Akuabata

Akuabata I create engaging content for my fans
(3)

23/12/2024

Man and wife

22/12/2024

My wife is Ch€€ting 👀🙀

21/12/2024

Unbelievable 🙀🙀🙀

15/12/2024

Date Just Ended

10/12/2024

She did the unbelievable to my brother 😼🤌🫸🫰👌🤜👎🫶😢😭

10/12/2024

She don’t know the man is a billionaire

08/12/2024

He Proposed!! 😱😱

😕
07/12/2024

😕

Bauchi Fly Over Is On Progress📌
18/09/2024

Bauchi Fly Over Is On Progress📌

Ya Allah Mutanan Garin Maiduguri 😭
10/09/2024

Ya Allah Mutanan Garin Maiduguri 😭

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN!An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri....
10/09/2024

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJI'UN!

An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri.

Ambaliyar Ruwan ta shafe gidajen mutane da dama a halin da ake ciki yanzu haka a Garin.

Ambaliyar ruwa ya raba sama da mutane 4,000 da muhallin su a Jihar Jigawa😥
22/08/2024

Ambaliyar ruwa ya raba sama da mutane 4,000 da muhallin su a Jihar Jigawa😥

Alhamdulillahi: Farashi ya fara sauka a Nijeriya, karon farko cikin watanni 19 da s**a gabata, k**ar yadda hukumar kidid...
16/08/2024

Alhamdulillahi: Farashi ya fara sauka a Nijeriya, karon farko cikin watanni 19 da s**a gabata, k**ar yadda hukumar kididdiga ta kasar ta fitar.

Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un😥Ina jajantawa al-ummar karamar hukumar Kafin Hausa ta jihar Jigawa wadda s**a hadu d...
15/08/2024

Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un😥

Ina jajantawa al-ummar karamar hukumar Kafin Hausa ta jihar Jigawa wadda s**a hadu da iftila'in ambaliyar ruwan sama.

Muna Addu'ar Allah ya mayar musu da Alheri ya kawo musu mafita bisa wannan lamarin.

Ina so na gargaɗi hafsoshin tsaron ƙasar nan da sauran kwamandojin sojin Najeriya cewa za’a k**a waɗanda s**a bada umarn...
06/08/2024

Ina so na gargaɗi hafsoshin tsaron ƙasar nan da sauran kwamandojin sojin Najeriya cewa za’a k**a waɗanda s**a bada umarnin yin amfani da ƙarfin tsiya akan masu zanga-zangar lumana da laifin aiwatar da manyan laifuka a kan ‘yan ƙasa kuma ba za mu manta da sunayen su ba har bayan sun yi ritaya.

Damar ‘yan ƙasa ta gudanar da zanga-zangar lumana na ƙunshe ne a cikin ƙundin tsarin mulkin ƙasa. Su sani cewa nauyi ne da ya rataya akan Gwamnati da sauran hukumomin tsaro su ba ‘yan ƙasa damar gudanar da yancin su ba tare da wata tsangwama ko cin zarafi ba.

-Cewar Atiku Abubakar

HOTUNA: Murnar kammala karatun ɗaliban jami'ar Dutsanma ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta.
24/07/2024

HOTUNA: Murnar kammala karatun ɗaliban jami'ar Dutsanma ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta.

DA DUMI DUMI:  Dan majalisar tarayya daga Jos, Hon. Yusuf Gadgi, na jam'iyyar APC ya baiwa 'yarsa Aisha kyautar mota ta ...
21/07/2024

DA DUMI DUMI: Dan majalisar tarayya daga Jos, Hon. Yusuf Gadgi, na jam'iyyar APC ya baiwa 'yarsa Aisha kyautar mota ta miliyoyin naira domin taya ta murnar kammala karatun ta na sakandare tak, da kuma nuna kwazo a JAMB.


ALLAH SARKI: Ta Koma Tara Yashi Tana Sayarwa Domin Ciyar Da ‘Ya’ya Hudun Da Mijinta Ya Rasu Ya Bar Mata A KadunaMalama B...
19/07/2024

ALLAH SARKI: Ta Koma Tara Yashi Tana Sayarwa Domin Ciyar Da ‘Ya’ya Hudun Da Mijinta Ya Rasu Ya Bar Mata A Kaduna

Malama Binta Lawal kenan dake yankin Rigasa a jihar Kaduna, wacce ta dukufa da sana’ar debo yashi daga rafi tana sayarwa domin ciyar da ‘ya’ya hudun da mijinta ya rasu ya bar ta da su.

Jama’a wannan mata tana bukatar tallafi duba da sana’ar tara yashin iya lokacin damuna ne da ruwa ke kawo shi, idan rani ya yi babu damar tara yashin. Don haka idan da hali jama’a tallafa mata da jari domin ganin ta k**a wata sana’ar da zai dore saboda ta rufawa kanta da ‘ya’yanta marayu asiri.

Tana Madina road by Abuja road North Rigasa Kaduna.

Note ita wannan ma Allah ya taimake ta akwai lafiya akwai karfin yin irin aikin da aka san wasun mu ne keyi domin su ciyar da mazaje da ya'yan su, sai ga shi ta samu daman yin hakan da kanta, ba mamaki ko lafiyar kirki bata dashi, amma haka take rufawa kanta asiri.

Allah Ta'ala ka rufa mamu asiri duniya da lahira.

Address

Dublin

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akuabata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share