
01/02/2025
https://t.me/hot_wallet/app?startapp=431950
Yau HOT mining suke chika shekara daya da farawa, rana irin ta yau 01-02-2024 aka fara mining mining din HOT coin na farko a duniya wanda jagoran project na HOT wato Volnov shine ya fara mining dinsa.
Idan har akwai mining da nake da kwarin gwiwar holding dinsa to gaskiya bai wuce HOT ba, ba don komai ba sai domin yanda s**azo da sabon tech a duniyar blockchain, da kuma yanda s**a dage ba dare ba rana wajen building din project din. Ko a yanzu da wasu suke kokarin sayarda HOT account dinsu, nakan basu shawarar dakatar da sayarwa idan ba ya zama dole ba. Nidai Allah ya saka mini son project din nan kamar nawane 😀
HOT sunce nan kusa zasuzo da tsare-tsare masu kayatarwa, musamman akan mining da akayi. Watakila su fara maganar launching nan kusa.
Ina matukar godiya ga Aminu Dayyib Zakariyya wanda shine ya fara gabatar mini da HOT mining, Ubangiji Allah ya saka maka da mafifichin alkhairansa. Na gode kwarai da gaske.