Barkindo TV

Barkindo TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barkindo TV, TV Channel, Madina, Accra.

Abincin Kwamared ya kife
22/09/2024

Abincin Kwamared ya kife

22/09/2024
Barkindo General Enterprise.Send and Receive Money.Ghana to Niger and other West African Countries.We are At Madina Taxi...
26/06/2024

Barkindo General Enterprise.
Send and Receive Money.
Ghana to Niger and other West African Countries.
We are At Madina Taxi Rank Accra Ghana.
For more information: 0556952121, 0237255185, 0205010903.

Send and Receive MoneyGhana to NigeriaNigeria to Ghana.
26/06/2024

Send and Receive
Money
Ghana to Nigeria
Nigeria to Ghana.

21/06/2024

Eid Mubarak From CEO

12/07/2023

Hadith mai faranta rai duk Musulmi.

Wannan mahajjaci na ƙasar Sudan yaje  wurin hawan Arfa kamar yanda sauran mahajjata ke zuwa, Saboda tsananin zafin rana ...
28/06/2023

Wannan mahajjaci na ƙasar Sudan yaje wurin hawan Arfa kamar yanda sauran mahajjata ke zuwa, Saboda tsananin zafin rana da na cinkoso da ake fama da shi duk yayi gumi ga zafi na damun sa

Kusa dashi sai ya hango wani dan ɗaki A.C na ta bugowa saidai ga Askar nan a bakin ɗakin sai ya matso kusa, cikin sa'a ya shammaci Askar dinnan dake tsaron dakin ya shige ciki bai lura dashiba

Yana shiga ya ci karo da wasu Alhazzan duk suna barci bai ko tsaya wata wata ba shima ya zube don shan rahama nan danan barci ya kwashe shi shima

Daya gama barcin sa mai isar sa ya farka sai ya fito abunsa, yana fitowa s**a haɗa ido da wannan Askar mai tsaron dakin sai yaga ya zabura ya zura a guje, cike da mamakin abunda wannan Askar kema gudu ya juya ya duba shima a firgice ya zabga da gudu

Abunda ke rubuce a Saman dakin shine "ثلاجة موات"
Ma'ana "Dakin Aje Gawa" 😂

✍️ Ibrahim Aliyu Danke

Address

Madina
Accra

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barkindo TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barkindo TV:

Videos

Share

Category