痩身相談ネットワーク

痩身相談ネットワーク ❤️急激に痩せた秘密
脂肪は健康への脅威です!
#体育と食事令なし #脂肪を効率的に減らす1週間

16/12/2023
MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?~Rumfa Sha Shirgi
25/02/2023

MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?

~Rumfa Sha Shirgi

‘Yan bindiga sun tashi zaɓe tare da sace akwatunan zaɓe a mazaɓar Surulere da ke Legas. Wasu waɗanda s**a shaida lamarin...
25/02/2023

‘Yan bindiga sun tashi zaɓe tare da sace akwatunan zaɓe a mazaɓar Surulere da ke Legas.

Wasu waɗanda s**a shaida lamarin sun bayyana mana cewa “komai na tafiya da kyau, kwatsam sai s**a iso wurin suna harbi da bindigogi”.

~Rumfa Sha Shirgi

An fara kirga kuri'u a wata rumfar zaɓe da ke Maitama a Abuja.Ƙarin bayani: https://bbc.in/3km2ZGt~Rumfa Sha Shirgi
25/02/2023

An fara kirga kuri'u a wata rumfar zaɓe da ke Maitama a Abuja.

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3km2ZGt

~Rumfa Sha Shirgi

Atiku Abubakar - ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP - ya kaɗa ƙuri'arsa a Mazaɓar Ajiya 02 da ke Jihar Ad...
25/02/2023

Atiku Abubakar - ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP - ya kaɗa ƙuri'arsa a Mazaɓar Ajiya 02 da ke Jihar Adamawa.

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3ECFmAc

~Rumfa Sha Shirgi

"""Yauce ranar ZABEN shugaban kasa,Bayyanawa filin "RUMFA SHA SHIRGI" ra'ayinku game da dan takarar da kuke da burin ya ...
25/02/2023

"""Yauce ranar ZABEN shugaban kasa,Bayyanawa filin "RUMFA SHA SHIRGI" ra'ayinku game da dan takarar da kuke da burin ya lashe wannan ZABE.

~Rumfa Sha Shirgi

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya kaɗa ƙuri'arsa a Ƙaramar Hukumar Madobi ta Jihar Kan...
25/02/2023

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya kaɗa ƙuri'arsa a Ƙaramar Hukumar Madobi ta Jihar Kano.

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3ISZXCF

~Rumfa Sha Shirgi

18/01/2023

Zaɓaɓɓe Daga Zaɓaɓɓu,
Mai Girma Ɗan Masu Girma, Mai Daraja Ɗan Masu Daraja, Shugaba "Muhammadu" Rasulillah ﷺ❤️❤️❤️❤️🌹🙏

~ sha shirgi

Kullu Nafsin Za'iqatil MautAllah yayiwa shahararren jarumin barkwancin kamal aboki rasuwa ajiya litinin. Sakamakon hatsa...
17/01/2023

Kullu Nafsin Za'iqatil Maut

Allah yayiwa shahararren jarumin barkwancin kamal aboki rasuwa ajiya litinin. Sakamakon hatsarin mota das**a samu daga BORNO zuwa KANO.
Muna addu'ar Ubangiji ya jiqansa da Rahma Ya karbi baqunchinsa.

~rumfa sha shirgi

A Lokacin Da Malamai S**a Kasa Haƙurin Azo Wurinsu Neman Fatawa, S**a Fara Ziyartar Attajirai Da Maƙarraban Gwamnati, To...
14/01/2023

A Lokacin Da Malamai S**a Kasa Haƙurin Azo Wurinsu Neman Fatawa, S**a Fara Ziyartar Attajirai Da Maƙarraban Gwamnati, To Lalacewar Ilimin Addini Ya Zo, Kuma Kun Buɗewa Kanku Ƙofar Wulaƙanci Da Ƙasƙanci, Cewar Marigayi Sheikh Ahmad Bamba

Me za kuce?

~Rumfa Sha Shirgi

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Wani Matashi Mai Suna Shamsuddeen A Garin Zaria, Yayi Ridda Zuwa Kiristanci Har Sun Bashi Mata Zai Aura...
13/01/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Wani Matashi Mai Suna Shamsuddeen A Garin Zaria, Yayi Ridda Zuwa Kiristanci Har Sun Bashi Mata Zai Aura.

~Rumfa Sha Shirgi

住所

Kyoto-shi, Kyoto

ウェブサイト

アラート

痩身相談ネットワークがニュースとプロモを投稿した時に最初に知って当社にメールを送信する最初の人になりましょう。あなたのメールアドレスはその他の目的には使用されず、いつでもサブスクリプションを解除することができます。

事業に問い合わせをする

痩身相談ネットワークにメッセージを送信:

ビデオ

共有する


ニュース・メディアのウェブサイトのその他Kyoto-shi

すべて表示

あなたも好きかも