Dan Modi TV

Dan Modi TV Promoting Dan Modi Administration.

23/08/2023
KWAMATIN TABBATAR DA TSAFTAR MUHALLI.Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ayau Talata 22 ga watan Agu...
22/08/2023

KWAMATIN TABBATAR DA TSAFTAR MUHALLI.

Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ayau Talata 22 ga watan Agusta , 2023 ya ƙaddamar da Kwamatin da zai tsara, tare da fito da hanyoyin da za tsaftace muhalli a faɗin Jihar nan.

Kwamatin wanda Kwamishinan Muhalli Dr. Nura Ibrahim Dan Doka yake Shugabanta tare da sauran ƴaƴan Kwamitin da s**a haɗa da Iyayen Ƙasa Sarakuna Masarautu biyar da muke dasu da s**a tura wakilci da Jam'an tsaro da ƙwararru akan fanni muhalli da kuma sauran ƙungiyoyi masu zaman kansu.

Gwamnan ya tabbatar musu da tsaftar muhalli na daga cikin ƙudirorinsa guda goma sha biyu (12) da yake son tabbatarwa kamar yadda ya bayyana ga al'ummar Jihar a yayin neman goyon bayansu kafin zaɓarsa a matsayin Gwamna , hakan yasa yake ƙoƙarin cika alƙawarin da ya ɗauka, domin haka Gwamnati zata bada duk wata gudumawa domin tabbatar da tsarin da za a samar na kula da tsaftar muhalli a dukkan ƙarshen kowanne wata .

Amb Muhammad Salisu Seeker
22/08/2023.

GWAMNA NAMADI YA SAKE FARFADO DA KWAMATIN TSAFTAR MUHALLI (MONTHLY ENVIRONMENTAL SANITATION COMMITTEE)Mai girma gwamnan ...
22/08/2023

GWAMNA NAMADI YA SAKE FARFADO DA KWAMATIN TSAFTAR MUHALLI (MONTHLY ENVIRONMENTAL SANITATION COMMITTEE)

Mai girma gwamnan Jihar Jigawa Mallam Umar A. Namadi FCA, ya kaddamar da kwamatin da zai kula tare da tsara shirin tsaftace muhalli da za a dinga yi duk karshen wata a fadin jihar Jigawa.

Saboda muhimammanci tsafta ga kiwon ladiyarmu, gwamnan ya nada Dr.Nura Ibrahim Dandoka kwamashinan muhalli a matsayin shugaban wannan kwamati. Sai wakilan sarakuna guda biyar na Jihar jigawa, wakilan 'yan sanda, wakilin ma'aikar lafiya, wakilin RUWASA, DSS, HISBA, NSCDC, Vigilante Groups, Kungiyoyin farar hula da sauransu.

Gwamnan ya hori kwamatin da su jajirce wajen fiddo da tsare-tsare kan yadda jama'a za su bayar da hadin Kai don tabbatar da wannan shiri, wadda dama doka ne a wannan jihar.

Tsafta, kulawa tare da kare muhalli dama ya na Daya daga cikin kudurori guda goma sha biyu (12 points Agenda) na Mai girma gwamnan Jigawa kamar yadda ya yiwa al'umma alkawari a lokacin yakin neman zabe.

Daga cikin aikin kwamatin akwai tabbatar da ma'aikatar kananan hukumomi sun umarci kafa makamancin wannan kwamati a kowace Karamar hukuma a fadin jihar Jigawa, ta yadda za a gudanar aikin tsaftar duk karshen wata.

Mallam Garba Al-Hadejawy, FCAI, FIMC, CMC
Special Assistant on New Media to Jigawa State Governor.

One Family❤️
22/08/2023

One Family❤️

21/08/2023
AN KADDAMAR DA KWAMATIN DA ZAI BINCIKI YADDA AKE GUDANAR AL'AMURA A KWALEJIN ILIMI TA JIHAR JIGAWA DA KE GUMEL. A safiya...
21/08/2023

AN KADDAMAR DA KWAMATIN DA ZAI BINCIKI YADDA AKE GUDANAR AL'AMURA A KWALEJIN ILIMI TA JIHAR JIGAWA DA KE GUMEL.

A safiyar wannan rana ne mai girma gwaman Jihar Jigawa Mallam Umar A. Namadi FCA ya kaddamar da wani kwamati mai mutane 7 karkashin Jagorancin Farfesa Ya'u Shu'aibu na jami'ar Tafawa Balewa da ke Bauchi.

Kwamatin zai binciki irin matsaloli da korafe-korafe da ake samu game da harkokin gudanawar kwalejin.

Sauran membobin kwamatin sun hada da Dr. Dahiru Abdulkadir (Former Provost C.O.E Gumel) Haruna Abdulhamid (former Bursar FCE Kano), Muhammad Nasir (Chief Internal Audior SLU), Abdurrasheed Dauda(Deputy Director Tertiary Dept.) , Sa'adu Ali (Director Management Services) sai kuma Ibrahim Idris (Deputy Director Tertiary Dept.)

A yayin kaddamarwar, gwaman ya hori kwamatin wajen kamanta gaskiya da adalci a yayin gudanar da wannan aiki, ta yadda za su gabatar da aikinsu cikin adalci su aiko da ruhoto a cikin makonni hudu.

Mallam Garba Al-Hadejawy FCA, FIMC
S.A New Media to Jigawa State Governor.

20/08/2023

Week End Review Of Malam Umar A. Namadi FCA Jigawa State Governor From 13- 20th August, 2023.

19/08/2023

“O Thou whose least gift is the empire of the world, what shall I say, in as much as Thou knowest the hidden thing?"

-Rumi

Friday be blessed...

18/08/2023

A saurari hira ta musamman daga bakin Amb Muhammad Salisu Seeker S.A Photography & Publication ya gabatar.

Ayi sauraro lafiya 👇👇👇👇👇

Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara biyan hakkokin ma'aikata 746 da su ka yi ritiya a ma'aikatun jiha da kananan hukumomi.
17/08/2023

Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara biyan hakkokin ma'aikata 746 da su ka yi ritiya a ma'aikatun jiha da kananan hukumomi.

Yau Alhamis, A Kasan Da Amb Muhammad Salisu Seeker S.A Photography & Publication da misalin ƙarfe 10:00PM a Freedom Radi...
17/08/2023

Yau Alhamis, A Kasan Da Amb Muhammad Salisu Seeker S.A Photography & Publication da misalin ƙarfe 10:00PM a Freedom Radio Dutse domin Ƙara sanin Me Gwamnatin Jigawa ta yi daga zuwanta.

GWAMNATIN JIGAWA TAYI ƘARIN 40% A KUƊIN CIYAR DA DALIBAI.Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙara kashi 40% daga cikin ainahin kuɗ...
15/08/2023

GWAMNATIN JIGAWA TAYI ƘARIN 40% A KUƊIN CIYAR DA DALIBAI.

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙara kashi 40% daga cikin ainahin kuɗin da ake ciyarda kowanne ɗalibi a makarantun kwana da suke faɗin Jihar.

Gwaman Malam Umar A. Namadi FCA ya bada umarnin ƙarin nan take ga abincin ɗaliban bida yanayi da aka samu kai domin ingantar ilimin yaran a faɗin Jihar Jigawa.

Kwamishinan Ilimin Manyan Makarantu da Kimiya da kuma Fasaha Dr. Isah Yusuf Chamo ya tabbatar da ƙarin da Gwamnan ya yi bayan zageyen duba makarantu da s**ai kuma s**a kawowa Gwamnan rahoton da s**a samu nan take Gwamnan ya aiwatar da ƙarin.

Wannan na ɗaya daga cikin ƙudire-ƙudire na Gwamna Malam Umar A. Namadi FCA dake cikin Manufofinsa guda Goma (12) da ya bayyana su wajen Hanyoyin da zai domin inganta harkokin Ilimi da Lafiya da Noma da muhalli da Kasuwanci da Fasahar sadarwar zamani da kuma haɓaka rayuwar matasa.

Gwamna Namadi ya tabbatarwa da al'ummar Jihar nan da shirinsa ya zo wajen gudanar da shugabancinsa ga al'ummar Jihar nan da tun a baya kowa yake masa kallon mutum mai amana da ƙwarewa ta ilimin addini da na zamanin da gogewa gudanar da ayyuka a fanoni dabam-dabam .

Allah ƙara bawa Gwamnatin Malam Nasara da ikon sauke nauyi, Amin.

Amb Muhammad Salisu Seeker.
15th August , 2023.

Gwamnatin Jihar Jigawa tayi ƙarin 40% akan kuɗin ciyar da kowanne dalibi da suke makarantun kwana.
15/08/2023

Gwamnatin Jihar Jigawa tayi ƙarin 40% akan kuɗin ciyar da kowanne dalibi da suke makarantun kwana.

13/08/2023

Week End Review Of Malam Umar A. Namadi FCA Jigawa State Governor From 6- 13th August, 2023.

13/08/2023

12th August 2023. Happy Youth Day . 👏👏👏👍

KARAMAWAR BADA GUDUMAWA GA CIGABAN ADDININ MUSULUNCI.Ayau Asabar 12th Agusta , 2023 Gamayyar Makarantar Bilal Ibnu Rabah...
12/08/2023

KARAMAWAR BADA GUDUMAWA GA CIGABAN ADDININ MUSULUNCI.

Ayau Asabar 12th Agusta , 2023 Gamayyar Makarantar Bilal Ibnu Rabah dake Kinkinau ta Jihar Kaduna ta Ƙarrama Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA a bikinta na shekara-shekara na saukar Al 'kur'ani mai girma bisa irin gudumawar da yake badawa ta tsawon shekaru (9) wajen ginuwar ilimin addinin musulunci a wannan makaranta.

Karramawa wadda Shugabam wannan makarata s**a bayyana cewa" Mun yi wannan ƙarramawa ne saboda tsawon lokacin da Gwamnan ya ɗauka yana bada gudumawa a wannan makaranta domin ingantuwar ilimin addini. Ya zo wannan makaranta kusan sama da shekaru 8 yana Kwamishina, ya zo wannan makaranta yana Mataimakin Gwamna , yau gashi a matsayin Gwamna amma bai fasa ba sai da ya zo kuma ya bada gudumawarsa, wannan ma ya isa abunda mutane zasu koyi darasi kodayaushe sai cigaba yake"

Gwamnan ya yabawa shugabannin makarantar bisa irin ginin da suke na yara masu tasowa akan ilimin addini da na zamani da babu wanda zai biya su sai Allah (S. W. A), a ƙarshe ya nuna godiyarsa ga Allah da kuma irin fatan alkhairi da taya murna da addu'o'i da suke kuma s**a saka ɗalibai na masa na fatan alkhairi a rayuwarsa.

Amb Muhammad Salisu Seeker
S.A Photography & Publicity

12/08/2023

AWARD RECEIVED IN KADUNA STATE FOR ISLAMIC DEVELOPMENT.

GWAMNA NAMADI YA ƘADDAMAR DA RABON KAYAN ABINCI.Ayau Juma'a 11st Agusta , 2023 Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar...
11/08/2023

GWAMNA NAMADI YA ƘADDAMAR DA RABON KAYAN ABINCI.

Ayau Juma'a 11st Agusta , 2023 Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya ƙaddamar da rabon kayan abinci ga al'ummar Jihar .

Ƙaddamarwar wadda aka yi a Sakatariyar Mulki dake Dutse da Mai Girma Gwamnan ya ƙaddamar a ƙarƙashin Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jiha (SEMA) .

Shugaban Kwamatin kula da yanda za a raba kayan na ƙaramar Hukumar Dutse Dr. Isah Yusuf Chamo yake kula dashi ya tabbatar da cewa" Kwamatin zai amfani da wannan kaya har zuwa ga wanda aka umarta a bawa daga Ƙaramar Hukumar har zuwa mazaɓu" Sannan yanda aka ƙaddamar haka kowace Ƙaramar Hukuma za a bi wajen raba waɗannan kayayyaki.

Mai Girma Gwamnan ya tabbatar da Ƙarɓar Buhun Shinkafa guda 3000 daga Gwamnatin Tarayya da kuma ƙarin Buhu 3000 da Gwamnatinsa tayi domin ragewa al'umma wani hali da suke ciki. Gwamnan ya bayyana cewa" Wannan kaɗan ne daga cikin irin tanade-tanaden da Gwamnati ta ƙudiri aniyar aiwatar dasu dabam-dabam domin samar da sauƙi ga al'umma Insha Allah".

11/08/2023

Jigawa State Governor Malam Umar A. Namadi FCA Received British High Commissioner Mr. Richard Mogtomery and Promised to increases more support to Jigawa State Government.

10/08/2023
BABBAN JAKADAN BIRTANIYA A NAJERIYA YA ZIYARCI JIHAR JIGAWA!A yau ne mai girma gwamnan Jihar Jigawa, Mallam Umar A. Nama...
10/08/2023

BABBAN JAKADAN BIRTANIYA A NAJERIYA YA ZIYARCI JIHAR JIGAWA!

A yau ne mai girma gwamnan Jihar Jigawa, Mallam Umar A. Namadi FCA ya karbi bakuncin sabon jakadan kasar Birtaniya a ofishinsa da ke fadar gwamnatin jihar jigawa Dutse a yayin wata ziyarar aiki da ya kawo jihar jigawa.

A yayin wannan ziyarar, babban jakadan Mr. Richard Montgomery ya nuna farin cikinsa bisa irin tarbar da aka masa da yadda ya samu jihar jigawa cikin aminci da zaman lafiya, sannan ya yabawa gwamnan Jihar bisa ƙoƙarinsa a kan habaka harkar kiwon lafiya, noma, Ilimi da tattalin arziki da sauransu. Sannan ya sake tabbatar wa da gwamnatin jihar Jigawa kudurin gwabnatin Birtaniya karkashin ofishinsu na Foreign and Common Wealth Development Office (FCDO) za su fadada shirin wajen samar da ayyukan yi, shirin bayar da tallafi domin dogaro da kai, inganta tattalin arziki da sauransu.

A yayin mayar da jawabi, Mai girma gwamnan Jihar Jigawan ya yi godiya ga kasar ta Birtaniya bisa alaqarsu da jihar na tsawon kusan shekaru 20 da Kuma ayyukansu a fannin inganta kiwon lafiya da Ilimi a jihar, sannan ya bukaci gwamnatin ta Birtaniya da ta fadada harkokinta gami da hadin gwiwa da gwamnatin jiha a fannin noma, kasuwanci, ilimin 'ya'ya mata, dunamar yanayi da Kuma fadada ayyukansu zuwa kananan hukumomin jihar Jigawa. Sannan gwamnan ya sake bayyana aniyar gwamnatin na cimma kudurori guda goma sha biyu da ake son cimmawa ( 12 points Agenda), wadanda s**a hada da fannin, lafiya, Ilimi, noma, kimiyya da fasaha nada sauransu wadda suna daga cikin abubuwan da aka tattauna a yayin zaman.

A lokacin wannan ziyarar, gwamnan ya samu dafawar kakakin majalissa Jiha, Rt. Honourable Haruna Aliyu Dangyatin, sakataren gwamnatin jiha Mallam Bala Ibrahim Mamser, shugaban ma'aikata na gidan gwamnati, Senator Mustapha Makama Kiyawa, kwamashinoni da sauran jami'an gwamnati.

Mallam Garba Al- Hadejawy FCAI, FIMC
S.A New Media to Jigawa State Governor.

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraju'un Allah ya yayiwa Maigirma Sarkin Fadar Hadejia Alhaji Ibrahim Hussaini Kani rasuwa a k...
10/08/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraju'un

Allah ya yayiwa Maigirma Sarkin Fadar Hadejia Alhaji Ibrahim Hussaini Kani rasuwa a kasar India bayan Fama da jinya. Idan an kawo shi za'a sanar da lokacin Sutura.

Allah ya gafarta masa Amin.

News
10/08/2023

News

10/08/2023

SAKAMAKON ZAMAN MAJALISSAR ZARTARWA TA JIHAR JIGAWA A YAU LARABA 9 GA WATAN AGUSTA SHEKARAR, 2023.

1. Majalissar zartarwar ta amince da raba tirela biyar ta shinkafa ga kananan hukumomi 27 na jihar Jigawa ta hannun hukumar bayar da agajin gaggawa ta jiha wato SEMA a matsayin shirin somin tabi na shirin rage radadin halin da ake ciki wadda gwamnatin tarayya ta aiko, kamar yadda aka bayar a jihohi 36 da ke fadin tarayyar Najeriya.

1. Majalissar ta amince wa da sake sayo wa karin wasu tirelolin shinkafa guda biyar domin Kara wa a kan wadda gwabnatin tarayya ta bayar a kan kudi Naira milyan dari da talatin da hudu da dari shida da sittin da biyar (N134, 665,000)

3. Sannan a yayin zaman, majalissar ta amince da bayar da jarin N50,000 (empowerment) ga matasan 'yan kasuwa 1,500 a fadin jihar Jigawa a karkashin ma'aiktar yada labarai, matasa da wasanni tare da hadin gwiwar hukumar samar da ayyukan yi da dogaro da kai ta jiha (Directorate of Economic Empowerment).

4.Majalissar ta sake amincewa da bayar da tallafin N100,000 ga kanana da matsakaitan 'yan kasuwa (SMEs) guda 1,000 a fadin jiha wadanda su ke da rejista ta kamfani, lambar aususun banki, sannan s**a cika ka'ida, a karkashin shirin bayar da tallafi na bankin duniya ( J-Cares programme)

Hon. Sagir Musa Ahmad
Kwamashinan yada labarai na Jiha.

JIGAWA STATE EXECUTIVE COUNCIL RESOLUTION ON 9th AUGUST, 2023.The Jigawa State Executive Council convened on August 9th,...
10/08/2023

JIGAWA STATE EXECUTIVE COUNCIL RESOLUTION ON 9th AUGUST, 2023.

The Jigawa State Executive Council convened on August 9th, 2023, to discuss and address various critical matters affecting the state.

According to the briefing by the Commissioner of Information, Youths, Sports and Culture, Hon Sagir Musa Ahmed, the following key resolutions were made during the meeting:

1. Federal Government Intervention: Rice Distribution
The Executive Council extensively deliberated on the receipt of 5 trucks of rice from the Federal Government through the State Emergency Management Agency (SEMA). These rice supplies were intended for distribution across all 27 Local Government Areas (LGAs) in the state as palliative measures to mitigate the impact of the fuel subsidy removal, which had led to an increase in food prices and commodity costs. The Council acknowledged the importance of these interventions in providing immediate relief to the citizens.

2. Expansion of Rice Distribution
Considering the significance of providing support to a larger number of beneficiaries, the Council approved the procurement of an additional 5 trucks of rice. The cost of this procurement was established at N134,665,000.00. This extension of the rice distribution initiative aimed to ensure a more widespread coverage of those affected by the economic challenges.

3. Empowerment Program for Young Entrepreneurs
A new empowerment program was proposed and approved during the meeting. This program targeted 1,500 young entrepreneurs who were already operating existing businesses across the 27 LGAs in their respective communities. The initiative was a collaborative effort between the Ministry of Information, Youth, Sport, and Culture, and the Directorate of Economic Empowerment. Its purpose was to equip young entrepreneurs with the resources and support needed to enhance their businesses and contribute to the local economy.

4. J-Cares Program for Small and Medium Enterprises (SMEs)
The Council also passed a resolution to support 1,000 Small and Medium Enterprises (SMEs) under the J-Cares Program. Eligible SMEs were those that met the criteria set by the World Bank, including being registered businesses, possessing a valid account, Bank Verification Number (BVN), and a defined number of employees. These SMEs would receive financial assistance amounting to N100,000, further bolstering their operations and growth prospects.

The resolutions reflected the State Executive Council's commitment to alleviating the economic challenges faced by the citizens and fostering an environment of entrepreneurship and sustainable growth.

Sign: Hamisu Muhammad Gumel
Chief Press Secretary to Jigawa State Government .

GOVERNOR NAMADI RECEIVED DIGITAL  ECONOMIC PLAN REPORT.Jigawa State Malam Umar A. Namadi FCA,  today Tuesday 8th August,...
08/08/2023

GOVERNOR NAMADI RECEIVED DIGITAL ECONOMIC PLAN REPORT.

Jigawa State Malam Umar A. Namadi FCA, today Tuesday 8th August, 2023 Received a very important report that will drive the economy of the Jigawa state.

Governor Namadi today in government House Received a report of the Jigawa State Digital Economy Plan And Strategy (J-
DEPS), The Group mandated to plans and finished their work.

Governor Namadi assured the Group athat his administration will implement this important report for the better economy and social wellbeing of the Jigawa state people.

Amb Muhammad Salisu Seeker
8th August , 2023.

Dear Jigawa State Citizens,I would like to inform you about an exciting opportunity for teaching appointments in the new...
07/08/2023

Dear Jigawa State Citizens,

I would like to inform you about an exciting opportunity for teaching appointments in the newly established Federal University of Technology Babura. We are currently seeking qualified individuals who have obtained a 1st Degree with 1st/2nd class, and/or a Master's Degree in the following fields:

1. Civil Engineering
2. Electrical & Electronics Engineering
3. Mechanical Engineering
4. Computer Science
5. Cyber Security
6. Software Engineering
7. Industrial Chemistry
8. Chemistry
9. Mathematics
10. Geophysics
11. Physics
12. Biology
13. Biotechnology

If you or anyone you know fits the criteria mentioned, please forward your/their Curriculum Vitae (CV) to the following WhatsApp number: 08095036345 [email protected] We encourage all interested individuals to take advantage of this opportunity and apply for these prestigious positions in the university.

We look forward to receiving your applications and showcasing the talent within Jigawa State.

Regards,

Hon. Auwal D. Sankara
Jigawa State Commissioner of Special Duties, Dutse

Jigawa Sai Godiya Da Samun Umar Namadi❤️
07/08/2023

Jigawa Sai Godiya Da Samun Umar Namadi❤️

07/08/2023

Jigawa Sai Da Dan Modi ❤️

ZAMA NA MUSSAMAN DA SHUGABAN ƘASA.Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA tare da sauran Gwamnoni da suke da iyaka...
06/08/2023

ZAMA NA MUSSAMAN DA SHUGABAN ƘASA.

Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA tare da sauran Gwamnoni da suke da iyakar Ƙasa da Ƙasar Nijar sun gana da Shugaban Ƙasar Nijeriya Alh. Bola Ahmad Tunubu kan yunkurin Shugaban Ƙasar da ya tura neman amincewar majalisa na yaƙar Ƙasar Nijar.

Gwamnonin wanda s**a ƙoƙarin a samar da tsarin dai-daito na Sulhu bada yaƙi ba bisa hange da illar da hakan zai haifar ga makomar al'ummarsu da suke da iyakar Ƙasar da Nijar ɗin.

Allah ƙarawa Gwamnonin mu ƙwarin gwiwar tsayawa akan inganta rayuwar al'ummarsu, Amin. Malam aiki ya zo Insha Allah.

Amb Muhammad Salisu Seeker
S.A Photography & Publication
6th August , 2023 .

06/08/2023

Week End Review Activities Of Malam Umar A. Namadi FCA From 31st July - 6th August, 2023.

05/08/2023

Join us on August 12th for Jigawa International Youth Day 2023! 🌍 This year's theme is "Green Skills for Youth: Towards a Sustainable World," hosted by Jigawa State Ministry of Information, Youth, Sport and Culture. Let's make a difference together through engaging programs like Tree Planting, Media Round Table, Radio Discussions, and Photography Sessions. Under the visionary leadership of Hon. Commissioner Sagir Musa Ahmad, let's cultivate a greener future and empower our youth with essential Green Skills. Together, we can shape the future of our dear State in our collective resolve towards a sustainable world for generations to come! 🌿📢📸

ƊAURIN AURE A ƘARAMAR HUKUMAR GARKI.Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya halarci Ɗaurin Auren ƴaƴa...
05/08/2023

ƊAURIN AURE A ƘARAMAR HUKUMAR GARKI.

Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya halarci Ɗaurin Auren ƴaƴan Ɗan Majalisar Jihar dake wakiltar al'ummar Ƙaramar Hukumar Garki.

Muna addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a mai albarka, Amin.

Amb Muhammad Salisu Seeker
S.A Photography & Publication

5th August, 2023.

GOVERNOR NAMADI MEET WITH CHIEF MEDICAL DIRECTORS OF  THE STATE.Jigawa State Governor Malam Umar A. Namadi FCA, today Fr...
04/08/2023

GOVERNOR NAMADI MEET WITH CHIEF MEDICAL DIRECTORS OF THE STATE.

Jigawa State Governor Malam Umar A. Namadi FCA, today Friday 4th August, 2023 have a special session with Jigawa state health stakeholders.

Governor Namadi meet with all the Chief Medical Directors of all the state hospitals, in his efforts of reforming the health system across the state.

Weeks Back Governor Namadi visited Dutse General Hospital, Kafin Hausa, Jahun and Gumel General hospital all to discuss the problem concerning the health care services of Jigawa state.

Amb Muhammad Salisu Seeker
4th August, 2023.

Address

Sharjah

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Modi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category



You may also like