Mi Ke Labari Tv

Mi Ke Labari Tv BARKA DA ZUWA WANAN TASHA �

KUNA JIN DADIN � SHIRYE - SHIRYEN MU�

TO ME KUKE JIRA BAKU ZAMA
(1)

13/12/2024

KIRA DA A SAKI BELLO BODEJO SHUGABAN MI YETTI ALLAH❗️

13/12/2024

MAFARIN LABARIN K**A BELLO BODEJO SHUGABAN MI YETTI ALLAH❗️

13/12/2024

MATAR BELLO BODEJO TA FITO TAYI MAGANA AKAN DALILIN DA YASA AKA K**A MIJIN TA❗️

MATAR BELLO BODEJO TA FITO TA BAIYANA DALILIN DA YASA AKA K**A MIJINTA❗️Cikin kuka Matar Bello Bodejo shugaban kungiyar ...
13/12/2024

MATAR BELLO BODEJO TA FITO TA BAIYANA DALILIN DA YASA AKA K**A MIJINTA❗️

Cikin kuka Matar Bello Bodejo shugaban kungiyar Mi yetti Allah tace : ‘’ Mijina ba dan ta’ada bane ba ‘’

Iyalan Shugaban kungiyar Fulani ta miyatti Allah Kautel H**e ta kasa, Alhaji Abdullahi Bello Bodejo sun nemi Jami'an Sojin Najeriya akan su saki Bodejon.

Uwar gidan Shugaban Fulanin Hajiya Hauwa Bodejo ta bayyana cewa mijinta ba ɗan ta'adda bane ba mutum ne amintacce k**ar sauran yan kasa Nagari.

Uwargidan Bodejo ta bukaci Shugaban kasa Bola Tinubu, Yan majalisun Najeriya su shiga tsakani don kawo karshen cin zarafin mijinta akan laifin da bai aikata ba.

Ta roki a sake shi ba tare da wata sharadi ba, daga karshe ta bayyana halin matsanancin rashin lafiya da mijinta ke fama da shi tun k**a shi na farko har izuwa yanzu yana karbar magani.

Ta bayyana haka ne yayin taron manema labarai da ta kira a babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis. 11 ga watan Disamba 2024.

TSOKACI: Ashe lokacinda Tinubu yaje ciwo bashi a Bankin Duniya (World Bank) ne aka bashi sharaɗin sai ya ƙara yawan hara...
12/12/2024

TSOKACI: Ashe lokacinda Tinubu yaje ciwo bashi a Bankin Duniya (World Bank) ne aka bashi sharaɗin sai ya ƙara yawan haraji na VAT (wanda hakan zai kara jefa jama'a a cikin masifa)

Babban damuwar shine idan aka bincika kudin da aka amso ba Talakawa s**a amfana ba domin da su ne aka sayowa Shugaban kasa Jirgi, aka gyara gidajensu sannan a ciki ne aka bayar da aikin titin Lagos.... -Inji Babban Lauya Bulama Burkati

DA DUMI DUMINSA: Zaku Sha Wahala idan Atiku Abubakar da kwankwaso S**a Ɗakko sabuwar jam iyya kuka Bisu a 2027, Kada Ku ...
10/12/2024

DA DUMI DUMINSA: Zaku Sha Wahala idan Atiku Abubakar da kwankwaso S**a Ɗakko sabuwar jam iyya kuka Bisu a 2027, Kada Ku sake Kubi kwankwaso da Atiku Abubakar idan Sun ɗakko sabuwar jam iyya a 2027, Bola Tunibu ya Gargadin Ƴan Nigeria

Jim Kadań Bayań yunkurin kafa sabuwar jam iyya Wanda Atiku Abubakar da Kwankwaso zasuyi Shugaban ƙasa Bola Tunibu ya gargadin Ƴan Nigeria kan Cewa Kada ku sake A kafa Wata sabuwar jam iyya Wacce Zata Yaƙi jam iyyar APC, Sabida APC ce ta fi sauran jam’iyyu garantin kare rayukan ‘yan Najeriya – Bola Tunibu

Shugaba Bola Tunibu ya jaddada cewa rayukan ‘yan Najeriya za su fi garantin samun kyakkyawar kulawa a hannun APC fiye da sauran jam’iyyu

Me Zaku ce?

Rundunar 'Yan-sandan Kano tayi holen wasu mutane 3 da aka k**asu da jebun kudin kasashen ketare da ya kai Naira Biliyan ...
10/12/2024

Rundunar 'Yan-sandan Kano tayi holen wasu mutane 3 da aka k**asu da jebun kudin kasashen ketare da ya kai Naira Biliyan 130.

10/12/2024

"SHUGABAN ƘASA TIANI, MUNA BA KA SHAWARA KA YI ZAMANKA A FADARKA IN JI WANNAN TSOHON " me za ku ce kan wannan batun?

Wallahi Idan Har Malam Dogo Ya Amince Da Soyayyata Na Shirya, Inji Fatima 'Yar Mallawa, ZariaMe za ku ce?
09/12/2024

Wallahi Idan Har Malam Dogo Ya Amince Da Soyayyata Na Shirya, Inji Fatima 'Yar Mallawa, Zaria

Me za ku ce?

MASOYIN SHUGABAN TIANI 🇳🇪 NA YI MUKU BARKA DA WARHAKA ✅
06/12/2024

MASOYIN SHUGABAN TIANI 🇳🇪 NA YI MUKU BARKA DA WARHAKA ✅

Yanzu-Yanzu: Yanzu haka fadar masarautar Kano dake kofar Kudu cike take da jami'an tsaro, inna jami'a tsaron s**a hana s...
06/12/2024

Yanzu-Yanzu: Yanzu haka fadar masarautar Kano dake kofar Kudu cike take da jami'an tsaro, inna jami'a tsaron s**a hana sarkin fita daga fadar.

Mutuwar Mawaki Elmu'az Birniwa Izina Ce Ga Sauran Mawaka, Musamman Rarara Ka Ji Tsoron Allah, Domin Ina Jin Tausayinka A...
06/12/2024

Mutuwar Mawaki Elmu'az Birniwa Izina Ce Ga Sauran Mawaka, Musamman Rarara Ka Ji Tsoron Allah, Domin Ina Jin Tausayinka A Duk Sanda Mutuwa Ta Riske Ka, Saboda Ba Ka Tashin Yin Waka Sai A Lokacin Da Mutane Suke Cikin Wata Damuwa Don Ka Dauke Hankulan Jama'a, Inji Sheik Alkali Zaria

05/12/2024

ALLAHOU AKBAR❗️YADA ELHAJ MAAZU BIRNIWA YA RASU 😭 , ALLAH KA JIKAN MUSULMI 🤲🏾

KAJI RABO: Jarumar Tik-Tok Rahma Sa'idu Mamallakiyar Motar GLK Da Iphone 16 Ta Ƙara Buɗe Wani Sabon Babban  Shago A Kano...
05/12/2024

KAJI RABO: Jarumar Tik-Tok Rahma Sa'idu Mamallakiyar Motar GLK Da Iphone 16 Ta Ƙara Buɗe Wani Sabon Babban Shago A Kano Bayan Na Jihar Kebbi

Bikin bude shagon ya samu halartar su Hassan Make Up, G-Fresh Al'amin, Sadiya Haruna, Samha M. Inuwa da sauransu.

Wace fata za ku yi mata?

05/12/2024

YAN AREWA KUN YARDA DA BUGA SANSANIN SOJAN KASAR FARANSA 🇫🇷 A SOKOTO 🇳🇬 ?

DA DUMI DUMINSA: Shugaban ƙasa Bola Tinubu Yayi Allah Wadai da Al'ummar jihar Kano Bisa ƙin Zaɓar jam iyyar Apc inda yac...
04/12/2024

DA DUMI DUMINSA: Shugaban ƙasa Bola Tinubu Yayi Allah Wadai da Al'ummar jihar Kano Bisa ƙin Zaɓar jam iyyar Apc inda yace, nayi mamakin yadda mutanen kano s**ayi watsi da jam iyyar APC a Jihar Kano~ Shugaba Bola Tunibu

Bola Tinubu ya Kara da Cewa Kanawa sun ci amanar APC Kamar yadda ya Bayyana Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nuna takaicinsa game da yadda al'ummar jihar Kano s**a bijerewa APC a zaɓen Gwamna Wanda ɗan takarar jam'iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna yayi mata takara inda ya ce wannan abin da mutanen Kano s**a yi ko kaɗan bai masa daɗi ba

Me Zaku ce?

Yau Saura Kwanaki 917 Wa'adin Mulkin shugaba Tinibu Nafarko Ya ƙare, Idan Kuma aka sake zuba masa zunzurutun kuri'u rata...
04/12/2024

Yau Saura Kwanaki 917 Wa'adin Mulkin shugaba Tinibu Nafarko Ya ƙare, Idan Kuma aka sake zuba masa zunzurutun kuri'u ratata a shekarar 2027 to ya rage saura Kwanaki 2,378. Ya koma legas.

Dakarun tsaron Nijar sun hallaka yan ta'ada sama da 100 a yankin Tillaberi. Lamarin ya faru ne a ranar 1/12/24 a gunduma...
03/12/2024

Dakarun tsaron Nijar sun hallaka yan ta'ada sama da 100 a yankin Tillaberi.
Lamarin ya faru ne a ranar 1/12/24 a gundumar Tera.

-Info Militaire

Adres

Brussels

Meldingen

Wees de eerste die het weet en laat ons u een e-mail sturen wanneer Mi Ke Labari Tv nieuws en promoties plaatst. Uw e-mailadres wordt niet voor andere doeleinden gebruikt en u kunt zich op elk gewenst moment afmelden.

Contact

Stuur een bericht naar Mi Ke Labari Tv:

Video's

Delen


Andere Nieuws- en mediawebsite in Brussels

Alles Zien