamey CCOG

Daga karshe dai kasar Benin tayi amai ta lashe bayan da ta bayyana rashin amincewa da cinnikayar danyen man petre na kas...
15/05/2024

Daga karshe dai kasar Benin tayi amai ta lashe bayan da ta bayyana rashin amincewa da cinnikayar danyen man petre na kasar Niger a kasar ta Benin a yau laraba shabiyar ga watan mayu sun maida wukaken fadansu
A ganinku mai yasa haka ????

Shaidar k**alawa a bangaren mawakan dandali na kasar Niger bayan share makonni a cikin daukar horon inganta murya a loka...
14/05/2024

Shaidar k**alawa a bangaren mawakan dandali na kasar Niger bayan share makonni a cikin daukar horon inganta murya a lokacin rera wakoki wanda hukumar APEIC Niger ta dauki nauyi

Daya daga bangarorin masu halarta a cikin tsarin FICNI na shekarar bana wanda APEIC NIGER TAKE Shiryawa daga ranar day g...
14/05/2024

Daya daga bangarorin masu halarta a cikin tsarin FICNI na shekarar bana wanda APEIC NIGER TAKE Shiryawa daga ranar day ga watan juin zuwa mako daya

Taron baje kolin al'adun kasar Niger watan FICNI zai fara daga ranar daya ga Watan juin 2024 ya kuma share tsawan sati d...
14/05/2024

Taron baje kolin al'adun kasar Niger watan FICNI zai fara daga ranar daya ga Watan juin 2024 ya kuma share tsawan sati daya yana gudana tare da bangarorin al'adu na kasar Niger

A lokacin da sabon jagoran gidan horar da kanfanonin da kungiyoyi masu alaka da al'adu a kasar niger ke ta fadi ka tashi...
14/05/2024

A lokacin da sabon jagoran gidan horar da kanfanonin da kungiyoyi masu alaka da al'adu a kasar niger ke ta fadi ka tashi wajen gyaran ofishin kwatsam sai labarin tashin wuta a ofishin
To ko ma dai meye dalilin faruwar lamarin Allah ya tsare ya kiyaye gaba amin suma amin

Jafar Autan mama ya shiga gasar ARCAN SAUYI daga birnin Doumaiga na jahar Dosso A BANGAREN WAKA ALLLAH YA BADA SA'A
01/05/2024

Jafar Autan mama ya shiga gasar ARCAN SAUYI daga birnin Doumaiga na jahar Dosso A BANGAREN WAKA ALLLAH YA BADA SA'A

Kungiyar mawaka da masu finafinai a cikin yaren gida ta kasar Niger ta fara karbar mawaka da Yan wasan koykoyo a cikin g...
01/05/2024

Kungiyar mawaka da masu finafinai a cikin yaren gida ta kasar Niger ta fara karbar mawaka da Yan wasan koykoyo a cikin gasar waka da wasan dabe ake shiryawa bisa hadin kai da son kasa jafar Autan mama na farko a shiga gasar a fanin waka kenan

25/04/2024

La formation des formateurs musiciens a Zinder la capitale de Damagaram initié par ANACIMM NIGER
FATI MARICO ALI ATCIBILI

An nada madam Bayard Mariama Gamatié,mataimakiyar shugaban kwamitin kasa da ke da alhakin gudanar da ayyukan kungiyar ka...
25/04/2024

An nada madam Bayard Mariama Gamatié,mataimakiyar shugaban kwamitin kasa da ke da alhakin gudanar da ayyukan kungiyar kasashen yankin sahel (AES).

Mace Mai Yaki da fama a fanin cigaban al’umar kasar Niger

Allah ya kara hazaka tsaro da nisan kwana
*Dukkanin al’umar yankin sahel na taya murna da fatan alkhairi gareku*👇

BARAZANAR YAKI TSAKANIN IRAN DA ISRAËL IRAN -ISRA’ILIsra'ila za ta fuskanci mummunan sak**ako idan ta sake kai wa Iran h...
25/04/2024

BARAZANAR YAKI TSAKANIN IRAN DA ISRAËL IRAN -ISRA’IL

Isra'ila za ta fuskanci mummunan sak**ako idan ta sake kai wa Iran hari, in ji shugaban Iran Ibrahim Raisi yayin ziyarar da ya kai a Pakistan.

A ranar 13 ga watan Afrilu ne dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran s**a harba jirage marasa matuka da mak**ai masu linzami sama da 300 a harin da s**a kai na kai tsaye kan Isra'ila a matsayin martani ga mummunan harin bam da Isra'ila ta kai kan karamin ofishin jakadancin Iran da ke Damascus a farkon wannan wata.
Allah ya kyauta

23/04/2024

TSARIN HOROR DA MAWAKA DA MAKADA

ANACIMM NIGER tana sanar da daukacin mawaka da makadan kasar Nijar cewa za a gudanar da taron horaswa a birnin Yamai da kuma cikin kasar nan bisa ga jadawali k**ar haka:

• Daga Afrilu 25 zuwa 30: za’a bada horo a birnin Zinder da Tahoua
• Daga 1 zuwa 4 ga Mayu: Agadez da Maradi
• Daga 7 zuwa 16 ga Mayu: Yamai da Dosso
Dabarun da za’a bada horo AKAI su ne

• Muryoyin rera waka
• kidan Bass da solo na guitar
• kidan Piano
•kidan Batri da sauransu

Domin yin rijista dan Shiga wanan zaman daukar horo, a tuntuɓi waɗannan lambobi:

• Birnin Yamai: 96591926
• Garin Maradi: 90479398
• Garin Tahoua: 97253098
•Jahar Agadez: 9716285
• Birnin Zinder: 96276965
• jahar Dosso l: 96539247

Allah yasa a dace Amin suma Amin

09/04/2024

Shugaban Issoufou Mahamadou Maman Ousmane da Shugaban Tiani Abddou Rahaman a masallacin

Tsohin shugabanin kasar Niger biyu Mahamadou Issoufou tare da Maman Ousmane a gefen Shugaban kasa mai lokaci gwarzon kwatar yanci kasa Général Tiani a masallacin idi yayi sallar idi a babban masallacin birnin Niamey na kasar Niger

09/04/2024
Général Tiani Mahamadou Issoufou ga Maman Ousmane  Général Salifou Modi a masallacin idi n'a birnin Niamey Shugaban kasa...
09/04/2024

Général Tiani Mahamadou Issoufou ga Maman Ousmane Général Salifou Modi a masallacin idi n'a birnin Niamey

Shugaban kasar Niger mai girma gwarzan neman cikakken 'yancin kasar Niger da sauran kasashen yankin sahel Général Tiani Abdou Rahaman Ya samu Halartar babban masalacin idin sallah ramadan à ban Birnin kasar Niger Niamey

A tare dashi akoya sauran tawagar magabatan kasa dama tsaffin shuwagabannin kasa irin Mahamadou Issoudou da Maman Ousman

Ramadan Moubarek Ramadan Kareem Ramadan iftar

Ba'aga wata ba a saudiya Ama an ganshi a kasar Niger (Nijar) ikon AllahDuk da cewa anyi anyi aga jinjirin watan ramadan ...
08/04/2024

Ba'aga wata ba a saudiya Ama an ganshi a kasar Niger (Nijar) ikon Allah

Duk da cewa anyi anyi aga jinjirin watan ramadan a kasar saudiya da tarin na'urori da kamerorin zamani da suke anfani dasu waje hagin watan ramadan

A karshe dai Ba'a ga wata ba a kasar saudiya

To saidai abin mamaki da ido kuru kuru anga watan a garin Bangui na madaoua ta jahar Tahoua a cikin kasar Niger

Tabbacin sallar azumin ramadan zai k**a ranar Talata kenan a fadin kasar niger idan hukuma ta tabbatar.

08/04/2024
06/04/2024

Taron Budé bakin artistes a babban birnin Niamey na kasar Niger a karkashin jagorancin kungiyar mawaka makada da masu alaka da fannin ta kasa watan ANACIMM

06/04/2024

Tsarin Bada gudunmawa ga gajiyayyu da ahalin marigaya na artistes a kasar Niger ya taimaki raywar wasu iyalai da s**a rasa iyayen su gudunmawar almaida tayi anfani matuka

Akoy yiwuwar kasar Senegal 🇸🇳 zata fice daga cikin  yan koren turawan mulkin mallaka Dan bin sahun Niger 🇳🇪, Burkina 🇧🇫 ...
25/03/2024

Akoy yiwuwar kasar Senegal 🇸🇳 zata fice daga cikin yan koren turawan mulkin mallaka Dan bin sahun Niger 🇳🇪, Burkina 🇧🇫 da kasar Mali 🇲🇱 waken tsayuwa da kanta ba da kasashen turawa ba....

Kasar Niger 🇳🇪 kullum farke domin ayyukan cigaban kasa Allah ya ja  zamanin ku masu kishin Niger 🇳🇪
22/03/2024

Kasar Niger 🇳🇪 kullum farke domin ayyukan cigaban kasa Allah ya ja zamanin ku masu kishin Niger 🇳🇪

22/03/2024
21/03/2024

arewa

Adresse

Niamey

Téléphone

+22793815417

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque SAHEL 24 TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Vidéos

Partager



Tu pourrais aussi aimer