bayani akan matsayin ingantatacen hadisi Awurin Musumi.
Takaitaccan bayani Akan matsayin ingattacan hadisi awurin musulmi, daga bakin Dr Ahmad Tijani Al-azhary
Ramadan 1446 AH / 2025 Day 8..
Tafsirul Qur’an and Hadith by Al-imam Abubakar Umar Sanda at Masjidul Abul Abbas, Suleja, Niger State Nigeria �.
Continuation of Suratul Najmi.
Bayanin Sheikh Aminu Bamba Al-faradhi wajen taron Mauludin Maulanmu Sheikh Al Islam Alhaji Ibrahima Niass a garin kumasi, Ghana 🇬🇭
Allah yasaka da Shehi dubun Alhairi. Ameen Bijahi Rasullullahi 🙏
Ladabi da biyayya Sai yan Darika. Allah Yakara Lafiya da Nisan kwana Yaa Maulana 🙏🏽
Allahu Akbar,
Ladabi da biyayya sai Tijjanawa.
Allah yakara lafiya da Nisan kwana Shehu Usmanu Sharubutu R.T.A. 🙏🏽
Allahu Akbar.
Wani baiwa Sai yan Darika kuma Almajiran Sheihu Ibrahim Niass R.T.A.
Allah yakara lafiya da nisan kwana Maulana. Ameen Bijahi Rasullullahi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam 🙏
Sharubutu TV 📺
Jama'ah kuji yadda Annabi ke Tausayin Al Umman Sa.😭😭😭😭😭
Yaa Allah kasamu cikin ceton Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam 🙏.
Sharubutu TV
Al-imam Abubakar Umar Sanda
Takaice cen bayani Akan rike Tasbih 📿 Allah yasah mugane. Ameen 🙏🏽
Takaice cen bayani Akan Rike Tasbih 📿.
Allah yasa mugane. 🙏🏽
Allahu Akbar 🤲🏽
Ga wani Pastor ya halarci Wurin Mauludin Fiyeyen Halitta Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam. A kasar Ghana 🇬🇭.
Muna fata Albarkacin Annabi Allah Yasa yatuba ya dawo cikin Musulunci. Ameen 🤲🏽
National Maulidin Nabiyy 2024 🇬🇭
National Maulidin Nabiyy Ghana 🇬🇭.
Jawabin Sheikh Ibrahim Mai Ashafa 🇳🇬
Allah Yakara wa Annabi Daraja kuma yajaa kwanan Sheihu da lafiya
Sharubutu TV 📺
National Maulidin Nabiyy Ghana 🇬🇭.
Tarihin Haihuwan Manzon Allah a bakın Sheikh Abdul Wadud Haroun (Zaeem Harakatul Tijjanyya 🇬🇭)
Allah Yakara wa Annabi Daraja kuma yajaa kwanan Sheihu da lafiya
Sharubutu TV 📺
National Maulidin Nabiyy Ghana 🇬🇭.
Jawabin Sheikh Nazifi Alkarmawi 🇳🇬
Allah Yakara wa Annabi Daraja kuma yajaa kwanan Sheihu da lafiya
Sharubutu TV 📺
National Maulidin Nabiyy Ghana 🇬🇭.
Jawabin Prof. Ibrahim Maqari a Mauludin Kaşar Ghana 🇬🇭
Allah Yakara wa Annabi Daraja kuma yajaa kwanan Sheihu da lafiya